A Love Story About Two Cousin Sisters

12 1 0
                                    

*⭐ 💫 SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫

'''{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.} '''


🙆🏽 ❤ *COUSINS NE*❤ 🙆🏼

NA NANAH KHADII 💅🏽 🛍

PAGE..... 36-37


BISMILLAHIR-RAHMANIN RAHEEM



Suna isa tasha motan zaria tahau tayi sa'a passenger biyu ake jira kaman ko tare sukazo dawani saurayi suna shiga bbu bata lokaci, suka kama hanyan zaria, sai wajen karfe hudu suka isa  wani almajiri ta biya yafitan mata da kaya ta nema napep ta biyashi tahau,SAMARU sunan unguwan datace knan  yakaita da kyar tagane gdn dan gsky ta kwan biyu rabonta da garin, me napep ne yafara shiga da kayan zaune take tanacin kwadon latas da kuli² sallama yayi ya ajiye kayan ta ansa towoo baki mukayine bbu sanarwa Aa yaya nice nata gwada num dinki bayatafi Aa khadijerh daga ina kedawa kukazo naganki da katon bako hka murmushi kawai tayi ta sallami mai napep din tamishi godiya, yaya sallah zanyi ke ina tambayan ki ko lfy kekadai da wannan katon cikin zaki kamo hanya gsky ba lfy ba nasan bazasu taba barin ki kixo ke kadai ba, kai gsky da tambaya dan Allah yaya kibarni nayi sallah saina miki bayanin komai, to kiyi sallan yauwa kokefa......


Sai wajen karfe biyar da rabi akakawo amarya direct dakin khadijerh akawuce da ita dan ahadasu amusu fada, amma bbu inda ba'a duba taba cikin gdn bbu ita ga dakunanta duka abude, abu kaman wasa har wajen magrib amma bbu ita bbu dalilinta ga wayanta akashe , Aleeyu kam baima saniba dan wayanshi bbu chaji tunda suka dawo daga daurin aure  gda ya wuce daga gun aure ko su mama basu san yana gda ba dakinshi yawuce yasa chaji ya kwanta.......


Kokiran  sallan magrib baijiba sai isha  yatashi Aleeyu yanatashi yashiga yayi alwala yayi sallah sannan ya kunna  wayansa, su mummy da mama kam gabadaya sun tsinke ko mgn basa iyayi hankalinsu gabadaya atashe yake,sbd ga magrib amma shiru bata dawoba bbu dalilinta, danko tunawa basuyida sune mi Aleeyu ba daga karshe mama ce takira baba tasanar dashi amma basu sanarda daddynta ba, kiran Aleeyu baba yake tayi amma akashe, baba  yanata kiran sa dan yana  tunanin ko suna tare  ne amma wayan shi baya tafiya,  dakarshe mummy tasanarda daddyn khadijerh shima yanata kiransa amma baya tafiya, suna fitowa daga masallaci yasake kiran Aleeyu cikin sauri yadaga da sallama inawuni daddy lfy klau, Aleeyu kuna tare da khadijerh ne Aa baba tunsafe nabarta agda bata gdnne??? Eh dazu hajiya take cemin basuganta ba tunda sukaje su  sunxata kuna tarene tun safen ai sallati Aleeyu yashiga yi yana zufa.... Da sauri yamike yadauki car key dinshi direct gda yawuce.....


Tana idar da sallah yaya tace kije kitchen maza akwai abinci dazu mai dafamin taxo tadafa ta tafi dan banajin dadi Allah yakara sauki.. Sanda taci abinci takoshi tayi sallan isha kafin tamayar ma da yaya abinda yake faruwa, yanxu ita dijan da girmanta ta yarda da hkan shiyasa basu sanarda niba ashe dan wannan ba daidai bane mutum ko haihuwar fari baiyi ba gobe kuwa da safe zannemi waya nakirata hkan ai badaidai bane basu kyauta ba gskya..... Yayar kaka knan hajiya Abu kiyi hkri kinji dije kuka kawai takeyi tunda yaya tafara mgn da kyar yaya ta rarrashe tayi shiru... Yaya dan Allah karki kirasu kibarni anan tukunna nadan huce kozuwa na haihune Aa bazanki tataki ba zande rikeki anan kibarsu su wahala tukunna amma haihuwa kam Aa...yauwa yaya kekadai kika gane halinda nake ciki nagode Allah yakara girma yakuma baki lfy ameen dije nansuka cigaba da hiransu hankali kwance.....

Aleeyu na isa gda part dinta, yawuce direct dakinta yanufa amma bbu ita bbu inda baiduba ba abu kaman wasa bbu ita ko part din fateemah bai kallaba yawuce yaja motansa yafita.... Fateemah kam tunda taga abu yayi tsamari banda kuka bbu abinda takeyi har kanta nasarawa, bbu inda Aleeyu dayake ganin kaman zaiga khadijerh baizaga ba amma bbu ita wayanta ko yakira yafi sau dari amma baya tafiya daddy kam najin hka gdn su fateemah yawuce dan mummy da mama sunkoma lokacin  nanyasake sanar musu dacewa fa basa tare da Aleeyu banda sallati bbu abinda sukeyi kowa hankakinsa tashe yake babane yayi karfin halin cewa sujesu gdajen yan uwa amma bari yafara kiran Aleeyu tukunna bugu daya biyu yadauka muryansa na rawa baba anganta ne Aa Aleeyu kana inane wlh baba bbu gdn yan uwa danasan zata iyazuwa da banje ba yanakaiwa nan yafashe  da kuka kaman wani yaro, bakuka zakayi ba Aleeyu addua zakayi Allah ya bayyanata yanxu mu barimuje gdn radio ko Allah zaisa adace to baba nagode...... Kaka nadakin su fateemah duk shaanin da akeyi batasani ba dan batajin dadi ko amarya bata rakaba magani tasha ta kwanta.......

KUYI HAKURI DA WANNAN MAYBE KUJINI ANJIMA KO GOBE🤣🤣

08069224458 PLEASE COMMENTS AND SHARE ❤❤

COUSINS NE Where stories live. Discover now