No 21

778 33 0
                                    

💦💦💦💦💦💦💦
           💦💦💦💦
                      💦💦







*ƘAWAR ƳATA CE*
    *1441H/2019M.*


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_

     '''🎐G•W•A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE•*_



Story & Written
         By
*SUMMY M NA'IGE*✍🏻


*Didicated to..*
*My lovely Aunty*🥰🥰🥰🥰🥰❤




~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~



*Godiya mai tarin yawa ga hasken gaskiya Writers,ina matuƙar jinjina a gareku da godaya agareku sarakan haƙuri da kawaici da yafiya, ina ƙara godiya gareku na yadda kuka fara fitar da tauraruwa ta social media har take  haskawa banda kamarku My Aunty nah (Mrs xerks) &Ummu Nabil*❣

*Ina sonku*
*irin* *sosai ɗin nan Allah yabar min ku*😘

*Duk inda kuke inanan liƙe daku koda zakuyi min gore bazan barku ba  bare nasan ba halinku bane yima mutum gore*😁

*Allah ya baku nasarar abunda kuke nema duniya da lafira Allah ya ƙaramuku basira mai  yawa  wadda zaku anfanar da dubban mutane da ita sabida Allah👌 Ameen ya Allah.*


*Ina ƙaunarku all gaskya writers😘*

*Masu iya magana sunce, da wasa da yaro gwanda kwana da yunwa*👌




*Page 48*






*_________*📖
Bayan sati ɗaya da dawowar Fatima  Kulsum taje ta karɓo Husaini  tazo da shi wajan Mumy aikuwa Mumy naganin tazu da shi ta karɓeshi cikin mutumci tace ma Kulsum taje ta karɓo ɗaya.

Da gudun ta taje dumin ta karɓo Alhasan.

Tana fita Mumy tayi sauri taje ta ɗauko wani fauzin   tahaɗa shi da madara ta fara bashi.


Suna cikin haka sai ga Kulsum ɗauke da ɗayan,da sauri Mumy ta karɓeshi tace mata  ta ɗauke Husaini ta maida ita ko  ta karɓi  Alhasan.

Haka kowa akayi Kulsum ta ɗauke shi ta maida tana fita Mumy ta ɗauko Alhasan ta bashi wannan madarar mai haɗe da fauzin.


Ko da Kulsum ta dawo Mumy na bashi madara tace "Mumy ashe ya iya shan madara" tana faɗa tana dariya jin daɗi.

Mumy tace, "eh ya iya mana ba gashi yana sha ba".

Mumy sai da taga ya sha madara sosai kana tace ma Kulsum ta maidashi wajan Mamar sa kuka yakeyi.

Kulsum ko ta dauka ta maida shi wajan Fatima.

Tana zuwa tace ma Fatima Mumy tace na maida shi kuka yakeyi dan har madara ta bashi yaki ya daina kuka.


Karɓar sa Fatima tayi tayi masa wanka ta kwantar da su.

Bayan minti ashirin da maida su sai ga yara sun fara fitar da kumfa abaki suna yin wata irin miƙa kamar zasu mutu.

Aikuwa Fatima na gani hak lokaci ɗaya ta riki ce tama rasa me zatayi sai can dabara ta faɗu mata ta ɗau waya ta kira Daddy tana kuka ta faɗa masa abunda ke faru.


Baƙara min ta shin hankali ya shiga ba lokacin da tafaɗa masa haka da sauri ya bar abunda yakeyi ya zo gida.


Koda ya ƙarasu bai tsaya komai ba ya ɗaukesu hankali ta she ya kai su hospatal ɗin dake kusa da su.


Taimakun gwagawa likitoci suka  fara basu.

Shiko Daddy sai safa da marwa yakeyi a hospatal.

Ita ko Fatima na zaune kamar ba abunda ke damun ta, amma azuciyar ta tafima Daddy shiga tashin hankali.



*****************

Ita ko Hajiya Kulu tunda Daddy ya dai na kulata taje wajan  Malamin ta akace sai ya rabu da Fatima zai dawo dai-dai,to tayi yawo wajan Malamai har tagaji amma bata samu nasara ba acan ne garin yawon ta tahaɗu da wani Alhaji tundaga wannan lokaci suke tare ko ina zaije da ita yake zowa.


Bayan wata uku da haɗuwar ta da shi har tafara tunanin yadda zata dawo wajan Daddy sai ciyo ya kamata ba sauki har sai da akaje hospatal.

Ana mata gwajin farin sai aka gano tana dauke da cuta mai karye gargowar jiki ajikin ta.

Tashiga tashin hankali sosai kuma taneme wannan Alhajin ƙasa ko sama amma bata ganshi ba tayi kuka har ta gaji ba dan son ranta ba ta fara shan magani dan lokaci ɗaya jikin ta ya sauya kowa ya san halin da ta ke ciki har yaran ta sunyi kuka har sun gaji sunyi tir da hali irin na mahaifitar su.

Daga baya da suka ga yadda ta koma lokaci ɗaya dan haka suka sauko daga fushin da sukeyi da ita suka fara bata kulawa.

Amma lokaci-lokaci take zuwa kaɓar magani amma kamar bata sha dan har yanzu jikin nata bashi da kyau gani.




Sunfi awa biyu kafin likitoci su fito.


Ɗaya daga cikin Doctors ɗin da suka fito yace ma Daddy ya sameshi office dan haka ba musu suka biyu bayan shi har ita Fatima.



Bayan sun zauna dactor kewa Daddy bayani kan yaran yace, "ba komai aka basu suka sha ba sai guba mai illah acikin ɗan adam yace amma sunyi ƙoƙari wajan dawo da lafiyar su amma yanzu muna jiran farfaɗowar su lokaci kaɗan amma kuyi addu'a dan koshi abune mai wuyar gaske".


Hankalin Daddy sosai ya tashi lokaci ɗaya ya dawo da kallon sa ga Fatima.


Tambayar ta ya farayi waya ba yaran sa guba.


Irin yadda yake mata magana yasa ta rikice tama rasa me zata ce masa.

Magana yake mata amma takasa koda mutsa baki bare yasa ran zata ce wani abu.

Ai da zuciyar sa ta rufe basan lokacin da ya kai mata mari har biyu ba.

Itako tana can tana tunanin yadda zatace masa tasan komai basa sha inba nonoba sai madarar da Kulsum tace Mumy ta basu ɗazo kuma tana gudun tace Mumy ta basu madara wata rigima ta tashi dan yace ko ruwa kada abasu sai sun kai wata bakwai.

Tana cikin wannan tunanin taji saukar mari har biyu alokaci ɗaya.







*#Vote*
*Comment*
*Shere*







*Summy M Na'ige*🌸

ƘAWAR ƳATA CE                              {COMPLETED 01/2020.}   Where stories live. Discover now