👸👸 QUEEN FARHA👸matar sarki👸👸👸

4.9K 169 3
                                    

*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)




👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
          👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻

                      

  Writing
              And
                    Story

*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*


*Wattpad👉🏻* *realfauzah*

www.fauzahtasiu41@gmail.com



🅿8⃣


Suna kwanciya babu dadewa aka kira sallah shima dan ya saita alerm a wayarsa ne yasa sukaji lkcn daya tashi ya tasheta da zummar tayo alwala suyi sallah qi tayi tasa masa kuka wai ita ta gaji batada lfy ya qyaleta daqyar ya lallabata ya kaita bathroom din sukayi alwalar suka fito yajasu sallar ranar ko masallaci bai jeba sai gajiya sukayi da jiran fitowar mai martaba sukayi sallarsu, wani amintaccan bawansa ya kira ya sanar dashi yana fadar qasa yana buqatar a turo masa bayi amintattu da kuma kukunsa, ba tare da bata lkc ba kuwa aka shigo da bayin mata guda hudu sai kukun nasa ya fara aikinsa Suma suka shiga hidimar gyara fadar tare da dakunan dake cikinta a wannan rana ko zaman Fada bai samu damar fita ba saboda yanda Farha ta rikice masa take kuka ga azababban zazzabi daya rufeta ruf yanada dan qaramin clinic a fadar wanda ya zuba masa komai na amfani kamar asibiti haka gurin yake saboda haka ya samu damar kula da ita sosai hatta wanka shine yake mata abinci ruwa magani duk a baki yake bata sai zuba shagwabarta take son ranta yana biye mata tare da bata hqr.

Wasa² saida suka cinye sati guda a gurin ya bawa fada hutu saboda jikinta rikicewa yayi sosai  ganin bata samu sauqi sosai ba yasashi kashe wayoyinsa saboda kadama a nemeshi musamman Amnah da yasan yau take hasashen zai koma wajenta da yamma tadan samu qwarin jikinta har tayi wanka da kanta ta fito parlour ta zauna saman kujera kanta na saman kujerar tana qarewa  design din kwalliyar saman dakin ido kamar daga sama taji an tsinketa da mari a firgice ta dago kanta jikinta na rawa ta kalli wanda ya mareta din abin mamaki Hajiya Sogiji ce da Amnah Hajiyan tana hucin bala'i tace “matsiyaciya masu asirin gado ina sallamammen Sarkin sullutu mara tunanin kansa ka fito gurinka nazo ba gurin wannan figigiyar yarinyar me kama da kazar mayu ba idan kuma kaqi nayiwa shegiya duka na zubar da ita wato har matsayin wannan aljanar yarinyar yakai ka daukota ka kawota guri mafi girma da daraja a masarautar Bauchi gurin da tunda nake da mahaifinka bantaba ganin yakai wata mace ba da zummar kwana haka kaima tunda ka auri Amnah baka taba kawota ta kwana ba sai wannan tatsitsiyar yar wato ita harta samu matsayin hakan a gurinka saboda ta kawo maka budurcin qarya to wlh bazan dauki wulaqanci ba gara ma ka dawo hayyacinka an fada maka aure hauka ne aurenma na yarinya qarama irin wannan kai bandama rashin kunya me zakaci a jikin wannan figigiyar yar”

“Abinda nakasa samu naci a jikin uwar mata shi nakeci a jikin wannan yarinyar da kike rainawa Hajiya ina ganin mutuncinki shiyasa bazan hukuntaki akan marar min mata da kikayi ba amma kada ki qara wlh tana da matsayi a duniya ta zan iya rufe idona naci mutumcin duk Wanda yake qoqarin cin mutuncin Queen kuma mgnr na dauki kwanan Amnah na bawa Farha nedai nasan ya kawoku saboda haka tayiwa kwanan nata kudi na biyata ta qara dana sati gudama a gaba saboda bazan yima yarinya sanadin ciwo kuma na tafi na barta ba nida fara raba musu kwana sai matata ta warke tukunna” yana fadin haka ya suri Farha ya nufi daki da ita ya barsu tsaye sororo sake da baki.

Yana shiga ya sauketa a saman gadon ya hadeta da qirjinsa yana bubbuga bayanta alamar lallashi yace“kiyi hqr my Queen nine naja miki mari ko? Kada ranki ya baci don Allah baqin cikine saboda mutuncinki ya siya miki daraja inasonki Farha kuma zan rayu dake koda kowa na gdannan yana qinki balle mutanen da suke sonki  sun rinjayi wadanda suke baqin ciki da zuwanki don Allah kada wannan dalilin ya shafi alaqata dake kinji?” jijjiga masa kai tayi cikin kuka tace “amma ka tashi mu tafi ka mayar dani bangarena  kaima ka tafi gurin matarka gsky bazaka jamin bakin jini ba” murmushi yayi ya lakace mata hanci yace “kinajin tsoron dai kada ta zaneki ko” dariya tayi shima yayi dariyar ya qara matseta yana tura hanunsa cikin gashin kanta yace “nayi hqr fah wlh ya kamata a dan motsani yau tunda kince na tafi gurin yayarki kada na tafi da kewarki” tsuke fuskarta tayi tace “nidai gsky aa bazan iyaba har yanzu gurin ciwo yakeyi bandama dai rashin tausayinka ya zaayi wannan qaton abun ya shiga jikina" murmushi yayi yace “aidai ya shigan ko?”

👸👸 QUEEN FARHA 👸👸👸Matar sarki👸Where stories live. Discover now