🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
🌐 *ƘARSHEN ALEWA ƘASA*
*_MALLAKIN_*
*MRS NOOUR(PHEEYMARRH)*WATTPAD *@ MRS NOOUR*
Email@ pheeeymarrh@gmail.comبسم الله الرحمن الرحيم
_All is dedicated to u my dear dedeey ƴaruwa rabin jiki,dukda baki karanta novel☹_
*Ummu Maryam(Mrs Abubakar)*
Allah ya tsone idanun makiya akan ki🥰🅿️➡️2️⃣0️⃣
A hankali yake jin bugun zuciyar ta a jikin shi,kowanne saukar numfashi ta a ƙirjinshi yana haifar mashi da wani irin yanayi mai wuyar fassara a jikin shi,zafin dake jikinta yana daɗa tsikar jikinshi ga kwaɗaituw da son kasancewa da ita,da yake babu riga a jikin shi hakan ya daɗa haifar mashi da jin daɗin yanayin jikinta duk da zafin shi kuwa.
A hankali ya soma bin jikin ta da towel ɗin da ya jiƙo yana goga mata sannu sannu tun daga goshinta zuwa marar ta yana daɗa manne ta a jikin shi,sosai zuciyar shi d a jikin shi ke da buƙatar ta,hakan ya sanya shi kwantar da ita a kan bed ɗin har lokacin numfashi kawai take fitarwa,sai dai zazzabin jikin nata ya ragu.
Kwanciya yayi shima sanna ya rungume ta zuwa jikin shi,kanta na bisa kirjinshi,ya ɓalle mata bra din ya zare ta a hankali ya ajiye,ya haɗe jikin su sosai,nan take suka sauke numfashi a tare,hanun shi ya ɗaura kan ƙirjinta ya soma shafasu,yana jin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa ta ko ina jikinshi,softness da warmness dake ƙirjinta yana daɗa tsumashi,wani irin sha'awa ta mai ƙarfi yana fuzgar shi,ya soma shafa bayanta zuwa gashin kanta a hankali yana shinshinar daddaɗan kamshin dake gashin ta,sulɓi da tsantsin fatarta mai kamshi ya daɗa rikitar dashi ya fita hayyacin,zanin dake jikin ta ya kwance shi ya cire a jikinta,haɗe da pant ɗin ta,nan take ya daɗa rudewa ya soma kissing ɗinta sosai.
A haka Azhar ya maida Anisha cikakiyar mace ba tare da ya tuna ita ɗin matar wani bace,ba tare da ya tuna ita ɗin matar ɗan uwanshi bace,ba tare da ya tuna ita zuciyar shi ba, nannauyan bacci ne ya ɗauke shi yana rungume da ita tsam a jikin shi,haka zalika itama da har ya gama budirin shi a kanta bata farkawa,sai dai chan kasan jikin ta she can feel the pain amma bata da kuzarin da karfin farkawa daga wannan nannauyan baccin,tana jin ta ne tamkar ba'a duniya ta tada take ba tamkar wata duniyar chan daban take.
Kamar koyaushe haka ta sake zuwan mashi cikin mafarkin shi na bacci cikin mummunan yanayi na zubar jini daga ko ina a jikinta,yayin da duk jikinta yake kulle tamau da wata iriyar sarƙa wacce bayajin zata iya balluwa koda kuwa mai Sa'a sanya mata,fushi ne sosai a fuskar ta,yayin da shi kuma yake tsugunne a gaban ta yana kallon ta na tsawon lokaci,kukan ta na matuƙar taɓa zuciyar shi,yanayin zafi da kunci da radaɗin zuciya da jikin da take ciki yana iya jiyo shi a dukkanin ilahirin jikin shi da zuciyar shi,hannu ya ɗago da niyyar ɗago da fuskar ta don yaga wacece wanna,sai dai kash waɗannan manyan baƙaƙen macizan ne suka sake bayyana daga know where,a razane ya matsa baya,yana buɗe bakin shi tamkar zai ce wani abu,amma ya kasa illar tsananin tsoro da furgici da suka ziyar ceshi lokaci ɗaya.
"Mai zaka ce mun ka cucune,ka cuci ɗa na,ka cuci mai ƙwaunar ka,Zaka chanza kuwa Azhar,Mai yasa bazaka chan bane!!!ta faɗa da wata iriyar kakkausar murya mai fitar da wani irin amo,gaba ɗaya sautin Muryar ya cika da ƙarajin da yayi matuƙar firgita shi har ya sanya shi kwalla kara,ya farka daga bacci,bai iya ba bai kuma san yadda ake addu'ar ba,hakan ya sanya shi dole ya dafe kan shi yana faɗin"oh my god,not again".
YOU ARE READING
ƘARSHEN ALEWA (ƙasa)
Misterio / Suspensotsantsan makirci mai cike da kulli mai matuƙar sarƙaƙiya