💞Rayuwar Ameena 6💞

208 22 13
                                    

Bismillah.......

Who Is Basheer sarki Othman?

Basheer Dan wani attajirin dattijo ne akasan Bauchi state Mai suna OTHMAN bin Affan Mai running na self business din shi " bin Affan enterprise" ya kammala degree program din shi a oxford university London .
Sunan mahaifiyar shi Aisha wadda ake Kira da "Ammah uwar kowa" saboda kirki, tausayi, taimako da son jama'a musamman talaka.
Yana da kanwa karama Wanda bazata wuci shekara 9 ayanzu haka ba Mai suna Ameena
Yana mugun son kanwar tasa bcux ita kadai ya ke da kuma su kadai Allah ya mallaka wa iyayen nasu.

Me yakai shi karantarwa a Adamawa state?

NYSC service ne ya Kai shi can karantarwa.

Toh alhamdulillah ya kammala kuma dawowa zaiyi garin Bauchi inda yake da niyan yin masters program dinsa a kasar Italy insha Allah!












Bayan dawowar bash library yake sanar da Jimmoh akan cewa ai bai ganta ba

Sam Jimmoh baiji dadin kasancewan hakan ba so sai yafita yaje ya sami yaran ajin nasu inda ya musu wayo har ya karba number dinsu akan cewa za suna gaisawa har ya tambayi na Ameena but sai suka ce masa ai Ameena ba waya a hannunta

Jiki ba kwari ya koma ya sanarda bash inda yamishi alkawarin insha Allah zai hada shi da Ameena in har tadawo ss classes dinta.

Haka suka rabu ya bar school din

Washe gari private jet na shi ya daga sai bauchi........

Fitowa yayi bayan sunyi landing wata BMW ce Fara tana staye cikin takun kasaita irin na manyan mutane bash ke tafiya har ya'iso aka bude Mai yashiga driver ya ja mota suka tafi.

Bayan yan mintuna da bai wuci 40 ba suka ISO wata katafaren estate ahaka suka wuce har wata glass gate inda gefen ajikin bango akayi rubutu cikin golden color "OTHMAN MANSION " ciki suka karasa inda parent dinsa suka tarbe sa cikin farin ciki da anushuwa.

Ammah, abbah .....

Na'am magajin abbah Barka da dawowa

My son! Welcome home fadan ammah

Na same Ku lpy?

Alhmd Dan Mu

Kaifa kana lpy?

Alhmd abbah

Masha Allah toh mushiga daga ciki ka samu ka huta KO yaya? Abbah ya tambaya

Toh abbah but Ina mutuniyar?

Laaaaa..... Shine ka bari suka Fara kallemin Kai KO?

Yi hakuri K bash ya fada

Ni Sam ai sanda nace su bari ni nafara ganin ka sai ammah kamin abbah tunda nice karama but suka ki. Ameena kanwar bash ke magana da shagwaba kamar za tayi Kuka.

Yi hakuri ayi musu affuwa my K

Shikenan my Y ka dawo lpy?

Alhmd ykk?

Lpy Y .....

Ahaka suka shiga daga ciki inda ammah da abbah ke ta dariyan yaran nasu....

Gefensu Ameena kuwa Abu da ikon Allah cikin Hutu duk tabi ta rame ta sa tunani agaba har yakai ga mafarkin uncle take ammah na yanda batayi Ameena ta fada Mata me ke damun ta ba but sai tace ai ba komai ahaka ta barta amma kullum cikin yi ma yarta addu'a take ......

Ameena!

Yes ammah

Jeki ki yi mana refeling gas mana Kodai bakya so muci abinci ne?

Na Isa ammah ai abinci shine jigon rayuwa ta....

Toh jeki dau kudin cikin jaka a daki

OK ammah

Sai na dawo.....



Vote
Comment
Follow
Share







Bye

 Rayuwar Ameena💔Where stories live. Discover now