❤🙆🏽*COUSINS NE* ❤ 🙆🏼
NA NANAH KHADII💅🏼🛍
PAGE..... 22-23
Shirin biki akeyi sosai yautake laraba yau za'ayi mothers day tunsafe ake decorating filin gda purple and milk color akayi decorating gurin bakaramin kyau yayi,dan yaji kudi mummy ta dauko mai make up tun 2 tazo dan 3za'a fara tunda akafara biki khadijerh ko abinci bata iyaci tayi fayau tadai yi kyau dan tanashan gyara dan anty hajje bakaramin gyrata takeyiba wani fateemah ta taya tasha wani kuma tace badadi bazata shaba ko fita batayi hka ko kitchen bata shiga dan ba'aso aje kusada wuta in anagyara, gda yacika makill dan tun Monday yan uwa suketafaman hallaruwa gda kam har bbu masaka tsinke acike ake, dan har yayar kaka dake aure danata iyalan da ya'ya da jikoki sunzo, kaka ma komawa gdn tayi gabadaya da zama tun juma'a take gdn...
Bangaren Aleeyu ma shiri yaketayi dan rabon dayaganta yau yakai kusan sati.... Sai waya sukeyi.... Mum din Aleeyu tace bbu abinda zatayi sai saukar alqur'ani mai girma dan ita su bidi'annan baya burgeta ana gobe daurin aure tasa zatayi gayyata wato juma'a.....dan shima gdn su bakaramin cika yayiba duk yan uwada yayunsa sun hallara tsabar tsokanan da akema Aleeyu saida yadena shi cikin gdn.... Bare kaka mahaifiyar babansa datake tsokanansa wai yaro dashi aure zaiyi.....
Kwalliya akayiwa khadijerh sosai bakaramin kyau tayiba dan inkaganta sai kasake kallonta gashi tunda bikin yazo sai yarantanta yafito kodadai dama yarinyacce dan shi is just 16...cikin doguwan riga wani abu kaman material kaman lace nima nakasa ganewa komenene oho nasan dai yamin kyau maitsada akashiryata red da ratsin black sai head dinta multi color da takalminta heal shima black... Bakaramin kyau tayiba dan da akafito da'ita bbu wanda baice masha Allah ba.... Fateemah cikin doguwan riga tashirya material pink itama adon akamata bakaramin kyau tayiba dan rawar kai su fateemah harda zama a high table.. Kana hangosu zakaga kama saide khadijerh tafita haske da ido sai dimple da take dashi ita kuma fateemah batada shi da karan hanci tayafi na fatee...
Uku da kwata akafara banda kida bbu abinda yake tashi agurun anci kuma ansha dan anyi barin kudi kowa saida yaci yagoge wuya karfe hudu da rabi dangin ango suka iso ciki kuwa harda mum din Aleeyu da yayunta biyu mota uku sukazo nan aka basu guri bbu wanda baiyi mamakin ganin khadijerh ba cikinsu ashe yarinyace gata mai kyau shiyasa Aleeyu aketa rawarkai aka kasa zama guridaya, guri daban aka ajiye musu aka akakira mum da tahau high table amma saitaki tasa yayunta... Nan akayi biki mai kyau cikin nutsuwa bakaramin karban su mum din Aleeyu akayiba hkan bakaramin dadi yamataba koba komai tasan tasamu sirikan kirki karfe biyar sukace zasu koma nan mama tasa akakaimu manyan manyan leda sunkai biyar duka da souvenirs aciki tamusu godiya suka tafi.... Sai wajen magrib akatashi taro ranan fateemah bakaramin rawa tayiba harda ajiye takalma agefe....
Tunda akatashi a wajen banda kuka bbu abinda khadijerh takeyi wai ashe da gske ne yau bikinta akeyi kuka tayi sosai ranan kashe wayanta tayi gabadaya dan kar Aleeyu yanemata....
Bangaren su mum kuwa tunda suka koma suke yabon dangin Amarya dan Aleeyu yayi dace gata yarinya ga kunya dan tunda sukaje bata daga kai ta kalli kowaba..... Aleeyu kam bbu kiran da baimata ba amma wayan akashe hka ya hkra amma dai jiyake kaman yaje kar ace yayi rashin kunya ta inama zai fara nemanta txt kawai yamata akan gobe zaizo yaganta yatura mata... Kaji mara kunyan ango inji ni mai typing....
