A Love Story About Two Cousin Sisters

25 3 0
                                    

🙆🏽❤COUSINS NE 🙆 ❤

NA NANAH KHADII 💅 🛍

PAGE...... 10-11

Bismillarhir-rahmaninhim

Khadijerh kinshiga tayi ta tsaya kofa..... Aleeyu nashiga yayi sallama yaxauna a kasa yagaida surukan nasa dafara'ansu suka ansa, Alh usman ne yamishi tambayoyi akan iyayenshi dakuma sana'arsa, bayanin komai yayi musu akan iyayansa, yakuma sanardasu sana'arsa kuma yafada musu shi auren khadijerh yazoyi, sunji dadin bayanin da Aleeyu yamusu, dan mahaifinsa sananne kuma sunsan mutumin kirkine sallama yamusu yayi godiya ya fita, khadijerh ya hanga kusada wani flower tayi shiru kaman mai nazari Ahankali yataka har inda take, iskataji kaman ana huramata tayi saurin juyowa suka hada ido murshi tayi tace bismillah, palorn baki takaisa sanda khadijerh tace ya zauna  zama yayi akan daya daga cikin kujerun dake parlorn kafin yazauna gamamaki saiyaga khadijerh tanemi gefe tazauna a carpet, murshi yayi azuciyansa yace masha Allah gsky tanada hankali amma a zahiri yace kizauna a kujera mana nanma is ok hkan kawai tace masa, shiru yayi kafin yakira sunanta ahankali tadago kai suka hada ido tayi saurin sauke idonta, khadijerh tun ranan dana fara ganinki Allah yasamin sonki azuciyata, khadijerh i love u, kibani guri kokadanne a zuciyanki please khadijerh tell me that u love me khadijerh bazan iya rayuwa bbu keba, shirun dayayine tadago kai suka hada ido killer smile yamata wanda yasatayi saurin sauke kai, khadijerh inajiran ansanki bakice komaiba, answer me please shiru tayi kafin kaman daga sama yaji tace i accept ur request,itakanta sanda tayi mamaki yanda tayi saurin bada ansa  Alhamdulillah khadijerh finally kin accepting dina, thank you khadijerh bazan taba mantawa darana kaman ta yauba khadijerh, hauwa ce tayi sallah  tashiga da katon tray a hannunta snacks, drinks da ruwa takawo ta'ajiya suka gaisa da Aleeyu cikin fara'a  godiya yamata kafinta fita wanda hkan bakaramin mamaki yabataba babban mutum kaman wannan ya mata godiya tafitayi harta bargun tana mamaki...tashi tayi tambayi Aleeyu wane yafiso ruwa ko drink yace duk zabinta tazuba masa drink tazuba tamika masa takoma tazauna tom kefa ninakoshi bbu yanda Aleeyu baiyi da itaba amma takishan ko ruwane... Tom zantafi karna cikaki da surutu tunda kin accepting dina yau ko bacci bazanyiba sainayi sallah nayi godiwa wa Allah, but zantafi amma bakicemin kinasona ba rufe idonta tayi da hannunta tana murmushi tace zanfada maka a text murmushi yayi yace wato ananne bazaki fada ba shikenan watarana zakifada, mikewa Aleeyu yayi ya'ajiye mata kudi bandir biyu na five hundred laa harda wahala hka  ni wlh kabarshi  bakyason abu daga hanun masoyinki ne nibana wahala akanki indai akankine zanyi duk abinda Allah yabani ikonyi wanda baifi karfina, thank you tace masa tarakashi har mota Aleeyu nafita yace Alhamdulillah yayi wani tafi yaja motansa zuwa gda..........

Dakinsu direct tawuce tasamu fitowan fatima  daga wanka knan ajiye kudin hannunta tayi agaban dressing mirror ta shiga chanza kaya zuwa  na bacci,mamaki fatima tayi tace Aleeyu ne daga zuwansa yabaki kudi? Eh nace yabarshi yace a'a uhmm abinda fatima tace knan ta shiga shafamanta Ashe daddy na yatafi eh tace mata batasake cewa komaiba.... Khadijerh nagama saka kaya tadau kudin tafita dashi itadai Fatimah batace komaiba sai binta tayi kawai da ido dan abin nadamunta in ance abu akan Aleeyu ne takanrasa farincikinta wanda itakanta batasan daliliba......

Aleeyu nashiga gda kaman da wasa motan saeed yagani a acan gefe  shege sarkin nacci abinda Aleeyu yace knan yafita yashiga part dinsa,.. dansa ido ashe sanda kazo dariya saeed yayi yace meza'afasa mutuwa ko hissabi yanxu dai zokaban lbr yaya ta accepting hararansa Aleeyu yayi yace inaruwanka hba gadanga tell me mana Eh Aleeyu yace masa yana wani juyi at last tayarda baba yau sallah zanyi nama Allah godiya wani murmushi sukayi suka wani tapa sannan suka cigabada hira sai wajan 11 saeed yabar gdn Aleeyu kuma  yawuce yayi wanka yadauro Alola yayi sallah yama Allah godiya, wayansa ce tayi kara halamun mssge dubawa yayi yaga khadijerh ""hope kaje gda lfy?? thank u for the gift" wani dadi Aleeyu yaji yamata rply kaman hka "Lfy klau my queen nima nagode da karban dakikamin, i love u khadijerh u mean the world to me....

Khadijerh nafita takaima mama kudin wanda bakaramin mamaki mama tayiba saka albarka tayi tace  ta ajiye sai baba yafito awanka zata nuna masa saida safe mama Allah yatashe mu lfy Allah yamuku albarka ameen tace takoma dakinsu...

wasa wasa exams din su Fatimah nata matsowa khadijerh da Aleeyu kuwa wani shakuwa sukayi wanda dukansu mamakin kansu sukeyi dan awuni sai suyi waya bbu adadi bare chatting kuma ba'a mgn kuma duk weekend Aleeyu nazuwa, sanda mama tamata da gske tarage chatting tafara karatu dan exams ya taho sosai, bangare fatima kuwa duk ta kare kaman wacce take cikin damuwa anma da'an tambayeta saitace exams ne.... nidai nace ko ciwon luv ne fati........

HMM MUJE ZUWADAI GURMI NAGABA MASU KARATU....

COUSINS NE Where stories live. Discover now