Enjoy
Ramadan mubrouck
💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟
Kukan Ameena har cikin Zuciyar bash ya ke ji kamar mashi ake soka Mai
Ahaka yai ta aikin lallashi harya samu tayi shiru
Ameena I looked for you on the day of your vacation but unfortunately kin tafi gida... Jimmoh told me kinzo library, Ina gun principal that time bayan na dawo library daya fada min nabi bayan ki but classmates naki sukace kin tafi gida haka akayi?Hakane uncle
I wanted to tell you who really I am, wanted to at least to have something that will remind me of you after our departure though all the moment we spent are cherrishable my dear, If you can remember I onced ask you ko Kinada phone but you said babu so wanted to give u my number back then, Allah baiyi hakan ba.
Jimmoh yayi zaman jiran dawowan ki school but baki dawo ba. With the little information I know about you nayi hiring private investigator so shine yake bamu information of you are no way to be found. Banyi kasa aguiwa ba still I kept on looking for you while Ina abroad don Kara karatuBayan dawowana ne naje Adamawa nida bin Isa inda ake sanar mana kun Dade da tashiwa agidan Ku and no one knew your whereabouts.
Ameena I prayed day and night
Ameena I longed to see you
Ameena I yarned for your presence
Ameena I cried in the absence of positive information about you
Ameena I don't know why but you are here deep down in my heart
Firstly I tried to remove you from the place because you were my student and it is not permissible for me to date you but I couldn't...
After I took my leave I couldn't concentrate well
I missed you like they is no tomorrow my meenaDan Allah be with me forever kinji?
Ameena da take sauraron kalaman uncle dinta Tuni jikinta yayi sanyi sai hamdala take tana rayawa a Zuciyar ta Ashe ba ita kadai ke haukan ba harda uncle dinta
Niko nace lol Dama so hauka ne Ameena?
Rasa bakin magana tayi sai ta Kara shigewa kirjin uncle nata tana hamdala
Bash kuwa jin movement nata ya bashi ansan tambayan shi sai ya Kara maste Mai kyau shima yana hamdala
Sundau 20min ahaka listening to each others heartbeat
Tashi muje gida
Toh ta amsa ta tashi zata fita ya riqo hannunta
Juyowa tayi kanta akasa
Toh amin ko da murmushi da nayi missing dinnan mana yan Mata
Rufe fuskanta tayi da dayan tafin Hannu ta Tana murmushi ciki ciki
Tasowa bash yayi ya tsaya gab da ita har suna jiyo numfashin juna.
Janye hannunta yayi inda itako takasa Dena murmushinLumshe ido yayi ganin abunda yayi missing
Toh ko kefa jeki Ina zuwa
Juyawa tayi da gudunta because kunyan shi sosai
YOU ARE READING
Rayuwar Ameena💔
FanfictionRayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take gi...