A Love Story About Two Cousin Sisters

16 1 0
                                    

*❤ 🙆🏽 COUSINS NE* ❤ 🙆🏼


NA NANAH KHADII 💅🏼🛍

PAGE.... 20-21

HAJARAH (ALJANU)🤪 hhhhh kudai kungane ai wannan page din nakine ❤😍

Kuyi hkri yaubanyi editing ba so zakuka mistakes dan Allah amin afuwa magrib yayi... Banmanta dakuba fans din book dina antare ai❤😍🤝🏼

BISMILLAHEER-RAHMANINRAHEEM


Shirin biki dangin Amarya dana Ango akeyi sosai dan yau saura sati uku biki......

Bangaran Aleeyu da khadijerh kuwa banda rikici bbu abinda sukeyi wai ita bbu abinda zatayi bbu yanda baiyida itaba amma tace ita event din da mama zasuyi ya isheta dakyar da rokon abokanai da lallashi tayarda za'ayi dina dan bama tasan abokan bane yaki kawosu awaya suke tafaman rokonta da yabugo mata waya sai ya hada da abokanan hkata hkra tace ta yarda......

Aleeyu ne atsaye ajikin motansa yana jiran daddy da mummy sufito zaikaisu ganin gdnsa suna fitowa yaja mota bai tsaya ko inaba sai gdnsa yasauka ya bude gate yashiga dasu tunda ya paraker zai bude gate mummy da daddy suke mamakin girman gdn da tsarin gdn dan bakaramin girma yakedashi suna, bude musu murpin mota yayi suka sakko yace daddy kagani flat uku nayi daya nawa daya na Amarya daya kuma nayine da baki... shiga sukayi kowani flat daki sagani dan bbu banbanci flat din dayace nasane kawai daban kowane samada kasane, sama dakuna ukune kowanne da toilet sai  parlor sai kitchen da daining area kasa kuma dakuna bibbiyune ko kowanne da toilet sai kitchen da vistors toilet adan gefe.... Nashi flat dinne farko sai sauran biyun ajere nashikuma kasa parlor ne sai dining area da dan karamin kitchen visitors toilet sama kuma dakuna biyune kowanne da bayan gda.... Mummy tsabar murna sanda tayi hawaye dan abin bakaramin dadi yamata ba daddy kam bakaramin albarka yasa masa ba hka mummy ma ahanyarsu na dawowa ne mummy take sanar masa da yakarbo sizes din kayan khadijerh dan gobe zasu tashi tom mummy.......

Bagaren khadijerh kuwa bakaramin shiryata mama takeyiba wani asata agaba ace sai tasha wani kuma intasacu ido tazubar dan mummy daga maiduguri tadauko mai gyara sai anasa saura sati biyu amma zatazo kafinnan khadijerh tadena fita dan yanzu basa wuni agda kullun jellen kai dinki da saye saye suke, wannan mama tana mata nata kafin Anty hajje tazo daga borno...

Aleeyu na ajiye su mummy gdnsu saeed yawuce direct dan baima sanar dashi zaizo ba yanazuwa mai gadi ya bude masa kofa yashiga hardakin sa, sallama Aleeyu yayi saeed dake kallo yajuyo yace kai kace angone yau yabaka jira nace kashigo bane kaide kabari kai yayi zafi ina zansaurare gobe mummy zata tafi, Allah yasama na sassaya wasu abun karowa zatayi dan basuma san nasayaba... Sannu sarkin zumudi wato hartari kayi bansani tsaya a ina kake tarinma tukunna aside dina mana dariya yaba saeed ok Allah yasanya alkhairi abinda zance knan tunda ko amaryarma anki akaini naganta bbu ni abinkika iyakacina daurin aure inyaso in ankaita dakinka kaga bbu halin snatching sai nazo mugaisa dariya Aleeyu yayi sosai ai bazaka iyayimin snatching din khadijerh ba dan munriga munbawa juna zuciyo yinmu sannu Romeo itakuma juliet saraka kunan soyayya dariya suka yi dukansu insha Allah namaka alkawari jibi zankaika kaganta Allah yakaimu kawai yace suka cigaba datsara shirin bikin... Ranan Aleeyu baibar gdn su saeed sai wajajen magrib....

Wayantane yake ringing bata dakin sai fateemah dataketa faman gwada takalma har yakusa tsinkewa kafin kawai daga hello, ykke lfy klau bata kusane tashiga kitchen amma yanzu zata shigo ok kafin tasake wani mgna  khadijerh tashigo tamika mata wayan tacigaba da abinda takeyi sallama tayi tagaisheshi Amarya kinyi wuyan gani saiwani jamin aji akeyi tom insha Allah anjima zanzo murmushi tayi kaman yana ganinta tace A'a ba hkabane amma saikazo dai ok tom menene saikazo i will tell u ok kuma innazo sai kin fadamin hira suka yi sosai sanda akafara kiran sallan magrib yamata sallama akan 8 zaizo saikazo tace mishi takashe wayanta wanka tashiga....


