A Love Story About Two Cousin Sisters

10 1 0
                                    

*⭐ 💫 *SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫 *
'''

{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.} '''

*❤ 🙆🏽 COUSINS NE*❤ 🙆🏼

NA NANAH KHADII 💅🏽 🛍

PAGE....... 30-31

BISMILLAHIR-RAHMANIN RAHEEM

Aleeyu jiki bbu kwari yaja motansa ya wuce gda, washe gari weekend ko bitakan mgn baiyi ba sai soyayya kawai suke zuba shida khadijerh wajen 4 yafito daga wanka khadijerh na kwance wayansa yayi haske halamun mssge duba wa yayi yaga num danshi baimayi saving num dinta ba amma yaso yagane num din 'aslm dafatan katashi lfy pls Aleeyu karkayi watsida ni wlh inasonka Aleeyu pls katemakeni' baice komaiba ya ajiye wayan yashirya cikin jampa milk colour bakaramin kyau yamasa ba ya zo har inda khadijerh ke kwance ya mata peck yashafa cikinta yafita......

Direct gdn babban mallamin yawuce nan akamasa iso bbu bata lokaci har inda yake sallama yayi suka gaisa cikin girmamawa Aleeyu nan yamar masa da yadda sukayi da mahaifiyarsa aiba mahaifiyarka zata nemaka aure ba mahaifinka zakama mgn amma tunda yau asabar ne kodadai inada abubuwanyi muje kakaini inga maifinnaka in bbu damuwa Allah shigafarta mallam bbu damuwan insha Allah,

Mummy kam ko fadawa daddy batayiba dan ta dauki abin shiriritane.......

Suna isowa sukayi sa'a daidai da fitowan daddy knan zaifita nansuka gaisa har parlorn baki akamasa masauki dan mummy bata nan tunsafe ta tafi gdn yayarta Aleeyu kuma yawuce cikin gda dan sanar da hauwa takawo musu ruwa juyawa yayi yakoma can inda su daddy suke neman guri yayi yaxauna akasa kamar mara gsky nan suka gaisa dama yarone yazo yasameni akan mganan aure da zaikara da mamaki daddy ke kallon Aleeyu danshi baimasan mgb ba, yace yanaso yakara aure nan yazo yasameni namasa bayani fila fila cewa ba haramun bane amma in bazai zama damuwa ba shine yake mayarmun da yadda sukayi da mahaifiyasa nace barinazo nasami mahaifinsa muyi mgn tunda har Allah yasa yace auren zaikara basubi wata hanya ba kuma baramun bane Allah ya halalta to sai ayima Allah godiya ajita bakin iyayensu yaran, ajita bakinsu insune basu yarda ba sai ahakra, tunda yake mgn daddy najinsa amma baisan wayake nufiba sanda mallamin yagama mgn yace to kaji abinda yakawoni, to Allah shigafarta mallam nibanma san zancenba bankuma san wace yarinya akenufi ba Aleeyu wace yarinyace wannan, cikin kame² Aleeyu yace fateemah yar uwar khadijerh matata shiru daddy yayi kunsan na minti 5 kafin yace meyasa bakafara min mgn ba kafin mummynka daddy ainazo jiya baka nan kuma tace bata yarda ba tom bbu damuwa zansamu iyayenta maza duk yanda muka insha Allah zakajini nagode sosai nansukayi sallama da daddy akan tunda yau weekend ne zainemesu can zuwa yamma zaije yasame su duk yanda sukayi zaifada ma Aleeyu yamayar masa, nan sukayi sallama daddy yamasa godiya sosai Aleeyu kuma ya mayarda shi gda, sunafita daddy yakira Alh usman yace yanaso akwai mgn dasuyi zuwa yamma insha Allah zaizo harda Alh Ahmad ma yakeson gani inyaso saisuwuce can gdnsa Allah yakaimu bbudai wata dumuwa ko Aa bbu komai mgnce dai kawai zamuyi nansukayi sallama,

