A Love Story About Two Cousin Sisters

13 3 3
                                    

*⭐ 💫 SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫

_{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.} _

*❤ 🙆🏽 COUSINS NE* ❤ 🙆🏼

*NA NANAH KHADII 💅🏽* 🛍

PAGE........ 40-41

Aleeyu na isa gdn mai gadi yabude masa IB ne yafito dagudu yazo yasame sa suke gaisa yanata masa hira suka shiga ciki a parlor yasamu mummy suka gaisa kana gani kasan tana cikin damuwa a sallaya take da carbi a hannunta, akasa yazauna suka gaisa da damuwa yakecewa mummy kiyi hkri insha Allah,Allah zai bayya nata za'a ganta dama nazone nayi tambaya ko akwai gdn wasu yan uwa da'akasan zata iyazuwa sainaje naji yana mgna muryansa narawa kaman zaiyyi kuka mummy kallonsa tayi taga yanda yarame ya lalace yayi wani iri kaman wanda yashekara adamuwa, tace wlh duk inda zamuyi waya munyi amma shiru duk sunce batazoba  saide kawai yanxu muhada da mallamai sutaya mu da rokkon Allah duk inda take Allah yabayya nata kuma Allah yasa tana cikin koshin lfy ameen mommy nagode insha Allah yanzu zanjeni insa afara Allah yasa adace, suna cikin mgna mama tashigo, da sallama suka gaisa kana gani kasan itama tana cikin damuwa Aleeyu ne yagaisheta suka gaisa da mommy  bbu wani lbr haryanxu  ko eh wlh shiru gsky abun bbu dadi wlh ko bacci banayi tunda abunnan yafaru kullun addua nake mutum bashi kadaiba ga ciki wannan abu dame yayi kama, dazukam ma Alh yafadama kaka halin da akeciki sai kuka takeyi tunsafe da kyar aka bata mgani tayi bacci yanzu abin yasake dagulewa nikam tindanake bantaba shiga tashin hankali irin na wannan karanba, saide muyita addua kawai Allah yasa duk inda take tana hanu  nagari cewan mommy ko bacci bana iyayi abinsai yanamun kaman mafarki Allah dai ya bayya nata ameen sukace atare, mommy zankoma zanje nasa afara Allah yasa mudace dukansu sun tausaya masa yanda yarame ya dawo kaman bashi ba........

Yana fita direct gdn mallamin da yasaba zuwa wanda yamasa jagora kan auren suda fateemah yawuce cikin sa'a ko yasame shi nan suka gaisa cikin girmamawa  Aleeyu yamayar masa da duk abinda yafaru baiboye masa komai 'innalillahi wainnah alaihin raji'un' abinda yace knan karka damu insha Allah, Allah zai bayyanata zamu fara addua yaudinnan Allah yasa mufara a sa'a sai kayawaita sadaka duk abinda Allah yahore maka karinka ba miskinai, nagode  mallam Allah yakara girma da daukaka zan koma nan yabada dubu hamsin yace ayi sada godiya Aleeyu yasake masa yafita,......

Zaune take tayi kiba tasake fari kaman ba itaba yaya tasata agaba saitasha magani ku yaran yanzu bakwason itace saikunje asibiti kuyi tashan wahala kafin kuhaihu dukkun galabaita dakyar ta daure ta kurbe ta ajiye cup din mai aikin kakace tayi sallama suka gaisa tashiga hada wanke wanke, tazo tambayan yaya maizaa dafa oho kitambayi mai ciki dan sai adafa abu tace bazata ciba duk abinda tace saiki daura Aa kaka tayi wanke² ta tafi kawai zanyi girkin to shikenan ai itama tahuta ai........

Aleeyu gdnsu yakoma sai da yayi isha yatsaya yama fateemah takeaway yafita yana tunani kotaci abincin rana oho ko ankaimata baisani ba dan shi gaba daya yama manta da ita tunda yafita bulayinshi kawai yakeyi..... Yanashiga gdn part dinta yawuce tana zaune tabuga tagumi  tana tunane tunane bude kofansane yadawo da ita daga tunanin datakeyi sallama yayi ya ajiye ledan kusa da ita yazauna ina wuni lfy klau ya jikin dasauki Allah yakara sauki ameen kinsha mganin da aka kawo miki kinci abincin rana eh nasha nasafe darana kuma nasha tea sai nasha magani ok... Um nace haryanxu bbu labarinta ko shiru yayi kaman mai tunani can tukunna yace mata eh kusan minti talatin yayi zaune agurun amma bbu mai mgna acikinsu daga karshe yace mata bbu abinda datake nema ko eh sallama yamata yawuce part din khadijerh.. .....

Yau kusan sati uku knan bbu wani lbri kullun saiya mata txt sau uku sau hudu ko ya gwada num dinta amma akashe bbu wani lbr Aleeyu gaba daya ya lalace ya susuce kanaganin sa kasan yanacikin damuwa sosai har yayi baki inba ance maka shibane bazaka ganeshiba, bangaren fateemah kam  itama kullun sai ta gwada wayan khadijerh amma akashe itama wani zubin har txt take mata amma shiru, tunda   Aleeyu  yarasa khadijerh abu yasake tibibicewa dan ko dariyansa bata taba ganiba itama gashi rashin khadijerh yadameta duk ta lalace ita tayi wani iri kullun tana cikin damuwa, Aleeyu ko weekend's ne yana side din khadijerh nanyake kwana yake wuni kullun a addua yake watarana kam kuka yakeyi sosai yagodewa Allah.....
Kaka kam har ruwa aka kara mata sanda tayi kusan sati a asibiti haryau bawai tasamu lfy bane kawai karfin haline dan abin bakaramin damunta yayiba.... Mummy da mama suma sunsa anata rokon Allah suma azumi sukeyi na monday da alhamis su daddy ne masu kokarin kwantan musu da hankali amma ina abu bbu canji kowa nacikin damuwa su daddynma karfin haline...
Zaune take tana kallon kafatanta dasu kukkunbura nan tafara tunani yaufa watanta daya dawasu kwanaki gsky tanaso taji muryan mommynta amma duk rananda takira shikenan asirinta yatonu kuma gsky tafiso saita haihu inda halima itakam saita yaye takaimasa abinda tahaifa yabata takar danta dan ita batajin zatasake iya zama da Aleeyu har abada ta hakura dashi,sallaman mai musu wanke wanke ne yadawo da ita dan sunsaba sosai dayake bawata babbace danba bazata haura talatinba mutuwan mijintane yasa take neman abinda zasuci ita da ya'yan ta biyu maza dayabarta dasu, suna gaisawa hira sukaciga badayi, khadijerh amma kinsan daga kunburin nan kinkusa haihuwa halama duk yanuna nakinkusa juyewa hmn kedai bari inata zaune kodan asibitin ma bana zuwa nasandai tabbas nakusa dan inarike da lokacin damuka je asibiti likita yace ga watannin cikin tundaga lokacin nake lissafi kinga karshen watannan ko farkon watan gaba zan haihu shiyasa jiya na matsa kika karasa yiyomin si yayyah ai tunda suke hiran yaya na daki tana sauraransu fitowanta sukaji tanacewa wlh bazaki haihu min ananba toni ina naga karfin yimiki jego nima ina fama da kaina garama kisoma hada kayanki dan gwaraki kira mijinki kutafi  kona buga waya nasanar dasu kinanan turo baki tayi tace kaka nifa nafada miki anan zan haihu tobaga mmn sadeeq ba aisai akara mata kudi tamin jegon oho nidai nafada miki bazaki haihu min ananba gwara kiji batace komaiba kawai sauraran yaya tayi dan tasan kadan daga aikinta takira dama saukin datasamu wayan talalace ne yanxu kuma angyara dan tun tana sati biyu suke diban drama ita bazata haihu mata ananba bata da karfin jego .... Batace komaiba tamike tace barina duba girkina karya kone dan tunda tadawo bada dadewa ba takarbi girki.......

Yautunda tatashi takeson shan fruits gakafanta ya kunbura kuma bata isa tace zata asibiti ba sai kaka tace su lokacinsu wayasan asibiti aiduk hka suka haihu saide tasha na hausa, mikewa tayi tasa hijab harkasa tace yaya barina dan taka kafata daga nan zansayo kankana to ga darina nima kisayamin zansaya dayawa nataho  dashi tunda gaki ga mmn sadeeq to adawo lfy amma karkiyi nisa to yaya daga hka ta fice..... Tana fita yaya tadauki wayanta tafita tashiga makota suka gaisa cikin sa'a tasamu yaron da yakemata kira ko wani abu nawaya tace dan Allah isa kaduba ka kiramin usman zakagani awayan yace to yaya baisha wahalan nemaba da sunan yayi searching cikin sa'a ko bugu daya biyu mama nazaune bakin gado baba yashiga wanka tadaga ganin mai kiran tayi sallama suka gaisa take cemata yashiga wanka amma dayafito zata fada masa nan mama tamata yajiki ta ansa sukayi sallama baba nafitowa mama tasanar masa aiko nan yace kwanaki wayan natako baya tafiya ko lfy inataso naji jikin nata, yaya kozaure batakai ba baba yakira tadaga suka gaisa tace yanxu abinda kukama yarinyar nan yayi daidai knan kun kyauta gsky dukanku kunban kunya wlh har ita dijen data biye muku khadijerh tazota tana gurina tamayar minda duk abinda yafaru wlh banjidadi ba baku kyau ta mata ba.......

KUYI HKRI DA WANNAN WLH SAI AHANKALI NE MASOYANA INA GODIYA DA ALFAHARI DA KU GABADAYA ALLAH YABARMU TARE❤❤

PLS COMMENTS AND SHARE 08069224458

COUSINS NE Where stories live. Discover now