WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️ 6
Jin kusacinsu tare yasa ya qara fita haiyacinsa gbdy ya kasa zare fuskarshi daga tsakiyar dukiyar fulaninta a natse cike da sanyin jiki ya cigaba da shafata yana lumshe idanunshi , gbdy yanayinsa ya gama canzawa .
zuciyarta ke bugawa da karfin gaske tana kokarin son dakatar dashi sai dai ta kasa aiwatar da komai dan haka ta runtse idanunta gam jikinta na kyarma kamar mazari saboda rashin sabo da wasanin da yake mata bugu da qari zazzaɓin daya rufeta "me yasa yake wasanni da jikin bayan ya tabbatar mata ita din ba kowa bace bashi da muradinta a wanin da suka gabata ? lafewa tayi ajikinsa saboda kamshin turaren dake tashi ajikinsa ya cika mata hanci gashi har lokacin ta kasa furta daidai da kalma daya duk da magana take son yi , yayinda shima ya kasa barinta ,yana jin tamkr su tabbata a yanayin da suke "a she ba komai yake ji ajikin matan daya taɓa mu'amula dasu ba ,ta kowani bangare ta zarta su a komai , tsarin jiki mai kyau da tsayawa a rai babu abinda Allah bai mata ba , hatta dumin jikinta daban yake dana sauran mata babu abinda ke daga masa hankali da rikitashi har ya nemi zautar dashi kamar qirjinta maganarta tafiyarta yadda duk taku daya sai jikinta ya motsa ,ganin yaki barinta yana kokarin d'aura lips dinsa akan nipple's dinta yayinda dayan hannunsa ke faman murza dayan brest dinta yasa ta bud'e baki da kyar "dan allah ka barni karka dara akan abinda kake min ina Jin wani iri a sansar jikina ina jin kamar na mutu bazan iyan jurar abubuwan da kake min ba zan so wannan abun da kake yi ya kasance a cikin raya sunan ma'aiki kake yi ,dan Allah ka barni ta k'arasa maganar tana fidda numfashi da kyar dan ita kadai tasan yanayin data tsincin kanta da yadda take jin tafin hannuwansa ajikinta duk wani kafa na gashi dake jikinta sai da suka mike numfashi kawai take janyo da kyar tana fitarwa wani irin sound.Saurin hadeye wani miyo daya tsaya masa a makoshi yayi yana sauke naunayen ajiyar zuciya gbdy ilahirin jikinsa ya mutu murus jikinsa yayi sanyi da jin sautin muryarta ,ta d'aura hannunta saman kanshi ta cusa cikin sumar kanshi tana shafa laulausan sumar kanshi dake kwance luf luf da gani kasan ainihin fulanin asali ne "kayi shiru zan so mu kasance ma'aurata karka ga laifina, ni kaina bansan dalilin daya sa nake bukatar haka daga gareka ba, shiru yayi ya kasa magana sannan ya kasa zare kanshi daga tsakiyar qirjinta sai faman sauke numfashi yake zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri a hankali ya matseta sosai a faffadan qirjinsa , sama yayi kaɗan da fuskarsa daidai saitin fuskarta suna shakar numfashin juna hancinsa na kan nata sun dauki minti biyar suna shaƙar numfashi juna batare da sun kalli kwayar idanunsu ba , cike da jarumta ya hade bakinsu guri daya dan abinda zuciyarsa tafi bukata kenan a wannan lokaci jin teast din miyon bakinta yana jin muddin bai tsotsa ba wani mumnunar abu zai iya faruwa dashi soma tsotsa yayi yana lumlumshe idanu, a sanyaye ya kamo hannuta cikin nashi ya tsarke yana murzawa a hankali, gbdy ya kanainayeta ya hanata sauke wadataccen numfashi saboda kunyarta data masa diran makiya , tana rungume ajikinsa bacci ya soma fixgarta ta dinga lumshe idanunta tana sauke numfashi tamkar mai jin bacci ta yi haka ne dan ya barta dan kwakwaluwarta bazata iya daukar abinda yake mata ba jin yanayin numfashinta ya sauya ya zareta ajikinsa ya kwantar daita idanushi na kanta kallo ɗaya yayi mata ya fahimciceta ya gyara mata kwanciya ya lullube jikinta da bargo mai taushi saboda rashin kayan dake jikinta ya tattara sumar kanta daya sauko fuskarta gefe , sannan ya juya mata baya yana matse kafafunsa muryarsa jin muryarsa tayi a kasalance " bari na hada miki ruwan zafi ki tashi kiyi wanka zanje na dawo kafin na dawo yanayin yadda yayi maganar ya bugar mata da zuciya sosai taso saita natsuwarta ji take kamar ita dashi ma'aurata ne ina hakan zai kasance ya Allah kafini sanin dalilin da yasa ka had'ani da wannan bawa naka Allah idan alkhairi ne haduwata dashi ka gaugauta saka masa soyayyata tayi maganar a kasan ranta ...
YOU ARE READING
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺
RomanceZara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin M...