*❤ 🙆🏽 COUSINS NE* ❤ 🙆
NA NANAH KHADII 💅🏼🛍
Yar mai iko wannan page din nakine Amarya bakya laifi 🤪😍
Banmanta dakuba fans din book dina anatare irin sosai dinnan heart you All❤❤❤
PAGE.... 18-19
BISMILLAHIR-RAHMANINRAHEEM
Nan baba yarokesu da asabikin nanda wata biyu sbd dama za'a hadane da na yan uwanta.... Bbu damuwa ai Allah yanuna mana Ameen nan akasa biki wata biyu....
Daddy na isah gda yasanar da mummy sun roki alfarman wata biyu bbu damuwa ai Allah yanuna mana shiri kawai zamufara kasan akwana a atashi bbu wuya..... Aleeyu leke yaringayi a parlor yanajiran daddy yatashi yatambayi mummy yanda akayi cikin sa'a kuwa daddy ya haura sama mommy taciga da danna wayanta, sallama yayi yanemi guri akasa yazauna ya gaishe da haifiyar tasa cikin farin ciki ta ansa, shiru yayi baice komaiba mummy tagane meyakeson tambaya amma tayi kaman bata ganeba.. Sanda tagama abin da takeyi takira sunansa na'am wani nutsuwa yayi kaman mai daukan karatu sanda yaba mummy dariya kaji yanda akayiko antsayar da bikinku nanda 2 months murmushi yayi baice komaiba ya sunkuiyar da kai amma a lokacin baisan wani irin farin ciki yakeba... . Shiru yayi kafin yace Allah yanuna mana ameen mummy tace kasan nanda two weeks zanje dubai tunda abu ansa dawuri zanje nayi sayayya akwatina banma sanar da daddynku ba zadai muyi mgn zuwa gobe duk yanda mukayi zakaji tom mummyna nagode Allah yakara girma da daukaka amin my son Allah yamuku albarka daga hka yafita yakoma part dinsa.....
Su daddyn Aleeyu suna fita baba yasa akakira masa fateemah shigowa tayi ta gaishe su tanemi guri akasa a gefe ta zauna ke haryanxu bbu wanda kika tsayarko shirutayi batace komaiba saikuka daya kubuce mata bbu yanda baba baiyi da itaba tace ita bbu wanda takeso haryana mata barazana da duk rana daya za'ayi aurensu da khadijerh dan duk wanda yagadama zai aura mata amma ansan dayace sanda Alh Ahmad yasa baki yabashi hkr amma yace ai bashi bane damuwan kakace... Fateemah bakaramin kuka tayiba dan tashiga tashin hankali sosai daga karshe Alh Ahmad yace taje ta dauko mayafi sutafi gdn kakah.... Hijab kawai tasa har kasa sukatafi can gdn kakah suna isa suka shiga gdn bbu kowa a parlorn jin anata sallama yasata fitowa daga uwar daki sannu kaka dan tunda jikoki suke kiranta kakah shikenan yabita kowa kaka yake kiranta duk suka zube kasa suka gaisheta cikin girma mawa da fara'arta ta ansa nansuka mayarma da kakah gashinan ansabikin khadijerh daidai dana yan gombe bakaramin dadi kaka tajiba to ita wannan ja'irar fa gatanan munkawota tafada da bakinta mezata fadamin wai ita wanda zata aura baya kasannan sai yadawo shiru kaka tayi kafin tace kuma kunyarda da mgnta Aa kaka shiyasa muka kawota karkizata ko munbartane danni dama nace ko zaki zaba matane acan gombe tunda aka fara mgn banda kuka bbu abinda fateemah takeyi kaka tatausaya mata daga karshe kawai tace abarta ajira saurayin nata amma tafada muku waye shi abincika aji nan kaka tama fateemah fada sosai kuma tace daga lokacin datafada yayi koyazo kabaizo ba za'abata wani daga nan gda daga hka suka cigaba da shirye shiryen yanda za'ayi bikin...
Aleeyu nakomawa daki yakira khadijerh har takusa katsewa tadaga sallama tayi murya can kasa kaman mai jin tsoro ta gaishe shi.. Lfy Matata ta kaina kenan Alhamdulillah khadijerh kinkusa zama tawa yau ranan farin cikine agurinmu ajiyan xuciya kawai tayi batace komai ba shiru shima yayi am so excited Allah yanuna mana akunyace take mgn hira sukadanyi yace mata zaixo da yamma sallam sukayi bye love you love too tace takashe wayan.....
Fateemah nadawowa gda dakinsu direct tawuce tafada kangado kuka tayi sosai bbu yanda khadijerh batayi da ita tayi shiruba amma taki sanda tayi mai isarta kafin tayi shiru ahka har bacci yadauketa.......
