page two

113 13 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          

loadιng...........✍🏻

  🌐 *ƘARSHEN ALEWA ƘASA*
      

Story
        &
          Written by
*MRS NOOUR(PHEEYMARRH)*

WATTPAD *@pheeymarrh*
Email@ pheeeymarrh@gmail.com

بسم الله الرحمن الرحيم

_All is dedicated to u my dear dedeey ƴaruwa rabin jiki,dukda bakya karanta novel☹_
*ummu Maryam(Mrs Abubakar)*🥰
Allah ya tsone idanun makiya akan ki(ameen)

🅿➡2⃣

Da ƙyar ya iya mirgenawa gefe yana sauke numfashi da ƙarfi ya dauki kiran wanda ya sake shigowa"hey bro"ya faɗa cikin jan numfashi,

Saida Abeer ya ɗan janye wayar daga kunnensa yana rintse idanu cikin dacin zuciya daya ziyarci maƙoshin sa take don jin yanayin ɗan uwan nasa koda baya tare dashi yasan tabbas yana tare da wata ne a yanzu,saida ya dafe gefen kansa kafin ya jefo masa tambayar cikin sanyin murya "mai kakeyi yanzu that daddyn has been calling you amma baka ɗauka"

Saida Azhar ya ɗan janye wayar ya dubi saman screen ɗin yaga alamun missed calls,saanan ya maida kunne yana sauke boyayyen numfashi cikin aro dakiya yace"sorry bro ina ɗakin gem ne sai yanzu na shigo naga kiran ka am sorry i will call him right now"

"Why Azhar,why for god sake maiyasa bazaka gyara rayuwar ka tun yanzu ba meye matsalar ka ne,sau nawa kayi min alƙawarin bazaka ƙara ba  and…"

Saurin ƙatse shi Azhar yayi da faɗin"please bro beleive be ina gem ne yanzu haka ma ina shirin wanka ne ina da lectures,i will call you later"cikin sauri yayi maza ya kashe wayar yana jan ƙaramin saki a fili cikin wurgi da wayar gefe,

Sally dake kwance shame shame tayi saurin matsowa gareshi tana shafa shi tare da faɗin"whats wrong baby"
Janye hannunta yayi duk da baya iya jin zai iya hakuri da ita amma baya son bacin ran ɗan uwanshi wanda baya da tamkar shi,a koyaushe kokarin yake akanshi da rayuwar sa wanda shi kuma abu ɗaya yake buƙata gareshi ya daina shine neman mata,amma ya kasa ya rasa wani irin magnet ne ke fuzgarshi idan yaga mace,,

Miƙewa yayi zaune yana sauke numfashi a hankali yana kokari sauka daga bed ɗin sally tayi maza ta rungumo ƙugunshi tana ɗago jikinta ga bayanshi haɗe da shafa fuskarta a bayan tana hura mashi iska,

Janye jikinsa yayi yana kokari miƙewa wanda ya sanyata rigashi miƙewa jikinta na rawa ta soma "please baby karka yi mun haka don Allah"ta ƙarashe maganar cikin kiɗima tana romancing ɗonshi in a hot way,while shikuma yana kokarin ganin ya hakuran duk da yasan bazai iya ɗinba amma yana son koyawa zuciyar shi hakurin hakan ko don Alƙawarin ɗan uwanshi,

Yayinda sally ta dage da jan hankalinshi domin ita kaɗai tasan halin da zata iya shiga inya barta hakan,bata hakura ba har saida taga ya koma gadon yana rungume ta ga jikinshi,,

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐

Abeer Ya kai kusan minti biyu riƙe da wayar bai cire a kunnen sa ba har saida ƙarar ɓude ƙofar da Ni'ima tayi yana dawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi,maida kallon sa yayi ga fuskar Anisha wacce har lokacin ƙanta ke kasa tana kallon ƙaramin rug dake shimfiɗe center ɗakin tana wasa da yatsun hannun ta,,

"Sannu babban yaya angon gimbiya"Ni'ima ta faɗa cikin tsokana tana zama daga gefen hannun kujerar da Anisha take zaune,

Duk da halin da yake ciki hakan bai hana Abeer aro mirmushi ba wanda iyakacin sa labbansa yana faɗin "ya school"a takaice,

ƘARSHEN ALEWA (ƙasa)Where stories live. Discover now