Karfe hudu da rabi Alh zakari ya isa gdn su fateemah gaisawa sukuyi cikin mutunci da girmama juna nan suka kama hanyan gdn su khadijerh karba akamasa sosai da har girki mummyn khadijerh tamusu dan Alh usman yasanarda su zuwansu, nansuka gaisa akadanyi hira kafin daddy yafara mgna kaman yanda nace mgnne yakawoni zakuji mgn wata iri sbd yaran yanzu sai addua mgn Aleeyu ne yakawoni akan yar wajanka Alh wai inzaisamu yanaso zai aureta, tunda yafara mgn kallonsa kawai suka bamecewa komai sai Alh usman ne yayi karfin halin cewa wace ya' kuma bayan khadijerh, yar wajanka Alh fateemah zufane yakama karyo masa yace kai ina Alh kayi hkr da mgn dazan fada maka hakan bamai yiyuwa bane kayi hkri nibanma tabajin hkan yafaruba infact kawai hkri zanbaka yara duka yarana ne dan khadijerh a hanuna tagirma dan hka suduka yaranane kayi hkri, shidai tunda suka fara mgn baice komaiba har mahaifin Aleeyu yayi godiya zaiwuce Alh Ahmad yace masa bbu damuwa Allah yasa hkan shiyafi alkhairi tunda har yabudi baki yace zai aura aiduk gdane ya amince ai da fateemah da khadijerh duk dayane, amma hanzari ba guduba zasu sami mahaifiyarsu karsuyi abuda kai duk yanda sukayi zaimasa waya yanxu can zasu wuce zuwa yanma zaiji shi Alh usman gsky baiji dadin hkaba saide tunda suka taso da dan uwansa basawa juna jayayya duk abinda daya yace to yazauna dan subiyun tun suna yara suka shakku kuma hka suka taso.......

Daddy nadawo gda yasanar da mummy abinda yafaru tunda yafara mgn batace komaiba sanda yagama tace to itako sun yarda ita bada yarda ba a ina kukataba jin anyi hka kaine metaya bera bari knan harda zuwa da samun iyayensu wlh nikam bbu ruwana da aurannan inkai akawa taka yar hka zakaji dadine tunda tafara fada daddy ke kallonta, murmushi kawai yayi wa'azi yamata da nasiha sosai kafin da kyar yashawo kanta amma harzuciya ita wannan auren bawai ya kwanta mata araibane....

Suna fita direct gdn kaka suka wuce nansuka gaisa cikin fara'a da raha sundan jima suna hira kafin Alh Ahmad yake mayarmata abinda suke tafe bakaramin fada kakah tayiba amma daga baya tace tunda auren zaiyi shikenan Allah yasa hkan Alkhairi ne dan da'akawo maka wanda bakasani ba gwara wanda kasani amma ansanar da khadijerh dukansu sukace basu saniba amma daga alama batasani ba yauwa to hkan yayi ranan laraba duk suzo da iyalansu dan matsalan basubane iyayensu matane tom bbu damuwa shima Aleeyu yataho da khadijerh kuma karya sanar da ita........

Washe gari lahadi da safe Alh Ahmad yakira mahaifin Aleeyi yake sanarmasa da kaka ta Amince cikin satin daza'ashiga ma zasu iya kawo sadaki bakaramin mamaki daddyn Aleeyu yayiba dan baitaba zatan zasuyarda ba nan yamasa godiya suka sallama......

Khadijerh na kwance jikin Aleeyu takece masa kaga fateemah takizuwa gdnan dan Allah kakaini gobe na wuni mana agda dan nayi mssng dinta wlh bakwa chatting ne abinda yace mata knan munayi mana amma kasan wani lbr ba'a tunawa sai anga juna tom kishirya amma ba gobe ba zandai kaiki a satinnan turo baki tayi tace shine saika zolayeni kace nashirya nazatama zakace nashirya yanzu kakainine dariya yayi yace to sarkin san yawo bayauba  suna cikin hira wayan Aleeyu yayi ringing akan drawern bedside dubawa yayi yaga daddy dasauri yadaga sallama yayi yagaishesa cikin girmamawa kafin yace yazo  yanzu yanane mansa ganinnan zuwa insha Allah yanzu yana kawashe waya yasanar mata kiran daddy amma bazai dadeba zaidawo......