Aleeyu yauma sallah a gunwansu yayi 8daidai ya shiga gdn yakirata yace ya iso ok tace baifi 10mins ba tafito cikin matrial dogon riga skye blue sai gyale fari tasa kaman yanda tasaba daga kwalli sai man baki da powder, tanafitowa Aleeyu yayi wani murmushi dayakara masa kyau itama murmushi tamasa tace bismillah akasa tazauna ga mamaki saitaga shima ya saukko kasa ya zauna kusa da ita harsuna gogan juna shiru tayi batace komai ba saidai kunya dataji kallonta yake bbu gaggau tawa... My queen tadago kai suka kalli juna tayi saurin sauke kai nagodema Allah daya nuna min wannan rana daza'ace min yau saura watanni kizama matata ,sallama hauwa tayi suka gaisa da Aleeyu ta'ajiye tray din hanunta tafita nan khadijerh tasamu tamike dan serving din Aleeyu ruwa kawai zakiban dan yau tsabar farin ciki ko abinci bazan iyaci ba ruwa tazuba tamika masa yahada hannunta yarike kasa motsi tayi sbd zuciyanta ya tsananta bugawa bakinta kawai ykke kallo can yace i like ur two color lips gsky lips dinki are unique koza'abarni nadan........ gabantane ya huadi tayi saurin jan hanunta takoma gefe ta zauna dariya Aleeyu yayi sosai yace ashe matso raciya zan aura daga mgn sai action bakin taturo tace aikaikasa naji tsoron to yanzu inna aureki hka yaya knan turo bakin takarayi tace nikam gsky....... Saikuma tayi shiru gsky me kifada mana A'a bbu komai hira sukayi sosai kafin Aleeyu yamata sallama tare suka fito tarakashi har mota juyawa tayi zata tafi yakira sunanta tanajuyowa yafito a motan yatako yazo har inda take yayi hugging dinta ya pecking dinta agoshi mutsu mutsun yasake ta tafara yi yana sake ta tajuya da gudu kojiran fitansa yau batayi ba tashige gda..... Ranan bbu kiran da bai mataba taki daukan wayan hka yamata mssge kawai ya hkara........
Daddy ne yakira Aleeyu awaya baidau lokaciba yashigo yayi knocking bismillah akace masa yashiga akasa yazauna ya gaishe da mahaifinsa dan shi gsky tun yana yaro yakejin kunyan mahaifinsa baisan meyasa ba yafi sakewa da mum dinsa Aleeyu kaga nakirako ansa bikinku wata biyu kaga ga lokaci bawuya yanzu zakaga yayi mgnan inda zaku zauna kasan inada gdaje agurare da dama kaje na GRA ko wanda ke rigiyar zaki wanda yamaka saika gyara kazauna aciki koda bawani gyara mai yawa bane, tom daddy nagode Allah yakara daukaka yaja kwana mai albarka amma daddy ai bandade da gama gdanaba acan GRA bayida nisa da naka dama surprise nakeso namuku tom masha Allah hka akeso ai Aleeyu Allah yamaka albarka ameen daddy nace ko weekend inkana gda saimuje harda mummy kugani Allah yakaimu Ameen nagode daddy, munyi mgna da mahaifi yarka tace zataje dubai sayo kayan lefe nace tabari mudan kammala nantukunna ko ana biki saura sati uku sai tajeta ok daddy duk abinda kace shiza'ayi nan daddy yasa mishi Albarka sukadan taba hira ta uba dayaro......
Shirin biki akashiga yi sosai wanda mmn khadijerh da maman fateemah zasuyi mother's day da walimah dan kakah takira Alh usman da Alh Ahmad akan tafiya gombe Alh usman yace A'a tunda bikin dayane ayi anan kawai Alh Ahmad ma yagoyi bayansa badan kaka taso ba hka ta hkra da shawaran yaran nata za'ayi komai a kano kawai..... Tunda ga ranan fateemah batada aiki sai kuka wanda ita kantaa batasan kukan metakeyi ba tun baya damun mummy harya fara danunta khadijerh kam kwata kwata tama fita a hayyacinta tafara tunanin daza'a yarda adaga nata bikin kawai ajira ayi tare dana fateemah amma tasan hkan bazaiyi yiyuba...
Please comment and share 08069224458 banda kira please ❤❤
VOCÊ ESTÁ LENDO
COUSINS NE
RomanceA love story that touches the heart ♥ Kamar yadda kuka ga nayi mistake ya fara daga 3 kuje lst page s 1nd2 suna can amun afuwa mistake ne.