👸👸 QUEEN FARHA👸 matar Sarki👸👸👸

5.8K 190 9
                                    

*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)




👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
          👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻

                      

  Writing
              And
                    Story

*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*


*Wattpad👉🏻* *realfauzah*

www.fauzahtasiu41@gmail.com



🅿7⃣



Matseta yayi sosai a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya jin dumin hawayenta ne yasashi saurin duban fuskarta yace “ya salam Queen meye kuma na kukan wlh babu abinda zanyi miki ki daina guduna kina tsorona nima ba laifina bane laifin wannan abar ne muje ki hukuntata da kanki kawai ma ki sake mata sabuwar kaciya kinga kafin ta warke kema kin warke ko” cikin kuka ta girgiza masa kai tace “aa nidai ka kyaleni anan zan kwana zaka iya kasheni da salon muguntarka cikin dare nifa kai bama mutum bane wlh banayi maka kallon mutum don Allah ka taimakeni ka kyaleni na kwana a nan....” murmushi yayi tare da dora hanunsa saman lips dinta ya daga mata gira yace “bakida guri anan muje ki kwanta idan kuma kika qara cemin aa zan daukeki na kaiki muyi irin kwanan jiya donni yafimin komai dadi” tabe baki tayi zatayi kuka yayi saurin dagata cak ya sabata a bayansa tanajin zafi a qasanta sabado wara mata qafafun da yayi amma hakan be hanata kuka da qoqarin qwacewa ba ta wata yar siririyar hanya da yasan bazai samu yawan mutane ba yabi da ita har  part din nasu ta baya yabi ya bude wata qofar sirri ya shiga kawai sai taga sun shigo tsakiyar harabar gdan ya suka sake tafiya kadan ya isa wata qofar ya kara hanunsa a jikin wani glass kawai sai taga qofar ta bude yasakai ya shiga ta bude abin mamaki kawai sai taga wata matattakar bene tayi qasa memakon sama takawa ya rinqayi a nutse tare da jiyo da kansa yayi kissing  goshinta suna shiga duhu yana qara mamaye gurin wayarsa ya dauko ya kunna light din jikinta har ya isa tsakiyar gurin wani guri taga ya nufa ya sanya hanunsa kawai sai taga wani fitinannan haske me qarfi ya gwaraye gurin rintse idonta tayi tanaji ya sauketa saman wata kujera ya tsugunna yayi mata katanga tare da dora bakinsa saman dan qaramin bakinta datse haqoranta tayi yayi murmushi yaci gaba da zura harshen nasa yana wasa da yar siririyar wushiryarta harya samu ta bude bakin sosai ya zura harshensa gaba daya a ciki ya turashi kamar zai tabo mata maqogaro wani irin yunquri tayi kamar zatayi amai ya janye a hankali ya zuba mata ido yana murmushi yace “bude idonki sosai ki kalleni mun taho honeymoon ne bazamu sake fita ba sai nanda wata guda ki huta sosai amaryata muci amarcin mu son ranmu ko?”

Har ya gama mgnr bata bude idonta ba yau tasan ta kade har ganyenta ganin taqi bude idon ne yasashi fara romance dinta tare da tura hannunsa cikin rigarta da sauri ta bude idon nata ta riqe hanun tare da sakin wani marayan kuka tana girgiza masa kai ajiyar zuciya yayi ya koma ya zauna yace “shikenan na daina amma kiyimin shiru banason kuka gsky” qoqarin hadiye kukan takeyi ya qura mata ido yana murmushi harta saita kanta ya janyota jikinsa yace “fadamin me kikeso nayi miki baby wlh  daga jiya zuwa yau jina nake kamar baniba gaba daya kin canzamin rayuwa ji nakeyi dama ke na fara sani kafin wata ya mace a duniya Farha ji nake dama kece macen da ta fara sanina matsayin saurayi kamar yanda na fara saninki matsayin ya mace na karbi budurcinki da qarfi na Farha inasonki da yawa don Allah kibani dama mu gina rayuwa me kyau me tsafta ki bani soyayyarki kamar yanda nabaki tawa kada ki tauyeni saboda tunanin bake kadaice matata ba eh tabbas bake kadai bace amma ke kadaice a zuciyata kuma matsayinki me girma ne a cikinta Wlh Farha nafi shekara goma sha biyar da sanin surarki amma ban gasqata samuwarki a zahiri ba na shafe shekaru ina mafarki dake kullum idan na kwanta baccin rana kona dare lkcn bana qasarnan ina Rasha ina karatun Medical and Permacitical  nasha wahala sosai da soyayyar abinda yake gaibu lkcn dana dawo Mai martaba yasa aka dagemin da addu'a da magani amma babu nasara duk lkcn da akayimin mgnr aure sai nace da wacce nakeso idan akace na fadi inda take sai nace nima ban sani ba wannan dalilin yasa Mai martaba nemamin auran Amnah banason auran amma banyi musu ba kasancewar nasan Amnah tun muna yara take nunamin so kuma saboda nine taqiyin aure tun lkcn da zaa yimin ginin gdana nace ni saida ayimin part biyu na matana daya nawa nine na zana gdan da hanuna akayi aikinsa aka gama akayi aurena da Amnah aka bata bangaren ta na kulle wannan da kike ciki yanzu, ranar da aka kawo Amnah kasancewar nima inajin shauqi nai aure ban daga mata qafa ba naje gareta ranar mun kwana muna soyayyah banyi tunanin wata matsala ba tunda bansan mace ba sai akanta tabbas nayi mamakin yanda ta rinqa nunamin zaqewarta koni namiji banji shauqi haka ba, washe gari da asuba Mai martaba ya kirani ya tambayeni nayi kwanciyar aure da matata? A kunyace na amsa masa take ya kira wani amintaccan bawansa yace yaje ya fadawa Jakadiyya Ummah taje ta taimakawa amaryar Yerimah ta gyara jikinta.

👸👸 QUEEN FARHA 👸👸👸Matar sarki👸Where stories live. Discover now