💕Rayuwar Ameena 1💕

900 49 0
                                    

بسم الله الر حمن الر حيم

Henjoooyyyy!


Ameena me kike tunani haka tundazun nake magana amma hankalin ki baya jikin ki? Fauziya (Fauzee )
classmate nata take magana

Am sorry yi hakuri Fauzee

Ki fama kinga tafiya na

Hmm mm... Masha Allah.

Gate na makaranta na nufa bcuz time na tashi ne, tafe nake Ina tunanin abunda naji abakin classmate na......

Haleema kina ganin hadadden teacher inter science dinnan? Madee tafada

Hmm ai bari kawai Frnd ni daso samune wallahi yace yana so na

Wani ke? Indai cewar madee kenan
Dalla friend ke baki ganewa wallahi kinga nice doguwa, Fara kuma ga shape nakin kari halima tafada tana nuna kanta wadda yaja Mata harara daga gun madee

Mstwwwwww.... Taja wata doguwar staki
Dan Allah mutafi nikam tayi gaba tana huci


Allah sawwaka relationship da teacher na fada cikin zuciya ta.


Isowata gida ke da wuya na tararda Ammah ta a palour tana kallo na sunkuya na Mata sannu da rana.
Lapiya Ameena ya makaranta?
Alhamdulillah Ammah
Masha Allah shiga kiyi wanka kana ki zo gacan abinci a kitchen.

Toh Ammah na ansa nayi ciki

Bayan fitowa na naci abinci nagama nayi duk wani aikacen gida nagama kafin na koma daki na kwanta.

Jim kadan na tashi nayi sallah dun la'asar tayi.

Nayi assignment Dina nagama Chan sai na dauko Arabic Dina don karantawa bcux munada test gobe sai kuma naji Ina jin haushin subject din.

Wai malamine sai Neman Mata yasa agaba mstwwwwww na jefar da takardar can agefe ta kwanta a rigingine

Your POV

🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

Ameena what happened? You fail the test?

Malam dahiru ya tambaye ta.

Shiru tamasa kanta na kasa

Look Ameena I have nothing against you all I want with you is for you to accept me but you are being stubborn why?

Sir I told you am not interested tafada cikin respect

Why?

Because you are my teacher

Will you accept me if I resign?

Please sir stop this am your student and I didn't know anything about this stuff please sir am here to study not to engage in some kind of relationship.

Enough Ameena ya daka Mata stawa whether you like it or not you must accept me and when I said u must I mean it get out of my office

Ameena fita tayi da kwalla a eyes dinta tana tafiya aji sai ga sir Jimmoh laberian na school din

Ameena where are from?

Good morning sir am from sir dahiru's office

Okay is everything ok?
Yes sir
Ok u can go

I can't accept him for he is my teacher for God sake tafada tana tafiya har takai aji.

Sir Jimmoh kuma yana Lura da mood dinta wadda hakan yatabbatar masa ba lapiya ba but ya dau alwashin gano what is wrong with her. Ahaka yai ta sake2 har ya isa library inda yatarar da inter science teacher wato sir Bashir (bash)

Assalamu alaika

Wa'alaikassalam Jimmoh sai yanzu aka samu shigowa?

Wallahi sai yanzu

Ok ya gida?

Alhamdulillah nd urs?

Masha Allah Jimmoh why with the long face? Bash ya tambaya

Wallahi something about this girl is wrong yafada

Which girl?

Ameena yafada yana zama kusa da bash
You know this is the third time am seeing her coming out of dahiru's office shedding tears.

Subhanallah you ask her y?

No asali ma ban nuna Mata kaman nasani ba

Ok so what do you think is d problem? Bash ya tambaya

Allahu alamu

Ok Allah kyauta

Ameen

Ahaka har aka tashi school Ameena cikin tunani yadda zata bullowa alamarin while bash kuma yana ta nazarin ta KO da yashiga ajin su dazun ma sanda ya aike ta office na dahiru and he observe her mood when he mention his name and to his surprise ta fita ta dawo tace mishi baya nan and he knows for sure yana office bcux sunyi magana kafin ya shigo ajin so he planned on asking her about it tomorrow insha allah.

Tana Isa gida ta gaida Ammah kana tawuce daki. Bata fito ba sai bayan tayi la'asar kana tafito jiki da sunyi.

Ammah tayi observing dinta ta ta tambaye ta but sai cewa tayi ai stress ce kawai haka Ammah ta share zancen.

Waye Ammah?

Ammah uwace ga ameena Mai burin taga yarta tayi karatu bcux ita Bata samu tayi ba kodon dogaro da Kai.


***************






❤💙❤❤💙❤❤💙❤❤💙❤❤💙❤❤❤❤❤💙❤❤❤❤💙💙💙❤❤💙💙❤❤💙💙💙❤❤❤❤💙💙❤❤❤💙❤💙💙❤❤❤💙💙❤❤❤❤

 Rayuwar Ameena💔Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon