*⭐ 💫 SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫
'''{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.} '''
🙆🏽 ❤ *COUSINS NE*❤ 🙆🏼
NA NANAH KHADII 💅🏽 🛍
Banmanta dakuba grp din readers of novels wannan shaffin nakune🥰🥰❤
PAGE....... 34-35
BISMILLAHIR-RAHMANIN RAHEEM
Yau tunda ta tashi take son zuwa gda taga mummynta amma tarasa yanda zatayi ta tambayi Aleeyu daga karshe kawai tadauko wayanta ta mishi txt'"inaso zanje gda nagaishe da mummy'" tatura masa tsaye yake yanashirin fita karan wayansa yayi halamun shigowan mssge yadauka yana dubawa yaga darling queen arubuce abinda yayi saving sunanta dashi knan murmushi yayi dan yadade rabon da yaji farin ciki hka yabude," ok if u don't mind zan dropping dinki" tana tsaye tana jiran rply dinsa mssge dinshi ya shigo tana karantawa ta masa rply da "ban rokekaba" tana tura masa yana gani yayi murmishi mayarda wayanta flight mode tayi, doguwar riga tasa na atampa brown tayi kyau sosai dan tayi haske tadanyi kiban ciki, yana fita parlor ya ajiye mata dubu biyar a center table, yana farin ciki yafita dan rabon dayaji wani abu daga gareta harya manta tana fita taga kudin amma ko bitakai batayiba tawuce tafita.....
Yana zaune a office wayansa tafara ringing number dayagani ne yasa baidaga ba saida yaktse yakirata 'hlo inawuni lfy klau, ykke lfy Alhamdulillah inataso nakiraki bansamu tym ba zakiyi wani events ne Aa bbu abinda zanyi nima ok tom kituro acct num dinki zan tura miki kudin dazakayi shirye shirye ok tom nagode.... Tana kashe wayan ta tura masa acct num dinta baifi 30mins ba yaturamata 2 hundred thousand, tana budewa takirasa amma bai daga ba sai mssge kawai tamasa tayi godiya.......
Khadijerh nafita tatari napep gda direct tawuce tasamu mama nada baki nansuka gaisa baidade ba bakin suka tafi hira sukayi da mama sosai dan basutaba hira hkaba tunda take fada mama tamata sosai da nasiha nan take sanar da ita biki saura 6 days itama gobe zata fara sintiri ke yaushe zakije sai anaji jibi daurin aure Aa ummi karkiyi hka tun laraba yakamata kifara zuwa bakiji fadan da namiki ba knan... Tundaga lokacin gaba daya taji walwala yadauke mata amma tayi kokarin danne hkan dan kar mummy tagane sai wajen 5 tace zata tafi bbu yanda mummy batayi da ita driver yakaita ba tace tanaso tadanyi tafiyan kafa kadan hka munny tabarta, to karkiyi dogan yafiya kinga yamma tayi in bbnki yaganki akafa zaidawo yamin fada ok naso ganinsa amma yamma tayi pls mummy kigashemin dashi nasiha sosai mummy tasake mata kafin tafita.... Tafiya kadan tayi tashiga wani babban shago tasaya wani katon ghana most go wanda zasu iyashiga itada Aleeyu tafito ta hau napep tawuce gda......
Yana shigowa after magrib da mamaki yaga khadijerh a zaune a parlor tana kallo sannu da dawowa tsabar mamakin da Aleeyu yayi shigowa yayi ko takalmin kafansa bai cireba yazo kusa da ita yazauna ya rike hannunta duka biyu yace hba my queen meyasa kika wahalar dani pls ki yafemin wlh wannan abun kiyarda kaddarace Allah ya aiko mana ita nibanta ba tunani mata biyu ba khadijerh u have to believe me wlh am telling u the truth, murmushi ta dayadade yanason gani tamasa tace bbu komai Allah yasanya alkhairi... Zama yayi sukayi hira kafin tace masa bacci takeji tawuce dakinta tanashiga tasa key tayi kuka iya mai isarta kafin tayi wanka zuciyanta na radadi tayi sallan isha da nafiloli takwanta da kyar bacci yadauketa sanda tasaka karatu kaman yanda yanzu takeyi.......
Shirin biki kam akeyi sosai dan saura kwana biyu daurin aure mummy kam cewa tayi bazataje dubai ba komai online tasiya wani kam guda bibbiyu tayi oder akwati uku tama khadijerh fateemah takwas aka mata kaya sosai akamata bbu yabo bbu falllasa sunyi kokari sosai... Mummyn Aleeyu da kanta takaima khadijerh kayanta tamata nasiha sosai khadijerh taji dadin hka tama mummy godiya sosai....
Mama kam tunda akafara biki take sarai da ganin khadijerh amma shiru tabuga wayanta kuma baya tafiya dakanta tasa driver yakaita gdan amma ranan khadijerh batanan tatafi saloon, kiran Aleeyu tayi ta tambayesa dalilin rashin zuwan khadijerh dayarasa mai zaice kawai sai yace batajin dadine kwana biyun shiya hanata zuwa ma ok Allah dai yaraba lfy ameen mama nagode.... Sosai akeshirya fateemah hajje itake shirya fateemah ranan alhamis mama tayi walima dan bawani taro akayiba baba yace yan uwa kowa yazauna maza kawai suzo daurin aure hkanko akayi sai matan dasuka zo basuda yawa kakan zaria kam batama saniba dan bata da lfy shiyasa kaka tace kar afada mata dan zatace sai tazo daga baya tazo, fateemah tunda aka fara biki sai kuka takeyi dan kokiranta Aleeyu bayayi intamasa mssge wani yamata rply wani yayi kaman bai ganiba....
Aleeyu kam yaga canji gun khadijerh tundataje gda tawuni dan har hira take masa yanzu amma da dare yayi zata shige daki tasa key saide baya kulata yasan watara zata daina shidindai yana cikin wani hali yanzu kam azumi yakeyi monday da alhamis shiyasa yake samun saukin rayuwa.....
Mummyn Aleeyu ranan jumaa tayi sauka ranan asabar aka daura auren
ALEEYU ZAKARI DA FATEEMAH USMAN kayan aure akakai bbu yabo bbu fallasa sosai mama taji dadi dansunyi kokari, karba akamusu sosai aka abasu tukuicin two hundred thousand godiya suka sosai suka tafi da souvenirs kala kala...ranan fateemah murna ba'a mgna...
Dan sai yamma za'akai Amarya gdnta....khadijerh kam dama jiratake shadaya tayi ta tabbatar an daura auren wajen shadaya da rabi tafita tadawo da mai napep taroka yafito mata da katon ghana most go din data hada kayantane da kayan baby da duk abinda tasan zata nema wani kuma zatasaya tunda ga ATM card dinta nan tahau tace masa tasha zaka kaini...........
HMM TO SU KHADEEJERH INA ZAAJE KUDAI BIYONI DANJI YAYA ZATA KASANCE..... WANNAN TYPING DIN GOBE NE BAZAKUJI NIBA SAI JIBI🤪😂
PLS COMMENTS AND SHARE 08069224458
YOU ARE READING
COUSINS NE
RomanceA love story that touches the heart ♥ Kamar yadda kuka ga nayi mistake ya fara daga 3 kuje lst page s 1nd2 suna can amun afuwa mistake ne.