Yau tunda akatashi aketa shirin walimah walima kam 2 akasa sbd ayida wuri a watse da wuri ko takan wayan batabi ba tacigaba da sabgoginta, yauma me make up ce tazo tamusu itada fateemah cikin brown doguwan riga da mummynta tamusu oder itada fateemah suka shirya nata brown na fateemah purple bakara min kyau tayiba dan wani haske mai kyau takeyi da sheki.. Mummy tadaukko wata babbar mallama mai wa'azi.... Karfe 2:30 akafara bakaramin wa'azi akayiba dan khadijerh tunda akafara take kuka.... Karfe 3daidai su mum din Aleeyu suka iso rananma karba akamusu sosai kuma sunji dadin hka... Fadakarwa akayi sosai akan biye biyen da mata sukeyi yanzu zuwa gun boka da mallamai wanda ba'ace karka nemi temako ba amma kasan indazakaje kuma kowa agurin Allah yake nema sai Allah yayarda komai yake faruwa... So daddumarka da azumi da carbi sun isheka biyan bukatu.... Walima akayi cikin kwanciyan hankali karfe biyar dangin ango sukayi sallama nanma mama tasa akakai musu nasu souvenirs din dayawa har mota sukayi godiya sukatafi... 6daidai Akagama walimah anci kuma ansha Alhamdulillah harda masu tafiya dashi.... Sanda tayi wanka tayi sallolin dasuke kanta kafin takunna waya mssge din Aleeyu tagani har bazata budeba sai kuma tabude takaranta ... Tana ajiye wayan kiransa yashigo nazo to ai bbu indazamu zauna dan akwai mutane a inda muke zama A'a ina waje a mota ina jiranki nifa... Kafin tayi mgn ya kashe wayansa da kaman bazata fitaba kuma sai tace ma fateemah yazatayi Aleeyu yazo kuma tsoron fita takeyi shiru fateemah tayi kafin tace zansa key a toilet naboye kifita zan mika miki hijab ta window amma karki dade ok tnx sis daga hka tafita tagefe tabi takarba hijab tawuce tafita.....
Bada motansa yazoba da motan saeed yazo ta tsaya tana waige² horn yamata yabude mata gaba tshiga dama motan nada tinted tana shiga yasa lock... Gaisheshi tayi ya ansa wato shine bakyaso naganki shiru tayi kafin tace akwai mutane dayawa ne gdn yanzu ma deal muka hada nafito ok yayi kyau ai wannan tsoron naki gwara kishirya dan hmm baridai nayi shiru narai narai tayida ido tace wlh nikam banaso kana tsoratani dariya Aleeyu yayi ya maimaita abinda tace kafin yace wasa nakemiki yaza'ayi na tsorata sarauniyar mata to kidaina tsorona bbu abinda zanmiki sai lokacin tadaga kai ta kallesa suka hada ido yakashe mata ido tayi saurin sauke kai nantaga yadan fada yayi haske yasake kyau tana tunanin hka taji yace kinga kyan dakika sakeyi kuwa murguda mishi baki tayi tace dama ni mai kyauce hmm zanyi maganin wannan bakin tsiwan ai.. Nikam zan shiga gda yanzu kaka zakaga tazo nemana dan hka kawai saitashigo tayi tamana hira kaman ba'iataba... Dariya Aleeyu yayi yace ta da mece ce, Ok tom amma saikin min wani abu zuciyantane yabuga dan tasan halin Aleeyu.... Cikin in-ina tace mezan maka peck zakimin agoshi zare ido tayi zata bude mota tafita gamamaki saitaji arufe tsayawa yayi yana kollonta dan tasan bbu wasa a idonsa lokacin ganin zasu bata lokaci yace to ni barina miki kawai A'a dan Allah kayi hkr tonayi saikimin ki tafi shirun datayine yasa Aleeyu fincikota yadaurata akan cinyansa yahade bakinsu kissing dinta yake bbu wasa dan yaji soft lips dinda baisan dasuba da itakuma sai mustu mutsu takeyi amma baisaketa ba kusan 5mins lokacin ta hkra tasa mai ido sai sanda yasaketa Aleeyu kissing dinta yayi sanda yagaji yasake ta... Baice komaiba yabude mata motan tafita da sauri takarasa ta bude gate tashiga gda murmushi yayi kafin yaja motansa yabar kofar gdn........
AFUWAN WLH NASO NAYI YAFI HKA AMMA BANIDA CHARGI.....
08069224458 COMMENTS KAWAI DAN ALLAH BANDA KIRA
YOU ARE READING
COUSINS NE
RomanceA love story that touches the heart ♥ Kamar yadda kuka ga nayi mistake ya fara daga 3 kuje lst page s 1nd2 suna can amun afuwa mistake ne.