A Love Story About Two Cousin Sisters

16 1 0
                                    

*⭐💫SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫


{ '''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.''' }

Shinning stars ina godiya Allah yakara daukaka yasa afi hka anatare ai irin sosai dinnan❤🤝🏼✍🏽

*❤ 🙆🏾 COUSINS NE* ❤ 🙆🏼

NA NANAH KHADII 💅🏼🛍

PAGE.... 24-25

BISMILLAHIR-RAHMANIN RAHEEM






Yau tunda mummyn Aleeyu ta tashi taketa karban baki sbd yau za'ayi sauka, angama hada kaya tsab akwatuna goma sha biyu ahkayi set daya green dayan set dinkuma pink kayakan har ba'a mgn dan akalla atampuna da laces da materials in anhada khadijerh tasamu sunkai dari bakaramin kaya akamataba wanda tsayawa fada bata bakine, dan Aleeyu yayi tari, mummy da daddy kowa yayi iya karfinsa, 11 daidai motoci uku akayi dan kai kayan nansuka isa gdn su Amarya, bakaramin karba akamusu ba amma bbu wanda baiyi mamakin ganin kayan ba, anci ansha dan mama sanda tasa akakaimusu drinks da su nama abudai kalakala tasa akakai musu mota kafinan, Akabasu check dubu dari uku na tukwuici, da bazasu karba ba saida mama tace ai ba'a hka tunda abu yazama kamar al'adane da kyar suka karba suna godiya suka tafi.....

Tun shabiyu aka fara wajan karfe uku mummy takira Aleeyu tace yaje maza ya dauko khadijerh arufe addu'a da ita amma mummy saikuma ya sunkuyar da kai amma me cikin in- ina yace dama nace ko za'a tura wani yadauko tane A'a Aleeyu gwara kaje da kanka sbd zasufi ganin mahimmanci ga wannan kabata tasa saiku taho tom mummy nan aka hadashi da motoci emty guda biyu dan kwaso yan gdn su.. Part din yawuce direct ya chanza kaya nan yabude dakaramin jakan da mum tabashi doguwar riga yagani tasha stones kana gani kasan bana 9ja bane milk color murmushi yayi yamayar yakirata cikin sa'a ko dama anty hajje tasata agaba saitasha wani abu wayanta nakara tadauka tabar gurun... Sallama tayi tagaishesa cikin far'a ya ansa Amarya kinsha kanshi batace komai, mummy tace nazo nadaukeku  dasauran mutane gamunan zuwa wai za'a kamalla sauka sai ashafa daku ok tom sai  kazo barina fada ma mama, tana gama tasamu fateemah tace taje tafada mama nan akasanar da mama tace tom sai saisunzo, kiranshi tayi tace sai yazo nan yake sanarmata akwai rigan da mama tabayar akawo mata inyazo zaikira sai ta aiko akarba godiya tayi sosai ok sai kazo,.....

Tanakashe wayan tashiga wanka tana fitowa wata cousin dinsuce tamata kwalliya bawani dogon makeup ba  kuma bakaramin kyau tayiba...... Wayantane yayi ringing tanadagawa taga Aleeyu hello ki aiko na iso ok... Siyama takira tace taje gun Aleeyu takarba matasako.... Ba'afi minti 5 ba tashigo da jakan karba tayi tabude nantaga rigar itama tamanata kyau  sosai iye kaga yargata gun Aleeyu wannan irin riga hka hararan fateemah tayi tace nifa banason mgn nansuka shirya bbu bata lokaci mamace tabisu dasauran dangi dan mum din khadijerh tace zata zauna sbd baki, suna fita fateemah tabude gaban motan Aleeyu tashige khadijerh kuma tashiga baya da yayar kakah dawata tsohuwa danima bansanta ba , itama doguwan riga tasa ash color tayi kyau bbu laifi.... Tunda suka shiga Aleeyu keta satan kallonta ta madubi  amma taki dago kai fateemah kuma sai damunshi takeyi da mgn wani ya ansata wani kuma yayi kamar baijiba dan shi hankalinsa nakan hubbynsa harsaida yayar kaka tace ke bakya shirune kafin tasama bakinta burki.....

Suna isowa akamusu iso har ciki Alhamdulillah ankamalla taro lfy acin kuma ansha sai wajan magrib  akamayar dasu da abinci kalakala mama tama mummyn Aleeyu godiya sosai.....

Yautake asabar tunda Aleeyu tashi da asuba ko komawa baiyi ba sai bigen bigen waya yakeyi da abokanansa wai shiyana musu tuni kuji zumudi 11 ne daurin auran tun karfe goma abokansa suka hallara sai zolayansa sukeyi sarkin zumudi wani yakulasu wani kuma yayi kaman baiji ba... Shadaya nayi suka yi convoy gabadaya harda su daddy suka kama hanya 11:30 ko aka daura auren Aleeyu zakari (NAKOWA) DA KHADIJERH AHMAD (MADDIBO) Wanda dunbun mutane suka shaida....