Karfe takwasa da kwata Aleeyu yakirata tace yazo ok ka isa dakin ganinan zuwa vest tasa baki da wando jeans pencil baki tadaukko after dress blue tasaka sai dankaramin jihab daifi kafadanta ba black tasa.. Da tray a hannunta tayi sallama tashiga ta ajiye tagaisheshi tanemi guri tazauna banda kallonta bbu abinda yake, tana zama yadawo kusa da ita tazauna zunbura bakitayi amma yayi kaman baigani ba... Wato shine kika hanani ganinki dan tunda akasa bikinsu yazo kusa Aleeyu bayazuwa sosai saide waya harsata gaji da ansawa, Shiru tayi batace komaiba aikinkusa zama tawa har abada kinga sainasaki agaba nayi ta kallonki dariya yabata tace aizaka gaji zare ido yayi yace laa wayace miki zan gaji da ganinki saide inke zaki gajida ganina ko? Rufe ido tayi tace A'a nima bazan gaji da ganinka ba yauwa kinga saimuyita kallon juna.. Tashi tayi tazuba masa zobo  tamika masa yakarba sipping yayi yace dagaji gimbiyatace tayi laa ya'akayi kasan ninayi kawai jikina yabanine, ashe baza'a ganeniba ina aureki sbd iya girkinki kinga kiba zanyi... Dariya yabata sosai take dariya tsayawa yayi yana kallon dariyanta danshi gsky dariyanta namishi kyau sosai... Sanda tayi mai isarta kafin yace sis ce data daga waya tacemin kina kitchen shiyasa nasan kekikayi... Hira sukayi sosai sanda Aleeyu yakusa tafiya kafin yace mata sizes dinta zata bashi gabadaya tarasa mezata cemasa kafin can kaman metsoron mgn tace zan aiko maka awaya, zare ido yayi yace ainasan dawaya nazo dakaina gobe mummy zata tafi dan karki batamin lokacine yasa nazo ai.. Dan batarai tayi tace please wlh zan aiko maka ina shiga gda A'a tunda gani gaki bari kawai na gwada sanda zuciyanta tabuga duk da tasan wasa yake mata kin mgn tayi yasashi yasake matsowa kusa da ita cikin zolaya yace please kibarni nagwada raurau tayi da ido tace please wlh zan aiko maka dariya taba Aleeyu yanda tashi daya tatsorata yace ok tom inajira tashi yayi yana gaba tana baya adaidai kofar fita ya tsaya kaman mai tunanin wani abu kawai kaman wani almara kawai jitayi yayi hugging dinta mustu mustu taleyi saketa amma ina karfin badaya bane sunkusa 2mins ahka kawai saita fashe mishi da kuka Aleeyu baisake taba saida sukayi kusan 5mins ahka kafin yadago kanta yana kallonta yace tom kiyi shiru saina sakeki sokike kije gda ace namiki wani abu shiru tayi atake, peck yamata agoshi kafin yasake ta dagudu tabar wajan ko juyowa batayiba harta shiga gda shiko dariya tabashi fita yaja motansa yayi gda...

Tanashiga daki tawuce kan gado direct bata yarda sun hada ido da fateemah dake ansa waya ba ta shige bargo, kashe wayan fatima tayi tace kekuma meye hka kaman ankoroki.. Shiru tayi kafin tace to yar jarida uwar sa ido kawai dan nashigo da sauri shine nayi gudu, um Allah yakyauta wai mutum yau bikinsa saura sati biyu amma bazai hkr da tadiba.. To yacemin zaizo sainace karyazo kuma aima yadade baizo ba yaudinma daliline yakawoshi... Um andai kusa akaimishi ke kowaya huta dariya khadijerh tayi tace gwaramu namu lokacin muna kara wani lokacinsa aisaide mutayasa da addua dariya sukayi dukansu.... Nan khadijerh ta aikamasa sizes dinta takashe wayanta gabadaya dan karma yakirata can anjima......

Yau take Monday gda yasoma cika da yanbiki sosai sai shiri akeyi........

KUYI HKRI BAZAI DADE BA ZANSAKE TYPING😅🤪

PLEASE COMMENT AND SHARE  08068224458 BANDA KIRA COMMENT KAWAI ❤

COUSINS NE Where stories live. Discover now