Yana isa gda yasamu mummy tana kallo akasa yazauna yanagaisheta ansashi tayi amma ko kallon inda yake batayi ba jiki asanyaye yahau sama gurun daddy nasa yagaishe sa kaji nakiraka ko to iyayen fateemah sun yarda da mgn aurenku sunce satin dazamu shiga zaa iya kai sadaki, tunda daddy yafara mgn zuciyan Aleeyu yake buga dan baitaba  zatan hkan zata faruba dan bakaramin fargaba yashiga ba in khadijerh sa taji wannan mgn cikin sanyin murya yace Allah yakaimu nagode abba, saide sunce karka sanarda khadijerh ranar laraba suna nemanku can gdn kakarta tom Allah yakaimu, daddy sosai yama Aleeyu fada kafin nan yamasa sallama yawuce gda.... Asanyaye yakoma gda dan daya kalli khadijerh sai tausayinta yakamasa harga Allah harzuciyansa bayajin akwai wata macen zatasamu guri azuciyansa kaman khadijerh ita kanta tagane jikinsa asanyaye yake saide bata tambayesa ba dan aranta tace maybe family issue ne..........


Tundare yace mata tashiya gobe zaikaita gdn kakah hakanko akayi tunsafe taketa shiri sbda gandauki yauzata fita.. Wajen karfe shadaya suka fita  suna isa daidai da isowan su mummynta sai murna takeyi hka  ta rungume mamanta cikin farin ciki ahaka suka shiga gdn Alh usmankan saida aka kirasa awaya sai wajen 12 suka iso tinda aka soma taruwa jikin khadijerh yayi sanyi da ita kanta batasan meyasa ba suna zazzaune sunata hira banda Aleeyu da gabadaya yakasa sakewa daddy kuma hankalinsa nakan wayansa da sallama suka shigo  aka gaggaisa banda fateemah da tunda taga Aleeyu da khadijerh jikinta yayi sanyi kokallon khadijerh takasayi takoma gefe tazauna kakace tayi addua ta bude taro takira sunanta takwarata naam kakah abinda yataramu anan akankine kuma zakiji mgnan wani iri amma kiyi hkr nasan baa kyauta mikiba amma kiyi hkr da abinda zakiji kuma munsan insha Allah bazaki bamu kunya ba itadai kallon kakah kawai takeyi Aleeyu mijinkine yakeso ya auri yar uwarki fateemah kasa mgnan tayi dan takasa gane me kaka take nufi jin wani abutayi tundaga kanta har kafanta kuka tafashe dashi mai tsuma zuciya tana kallon Aleeyu da fateemah da suka sunkuiyar da kansu kuka takeyi sosai tama kasa mgn sai kallon kakah takeyi eh kiyi hkri  takwarata nasanki da hkri sosai Kuma inaso kicigaba dashi, mummyn khadijerh kam kasa mgn itama tayi dan gsky abin kwatakwata bai mata dadi ba dan gsky ansaba mata abu tana hakri amma wannan karan bazata hkra ba arabata da yar tata tun tana karama kuma yanzu da abinda zaa saka musu knan wlh kome alhaji zaiyi wannan karan saitayi mgn, kuka khadijerh takeyo sosai bbu wanda baitausaya mata ba agun mama kuwa cewa tayi bbu ruwanta da wannan auren nan baba yamata fada sosai dayasata yinshiru... Hka kayi taro banda hkri da rarrashi bbu abinda kowa yakewa khadijerh nan akasa ranar sadaki ranar asabar insha Allah........

Tunda suka fito zasu tafi fateemah ke kallon khadijerh amma takiyarda ko direction din datake  takalla bare su hada ido Aleeyu kam jiki bbu kwari shiyafara fita yanatsaye ajikin mota yanajinran tafito dan tunda tafara kukan har haranshi abinyake  yakedamun shi uwa uba ga ciki kuma ba'ason mai ciki da damuwa ohh ni Aleeyu mekedamuna ne meye yakeshirin faruwane hka khadijerh tafito ko kallonsa batayiba tawuce tabude baya tashiga baice komaiba yashiga yaja motan tunda suka fara tafiya hkri yake bata yana rarrashinta amma ko kukulasa batayi.......

PLEASE COMMENTS AND SHARE 08069224458❤❤

COUSINS NE Where stories live. Discover now