🌹Rayuwar Ameena 10🌹

190 28 4
                                    

Aslm

Its been long right?
  Lol Henjoyy I don't have any excuse rather than laziness😜

Shiganta daki takasa sukuni Sam komai zatayi sai tunanin bash yafado Mata
Ahaka dai tai ta zama har azahar tayi

Sallah tayi tawa iyayen nata addua'a da abbah da iyalinsa duka harda orphanage din kana tawa bash dinta addua'a.

Tana zaune nan akan daddumar sallah mama tashigo ta same ta

Ameena lpy dai ko?

Eh

Ameena

Na'am

Juyo

Shiru Bata juyo ba kuma Bata amsa ba

Ameena nace ki juyo ko.

Juyowa tayi Kanta akasa bcux Abu kadan zai sata Kuka she is getting soo emotional this days

Dago kanki

Shiru Bata dago

Wai Yau nazama surarki ne hala?

Girgiza Mata Kai taya alaman aa

Bakida baki?

Yi...ha..Ku.ri ma...
Sai ta pashe da Kuka

Subhanallah Ameena Mai yafaru? Ta tambaye ta tana saukowa daga bakin ga do inda ta zauna kusa da ita tajawota jikinta ta rungume abarta

Kuka Ameena keyi sosai mama kuma na aikin lallashi.
Sanda tayi Mai isarta kana ta hakura dun kanta tayi shiru

Yau kuma meyafaru?

Mama shin meyasa duk Wanda naso nake rasawa? Naso abbah yarasu ya barni, ammah ta Bata haryau Bata dawo ba shi kuma ....shi kuma ya tafi ba waiwaye?

Waye shi din?

Basheer

RAS! mama taji Zuciyar ta ta sinke

Uncle Dina mama yau shekaru 2 kenan da yan Kai banji lbr shiba .....

Yi hakuri Ameena kiyita addua'a duk abunda Allah yayi nakine ba makawa da yardan shi za ki samu kinji yar lelen mama

Shiru tayi ahaka har tayi bacci


Ahaka Rayuwa ta ci gaba wa Ameena inda son bash dinta yaketa dawainiya da ita

Gefen bash ma haka dai yayita addua'a akulli yaumin gurin binciken su kuwa shiru ba labarin Ameena amma fa kullum cikin kwasan cake din meena yake don kullum sai driver yake orphanage ya karbo har ammah da abbah na stokanan bash Wai Anya Ameena batayi mar magani ba kuwa? Sai dai yayi shiru yana murmushi cikin Zuciyar sa ko cewa yake ai Ameena ita ce rayuwata .....

Haduwan su kuma Allah baiyi ba nan kusa don har Ameena ta koma school yanzu tana SS3 shekarun ta kuma 18 cip inda ake shirin Mata liyapa ta shiga 18 years don ba kadan ba ammah da abbah kejin Ameena har basa iya banbanci stakanin ta yar su Ameena. Haka ma Ameena jin Ameena take kamar yayarta

 Rayuwar Ameena💔Where stories live. Discover now