Hello
Seriously am not getting where this is going.... I will be like you know why am I not getting comments? Or is my book not interesting?
Guys am loosing courage! I need some kind of energy from you.......
Enjoy😒😒🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Assalamu alaikum 📢📢📢📢
Ammah! Madam!Ba kowa agidan ne?
Ammah......
Zan koma faaa
Iky ce Wanda take ta sallama a cikin sitting room isowan ta kenan
Noo child mun Isa ne? Come over ammah ta fada while hugging iky
Sorry dear bamuji ki ba Affuwan plsssNo ammah I won't 😒
Please😔
Unless you bribe me
Sweets?
Brother B
Lol yana hanya kar.....
Assalamu alaikum
Wa'alaikassalam talk of the devil, devil is here ai sai kazo ka zama bribe
Dear ai gashi nan yanzu amin affuwa
Ammah ta fadaBash kuwa da yanzu shigo wansu kenan da Ameena yana rike da hannunta
Jiyowa iky tayi tun sallaman shi karap idon ta ya sauka kan Ameena Wanda idon ta akasa bcux kunya take ji rikun da bash ya ma hanun ta. Idonta ya sauka kan Hannun su sanda zuciyanta ya buga bcux she never expect such iya saninta bash Hannun Mata biyun kawai ya taba rikewa (Ammah da Lil Ameena) ko dawasa baya rike Hannun ta cewa yayi bayan su ammah bai taba wata mace sai muharramar sa, toh kar dai wannan matar sa ce? No oo it can't happen
Ikram dear tunanin me kike haka tun dazun nake magana
Ai Ammah sai tagama checking Dina out before ta yi magana bash ya fada.
Yes Ammah lemme deal with him first ta fada without breaking eye contact
Lol so what did I do to deserve it?
How on earth will you make me miss you this much? This days you hardly find time to check up on me, why?
Hmmmm so this is my mistake?
Ameena dear zo mana shigo daga ciki bcux draman wa'ennan bamai karewa bane ammah ke magana
Sai a nan Ameena ta dago karaap idonta yasauka kan iky Wanda ta ke kallon fiskan bash nan take taji wani Abu ya tokareta a zuci taji kaman tayi amai juyawa tayi ta kalla idom bash a fiskan iky ji tayi kaman ta shake wuyan shi ......
Habaah magajin Abbah sake Mata Hannu man inyaso in kun koma can gidan naku kayi duk abunda kaga Dama fadin ammah kenan
Ameena koh kunya kaman ta shiga kasa
Bash kuwa Kara damke Hannun ta yayi without breaking eye contact with iky
While iky kuma zuciyanta sai bugawa keyi what if?
Ammah ai zata shigo but with my permission bcux am her husband we have to do everything together right? Yafada examining iky's reaction
Husband? Iky ta fada
Yes dear brother B naki yayi aure without telling you fadan madam kenan da saukowan ta yanzu
But Ammah at least....... You know ko ba komai da irin bond dinda ke stakanin Mu I have the right to know? Ta fada breaking eye contact with him ta juyo ta fiskanci ammah
Am sorry dear you are right but it was in a jiff so....
Bawani turancewan da zakima ta kedai kin nuna banbanci stakanin Yara
Kin nuna ita ba year ki bace you guys did what you wanted. Ke kuma sarkin kwace kin likewa Dan mutane waya sani ma maybe asiri Kika Mai don banga abun so Anan ba da har zai zabe ki as his wife maybe ma ko makaranta bakiyi ba Mara kunya kawai ai koya sakar Mai Hannu koh tunda nan gidan uban sa ne... Fadin madam kenanShiru bash yayi dukda yasan cewa her words must have hurt his dear wife amma ai ita din na gaba dashi ne he can't stand up for his wife ta mayar wa madam da martanin maganan ta and he wish Ameena zata fahimci hakan
Abbah ne ya katsewa bash da tunanin sa dacewa "ba bare a cikin su don duka a matsayin Yara na dauke su kuma ba su kadai ba hatta yaran orphanage ma duka Yara babe since they are under my protection kuma maganan bamu fada maki auren Bashir ba madam you aren't answering any of our call how do you want us to let you know?
Munsinin bash Ameena tayi da karfin gaske ta samu ta kwaci hannunta ta karasa gurin ammah ta tsugunna
Ina kwana ammah?Lpy dear ya kike?
AlhamdulillahMun tashi lpy? Abbah
Alhamdulillah Mai sunan mama ya gidan naku hope dai komai is normal?
AlhamdulillahhIna kwana?
Shiru madam tayi Bata amsa ba bcux kwata kwata Ameena Bata Mata ba
Mu karasa ciki fadin abbah
Ciki suka shiga inda driver ya shigo da Kayan iky taba kowa gifts amma banda Ameena bcux Bata San da ita ba. Bash kuwa banda Ameena da yake ta kallo ba abunda ya keyi
Ameena wucewa dakin Lil Ameena tayi bcux ta Lura bash zai kunya tar da ita ne duk abunda ke faruwa a idon iky hakan yasa ta jin kaman ta shake brother B.......
★★★★★★★★★
Its like we don't have a good presentation to each other right? Iky ta tambayi Ameena da Fitowan ta kenan daga kitchen da tray a Hannu don brother B zata kaiwa lunch side din shi ita kuma tana Raman shiga bcus yanzu dawowan su da bash
Haka ne
OK Ina kuma zaki Kai wannan?
Abincin uncle ne Zan kaimai side
Ohh ayyah that remind me of the unforgettable moment we had just now .... Ta fada in a dreamy tone
Zuciyanta Ameena bugawa yayi taji gaba daya kishin mijin nata ya kamata amma sai ta daure don kar iky ta gano ta tace hmmmm sis bari na dawo sai Mu San juna da kyau but now....
Phone dinta ne ya kase ta da ringing dubawa tayi taga emoji na red heart a screen she wonder who save a number in her phone.
Delay dauka tayi sai can kuma ta dauka tayi shiru tasa a hands free ta ajiye a kan tray dinHabaaa you want me to die now? Bash ya tambaya
Yi hakuri uncle am almost there
Wai almost there while ko side na ammah baki fito ba.... Karya faa wifey
Kizo bakin nan ya sha punishmentSorry am coming kuma ba wani punishment if not nafadawa ammah zalina Zaka ci yau...
Yarinya kenan bawani zalin ki da zanci say dai na tsotsi bakin karya .....
Ameena tashi ki kaimai maganan nan naku ba Mai karewa bane fadin iky kenan dake sauraron conversation nasu
Kitt bash ya kashe phone ya gyara kwanciyan shi tare da kashe wutan dakin yana smiling.......
📝📝📝📝📝📝📝
The page is full for today.....
❤❤two heart for my Ameena.Which heart for whom?
Comments......
Love yha all
Bye😘
YOU ARE READING
Rayuwar Ameena💔
FanfictionRayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take gi...