Sorry about the previous chapter I mistakenly published it .... U see its short but here enjoy this....... Muaahhh!
Rayuwa kenan yau an wayi gari inda ya Kama shekara 2 da barin bash makaranta, ba labarin Ameena inda ya hakura ya mikawa Allah lamuran sa Dan harga Allah kaunan Ameena yake. Yatafi kasar maleshia yin masters din shi kuma ayanzu saura 2 weeks ya dawo gida Nigeria ......
Can gefensu Ameena kuwa da dama yafaru a cikin shekaru biyun nan inda akasamu masala Ameena Bata samu komawa school ba sir Jimmoh kuwa hakan ba Kara min damunsa yayi ba don shi Ana shi cewan shi yayi sanadiyan raba Ameena da bash.
Yau ne gobe ne shiru ba labarin Ameena ya tambaya amma ba mafita haka ya hakura amma kullum cikin nadama ......
Gefensu Ameena kuwa Dana leka sai na hangota can cikin aji da alamu tana SS2 ne but abun mamaki Anan shi ne bafa agarin jimeta take ba .... Toh! Meya kawota nan? Wai ma wani garin ne tukunan? Ina cikin tunani KO sai aka kaste min da karar bell alamu yanuna sun tashi makaranta kenan ....
Gefe nayi Ina jiran Ameena bcus nima na damu na San inda take aiko sai gata nan da yar jakanta tana fitowa daga school gate ta dau hanyar gida. Abaya na bi sawunta inda tayi hanyar wani babban gini da wata katuwar gate asaman gate din akayi rubuta OTHMAN's orphanage
Ciki ta shiga tawuce inda Yara da yawa ke Mata oyoyo wasu KO harda Kuka Wai yauma ta tafi ta Dade Bata dawo ba
Yi hakuri aiman nawa bar Kuka KO de nima nayi kukan ne?
A'a mama kar kiyi Kuka
Toh ko kefa yanzu fadamin meyafaru?
Munyi karatu da su sisters sosai yau kuma munyi wanka kuma munci abacinci mun koshi mun yi sallah
Toh Barka aiman din mamanta
Yawwa mama namanta bayan kintafi makaranta yau Abbah yazo dashi da Ammah dasu mika ci lunch ....
Good girl I love it when u speak English...
Mama me Kika ce?
Cewa nayi inason yanda kike amfani da turanci cikin magana
Yau ne aka koya mana lunch, breakfast da me ma mama?
Me kuma?
Dayan mana mama... Anty tace wai uku ne ai akecin abinci kuma breakfast shine na safe, lunch kuma na rana, toh me ne na dare ma?
Yarinya yar shekara 6 ke magana a gaban ameena inda tayi da hannu alamar son tuno abu can kuma sai tace
Yawwa dinner yes yes dinner mama yaayy clap for me mama na tuna, tafada tana tsalle tana dariya.....
Yes there u go my beautiful girl.. I love u....
I lobe u too mama
Lol love ba lobe ba girl
Ok lobe
Naji yanzu dai abar mama tayi wanka taci food kana tayi sallah ko?
Ok mamah bye sai kin fito tafada tana tafiya
Bye girl ameena tayi waving dinta .....
YOU ARE READING
Rayuwar Ameena💔
FanfictionRayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take gi...