Suna komawa gda Aleeyu yakira khadijerh amma saitaba fateemah tace ta ansa dan tunda taji ance an daura banda kuka kaman ranta zai fita bbu abinda takeyi.... Karfe hudu dai dai akazo tafiya da ita wanda bakaramin fada su mama da kaka suka mataba kuka tarinkayi tana ita wlh tafasa ta hkra dakyar akasata a mota sanda aka fara kaita gdnsu Aleeyu hargaban daddy nan yasa musu albarka yayi mata fada kafinan akawuce da ita gdnta bbu wanda baiyi mamakin ganin tsarin gdn ba kaman na turawa bakaramin kaya gdn yasha ba masha Allah abinda kowa yake cewa knan hka akawuni gdn....

Bagaren Aleeyu kuwa
shirin dinner kawai suke tayi dan 8 za'a fara ana idar da isha mai makeup tazo tareda kayan da Amarya zatasa dakyar ta yarda aka mata kwalliya lace ne baki da head dinta silva da takaminta abinka da mutum mai haske bakaramin kyanta da haskenta ya ciro ba fateemah kwalliyan akamata tashirya cikin doguwar riga material purple da head dinta multi color dukansu sunyi kyau amma banda Amarya da inkaganta zaka zata hafcas ce, tara saura motoci suka fara diban yan biki hka aka gama kwashe mutane kafin Aleeyu ya iso saeed ne ketukashi bbu bata lokaci aka fito da ita tashige bayan motan saeed yaja suka fara tafiya, tanashiga Aleeyu yakama hannuta ya manna mata kiss kumatu yace masha Allah wannan irin kyau hka itadai bata kulasa ba, tunda suka fara tafiya Aleeyu kedamunta ya tabata tanan ya tabata tacan sanda taga yananeman wuce gona da iri tayi kasa da murya tace anajinka faa dariya Aleeyu yayi yace wannan ai munafikine ranan nashi nizan tukashi nima sai asannan saeed yayi mgn dan da yi yayi kaman baiji mesuke cewa ba, wlh kasake cemin muna fiki sai nashi gargada tunda bance komaiba sai karka kullani umm yanxu dai driver ayi hkr muje zuwa kud ni kacewa driver zan rama ai dukansu sukayi dariya... Harsuka isa bbu wanda yasake mgn suna isowa mc yace amike tsaye Amarya da Ango sun iso cikin taku gwanin ban sha'awa suka shigo banda wakan (Celine dion A New day has come) bbu abinda yake tashi tsabar ido da aka xubo musu sanda khadijerh tayi tuntube nan Aleeyu  ya riko west dinta kawai sai  kuma yarike hannunta harsuka isa high table sukazauna nan kowa yakoma ya zauna wow what a beautiful couples abinda abokanansa suke fadi knan ashe me kyauce shiyasa yaki kai kowanmu kaji munafiki nidai intanada yan uwa  wlh sai  na zabo nima aciki dariya sukayi dukansu.... Nan akafara biki sosai saeed ne yabada tarihin ango fateemah tabada na Amarya tunda fateemah tafara jawabi saeed ke kallonta masha Allah abinda yace knan tana gamawa ya mata mgn da kaman bazata kulasa ba kuma sai taga yanada wasu qualities din datake so nan suka exchanging num anyi biki cikin kwanciyan hankali biki bakaramin kyau yayi ba fateemah kam rawa sai danace karfa bayanta yayi ciwo  sai wajen 12 aka watse itadai Amarya banda zolayata bbu abinda Aleeyu yakeyi danko kwatanta rawa batayi ba....

Alhamdulillah yau akewuni da sassafe aka kawo musu abinci daga gidansu Aleeyu dan mama ma tasa ankawo musu abinci harsaida suka ture haka akayi wuni cikin raha da jindadi banda khadijerh da tunda la'asar yayi aketa watsewa duk jikinta yayi sanyi ko mgna bata iyayi saima kuka datafashe dashi da yayar mumdinta tasata after magrib tayi wanka tacanza kaya akafesheta da turare nan angwaye suka iso aka sallami kawaye dan ita basuda kawaye duk yan uwane check saeed yaba fateemah nasu na kawaye na hundred thousand dan dama su biyarne kawayen hka aka watse fateemah na mata sallama takama kuka tana birgima ni wlh bamutaba raba gurun kwanaba kuma yauma bazaki tafi kibarni ba wlh saide ko kizauna ko mutafi tare kuka takeyi sosai saida taba duka yangurun tausayi da kyar aka rarrasheta yayar mum dinta akan gobe fateemah zatazo suka fita saeed ne yadebi su fateemah dawasu yan mata biyu yaja mota suka bar gdn tanazaune inda take taji shigowan Aleeyu tanajin murda handle tayi sauri takoma can gefe ta takura........

😜😜😜Kuyi hkr da wannan kodayake yau nayi typing saide godiya to masu sonjin gulma natsaya anan sai nxt page zakuji yanda zasu kasance🙈🙈

PLEASE COMMENT AND SHARE 08069224458 DAN ALLAH COMMENT KAWAI BANDA KIRA........

COUSINS NE Where stories live. Discover now