💞Rayuwar Ameena five💞

235 26 3
                                    

Heyyy its been long abi?  Am sorry busy with campus dats y.......

Henjoyyyyy.......

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
 

Ammah ta Ina Kika ajiye broom din?
Toh baturiyar yata yana waje a gefen varander Ammah ta amsawa Ameena .

OK maman baturiya.......

Ameena ce ke shara da safe don yau takama lahadi ba makaranta
Cike take da farin ciki ba damuwan komi aranta
Alhamdulillah ta furta bayan ta kammala sharan, ta ajiye broom din a inda ake ijiye shi kana tashiga wanka.........

Ameena da mahaifiyarta BAHIJJA suna zama ne acikin garin jimeta, Adamawa state.
Sun rabu da mahaifinta OTHMAN ata dalilin kishiyan maman ta da tayiwa Baban ta asiri ya sallami maman.
Ameena tana makarantar secondary me suna Iqra Academy yola  aji na 3 wato js3
Karatun addini iya gwargwado tanayi sai kuma business din Amman ta Wanda suka dogara dashi. Suna zama awata gidan haya ta kusa da school na Ameena. Ameena ita kaidai Allah yana Bahijja amastayin ya
Kullumq BAHIJJA cikin tunanin OTHMAN take dun ita har ga Allah tausayinshi take, Ameena ma haka kullum cikin kewar mahaifin nata take don akwai mugun shakuwa stakanin su.......

Fitowan ta daga wanka tayi kwalliya ta fito palour ta tararda Ammah

Ga abinci can je kidauka

Toh ammah na ni kadai

Hmmmm zama ki daina wataran jaira kawai

Bayan ta kammala cin food dinta ta wuce daki don karatu

Ta taba karatun ta tayi assignment dinta duka kana tafito tayi musu abinci rana kafin ta koma tai wanka ta kwanta bacci.......

🍥🍥🍥🍥🍥🍥🍥🍥

Haka rayuwa ta kasan cewa Ameena da ammahn ta kullum cikin farin ciki da wadata.

Can gefen uncle bash kuwa yanzu ya Riga da ya sadakar akan cewa Zuciyar shi ta kamu da son Ameena amma yay alwashin ba soyayya stakanin Dalibi da malami dun haka ya barwa Allah komai

Hakan Ameena take jin uncle bash har cikin ranta don bayan faruwan mastalan sir dahiru sun shaku da uncle bash sosai har yake kiranta da kanwata  amma kuma ta ajiye hakan amastayin shakuwa ce a stakanin su .......

Yau takama Friday Uncle bash nagani acikin ajin su Ameena yana magana kamar haka
"Alhamdulillah Ku gode Allah yau kun kammala junoir classes saura SS.
Ni Zan bar makarantan nan wannan shine karshen shigana aji Zan tafi Kara karatu akasan waje, Ina muku fatan alheri.
Ganan phone digits Dina don Sada zumunci"

Mun gode uncle gaskiya zamuyi kewarka ....
Fadan dalibai kenan acan gefe kuwa Ameena duk jikin ta yayi sanyi Sam batason rabuwan su asali ma batayi zaton hakan ba. Uncle bash sarai ya Lura da yanayinta hakan ya kuwa daure mar Kai
Toh Mai ya canja Mata mood bayan rabuwan su dasu a library tana cikin farin ciki?

Haka dai yagama yafita

Dalibai kowa na murna banda Ameena  duk ta canja

Library taje dun suyi sallama da uncle dinta sai taga baya nan
Tambaya tayi sir Jimmoh yace Mata ai yatafi amsawa tayi ta juya ta tafi wajen yaran ajin su inda aketa exchanging phone number sai tayi musu sallama zata tafi kana ta roki yafiyan su suka yafi juna wasu suka Bata phone digits dinsu akan za suyi magana.

Haka ta Isa gida ta tarar da namanta cikin farin ciki ta tarbi yarta' tamata murna da addu'a good future.......

Bayan fitan Ameena daga library bash yadawo

Laaa Ashe dai baka tafi ba?

Eh ban tafi ba

Aito nayi shirme in hakane

Me kuma?

Kanwarka tazo nace Mata ai ka jima da tafiya fadan sir Jimmoh kenan.

Dan Allah dai? Tun yauce?

Kusan 30min

Aguje bash yafito yadau hanyar gate na makaranta but bai kalleta ba jiki a sanyaye ya koma cikin ranshi KO ba dadi sam. Shikenan sun rabu kenan ba a single trace of her...........












💗💞💗💞💞💗💞💗💞💗💞💗💞💗💞💗💞💗💞💗💗💞💗💞💞💗🍥❤🍥❤❤🍥❤🍥🍥❤❤🍥❤🍥❤🍥❤🍥❤🍥🍥❤❤🍥❤🍥🍥❤🍥🍥❤🍥❤

Vote
Comment
Follow
Share

Alhamdulillah am back
U guys should expect frequent update 😃😊😊
Stay home
Stay face
Have wattpader as a friend to kill time but only after having ur holy book close 2 u.

Love yha

Bye

 Rayuwar Ameena💔Where stories live. Discover now