A Love Story About Two Cousin Sisters

23 2 0
                                    

*⭐ 💫 SHINNING STARS WRITTER'S ASSOCIATION*⭐ 💫


{The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers}



🙆🏽 ❤ *COUSINS NE* ❤ 🙆🏼

*NA NANAH KHADII* 💅🏽 🛍

PAGE...... 46-47


Aleeyu najan motansa  gdnsu wayuce yasanar da mummy dawowan khadijerh kuma tana gdn iyayenta  bakaramin murna tayiba tace insha Allah da daddare zatasa daddy yakaita taganta hkanko akayi daddy ne yakaisu can gdnsu khadijerh tanazaune a dakinta tayi  wanka tayi shirin kwanciya dan tagala baita ga labour datakeji sama sama wannan tafiyan gabadaya kaman ansauke mata wani rashin lfy hkatake ji Adeel ne suka shigo tare da Fadeel Anty mummy tace kixo kinyi baki nikuma eh anty mommyn su uncle Aleeyu ne sukaxo to kuce inaxuwa Fadeel yafita yabar Adeel atsaye nikam zanjira anty muxo tare hijab tasa harkasa suka fita tare mommy da daddy da fara'ansu tagaishe su suka mata nasiha tamusu godiya aka kawo musu drinks da ruwa sun dade agdn sai wajen 10 suka koma har kofa taraka su dan ita tasan bata da matsala da sirikanta... Aleeyu nakomawa gda yasanar da fateemah dawowan khadijerh murna agunta har ba'a mgna Aleeyu kansa ya fahimci hka dan Allah gobe inxakaje zanbika Allah yakaimu ranar dan murna Aleeyu yadade part din fateemah amma basa wani hira asalima hankalinshi nakan news kafin yamata sallama kaman kullun yawuce indayasaba kwana wato dakin khadijerh... Tun asuba fateemah tatashi tayi sallah tayi wanka tashiga kitchen tuwon shinkafa miyan kuka mai rai da lfy dayaji kaji tayi dan tasan farkon laulayin khadijerh tana so kafin tama Aleeyu soyayyan dankali da kwai sai pepper soup na kifi tayi sai wajen six ta kamalla komai tayi gyaran gda ta koma tayi wanka sannan  ta kwanta sai wajen eight yashigo cikin jampa da babban riga fari tas dayasha aiki brown bakaramin kyau yayi ba dakinta direct yawuce yaga tana bacci bai tasheta ba yajuya yafita yakoma dinning yana serving tafito cikin shirin riga da wando amma ta daura after dress akai tayi make up basosai ba tayi rolling gyale dining din tawuce itama tagaishe shi ya ansa tayi serving kanta kadan ta iba tsabar gandauki shidai kallonta kawai yakeyi baice komai ba bbu wanda yasake mgn harsuka gama tatattara gun tass takai komai kitchen ta ajiye akan sai tadawo zata wanke Aleeyu na mota yanajiranta tafito da flask biyu suka wuce baice mata komai ba shidai sai kallon flask yakeyi, suna isa mai gadi yabude suka shiga fateemah tafito da flask biyu a hannunta suka shiga gdn bbu kowa parlorn fateemah tashiga dakin mommy direct tasamu tana zaune tana kallo a tvn dakinta tagaisheta cikin girmamawa mummy ta ansa da fara'anta fateemah tamata murna naganin yar'uwarta da akayi tana dakin kusa da su Adeel kushiga mana to mummy sanda ta sakko kasa tasanar da shi tadauki flask dinta duka biyu suka haura tana kwance tana baccin wahala dan tunda tadawo batajin dadi batasan ma meyake damunta ba Aleeyu ne yafara shiga tana biye dashi ya hangota atakure ya taka kusa da ita yadaura hanunsa wuyanta yaji zafi sosai bude ido tayi tanajin hannu ajikinta ta hadarai meye hka ina bacci zaka tashe ni dan naji jikinki shine nayi laifi inaruwanka da jikina nikam kadena tabani banaso murmushi kawai yayi baice komaiba yazauna kusa da ita sai a lokacin taga fateemah da tayi saroro agun rufe idonta tayi batace mata komai ba a hankali jiki bbu kwari ta ajiye flask din a bedside takoma gefen gado tazauna Aleeyu yakai 40mins agun kafin yace kozamuje asibiti ne ai nasan hanya inzani kuma inada kafa baice komai ba yafita yakoma mota ya dakko 50k ya ajiye gefen pillow ta yakai hannu ya yaye bargon tana jin hka tabude ido tace meye hka baice mata komai ba yasa hannunsa akan cikin yace good morning love yama cikin kiss tanata hararansa yayi kaman bai ganiba kafin yace zanwuce sai nazo da daddare ko kulasa batayi ba saima harara data bishi dashi yana murmushi zaifita fateemah datayi kaman andasa ta dan jikinta yayi sanyi tace kadan jirani mugaisa sai mutafi tare bakince wuni zakiyi ba sainazo anjima baijira ansantaba yafice tashi tayi tadawo kusa da khadijerh ta riko hannunta duka biyu tafara bata hkr wlh ba laifin Aleeyu bane laifina ne amma dan Allah kiyafe masa dan wlh yanasonki tanajinta tagama magan ganunta bata ko bude idoba tace ainina yafe muku dukan ku kusha soyayya lfy dan dana yaye abinda na haifa zanyi wani auren nabar miki shi har abada fateemah kuka tafashe dashi tace nashiga uku gwarani yasakeni dake dan wlh Aleeyu nasanki kuma bazai iya rayuwa bbu keba nidai zance yasake ni kawai Aa sis karki damu Allah zai bani wani.......

HHHHH WANNAN MA DAN KARKUCE YAU BANYI BANE DAN ALKAWARIN DANAYINE DA SAI GOBE KUYI HAKURI GOBE ZANYI DAYAWA ❤🥰

PLEASE COMMENTS AND SHARE 08069224458

COUSINS NE Where stories live. Discover now