WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️08
"Ke din wacece da zaki dinga takurawa rayuwata ? "ni ne nake da 'yancin yin yadda naga dama da rayuwata bake karyar dana tsinta akan titi ba .......
"hakuri take faman bashi daga wajen da take tsaye "am really sorry Adnan ba nufina na bata maka rai ba you know I love you more than anything that's why I reaact but sorry ...
" sorry for your self
stupid ,ni nake da rayuwata kuma yadda nake so zanyi , baki da hurumin takura min ko shishigi acikin lamurana gbdy ya haukace yana fadar bakake
maganganu as ending ya bar parlou'n ya koma d'akinsa ya faɗa kan makeken gadonsa ya runtse idanunshi yana juyi da tunanin yanke muamula da zahra
har kusan karfe 9:00 bai yana kwance , wani juyi yayi ya janyo pillow ya manne a q'irjinsa saboda azaɓaɓɓen sha'awar dake sake bijiro masa "na kori zahra gashi bani da wacce zata meye min gurbinta, take zuciyarsa tace ",kaje ga wannan yarinyar mana ko bakayi komai daita ba zaka iya rage zafi ...
"ko tayi bacci yanzu ? ya tambayi kanshi yana daga jajayen idawanwansa da suka canza tsabar bala'in da sha'awa ya saukesu akan agogon dake manne a bangon d'akin ya ga goma saura tsaki yaja yace "yarinyar nan bata ci abinci ba ..mik'ewa yai ya bar da'kin ya fito haraban gidan yana taku tamkar wani zaki , jiki a sanyaye ya shiga motarsa kai tsaye m.s fast food ya nufa , yai order abinci da abun sha mintuna kaɗan aka haɗa masa komai daya bukata aka mika masa farar laida ya dawo gida ya zaro key ya bude d'akin ya tura kofa a natse ya shiga ,tana ganin a buɗe kofar ta zabura ta mike jikinta na karkarwa ganinsa yasa ta sauke wani wahalallen numfashi .
ya maida kofar ya rufe ya k'arasa shigowa d'akin sosai , bai kalli inda take ba ya ajiye laidar hannunsa akan table ya soma balle mabalin rigarsa ya zare, whit singlet d'insa ta bayyana da gajeren wando duk da bata ga kwantaccen sumar gashin dake kwance a qirjinsa ba tana iya hango kan nipple's dinsa dake tsaye santala santalan cinyoyinsa a bayyane gabad'aya jikinsa kwance yake da laulausan gashi mai tsuma zuciya wani irin shaukinsa son ke fixgarta , kallon inda take yayi take idanunsu suka tsarke cikin juna, wani irin abu suka dinga fitowa daga kwayar idanunshi suna shiga nata masu wuyar misaltuwa ,kusan minti uku suna kallon juna batare da sunyi magana ba , sai itace tayi karfin halin yin mgn "ina ka baro matarka ? banza yayi mata ya soma takowa zuwa inda take rigingine tana binsa da idanunta ganin yadda yayi mata banza yasa ta juya ta kwanta haɗe da juya masa baya tana matso ruwan hawaye.
A hankali ya k'araso idanunshi na kanta yana karewa halittar jikinta kallo "Ki tashi kici abinci girgiza masa kanta tai alamar bata ci ,saman gadon ya hau yasa hannunsa ya taɓa wuyanta zafi ne ya ziyarci tafin hannunsa "oh my god your body is hot are you still sick ? ya tambayeta girgiza masa kai ta sake yi , matsota yayi sosai tashi muje hospital ina son sani meke damunki ya fadi haka batare daya tashi faɗa "karka damu idan na koma gida i will be alright "okay tashi kici abinci ya sake kai hannunsa jikinta yana shafa wuyanta taushi da dumin hannunsa kaɗai ya isa siye zuciyar mace ya mallaki duk wani abinda mace zata so ga cikakken namiji shiru ya ratsa dakin bai sake cewa komai ba haka itama bata sake cewa komai ba tana kwance lamo "har ga Allah ba wai bata son komawa gidansu bane tana tsoron nisan da zai sake yiwa rayuwarta tunda ya tabbatar mata bazata sake ganin ko mai kama dashi bane , yayinda shi hankalinsa ya kashi gida biyu wani na wajen ahlinsa wani na gurin aikin da zai tafi gobe bata anka ba taji ya dauke cak ya sauko daita ya zaunar daita a bakin gado ya kai hannu ya dauko laidar takeway din daya shigo dashi ya bude ya fito da take way ya bude "bisimilla ......
Yatsina fuska tayi "banason taurin kai ko mutsu akan duk abinda nake so eat .....ya k'arasa maganar yana nuna mata abinci kin ci tayi kamar yadda ya umarce a ranshi yace "ta fiyye shagwa'ba ni da nake dan oya oya yaushe zan iya jurar wannan shirmen spoon ya d'auka ya dubo abincin "me yasa kike da taurin kai ? "baki taɓa shiryawa dani ba matukar kina son na fahimceki Sai kin ajiye wannan taurin kai bai tsaya jin abinda zatace ba ya kai spoon karamin bakinta babu mutsu ta bude bakinta ta amsi abincin idanunta na kanshi sai dai cike suke da ruwan hawaye shi kanshi sai daya lumshe idanunshi saboda abinda yaji yana bin jikinsa wanda ya rasa ko menene spoon biyar ta amsa ta kawar da fuskarta alamun takoshi ya bude kwalin freshyo ya mika ya mike ya shiga bayi ...
Shiru tayi tare da bin bayansa "iya haka ma tasan ta samu wata daraja mikewa tayi ta shiga tsintiri a d'akin da tunani "anya kuwa muryar data ji d'azu na matarsa ne ....?
"Idan bana matarsa bace na wacece ?"meye matsayinta garesa ? a natse ta koma kan gadonta ta kwanta tana sake zurfafa tunaninta gbdy hankalinta a tashe yake jin sautin matar bai sa son da take masa ya kau ba hasalima ji tayi zata iya rayuwa dashi da kowacecce a natse ya tura kofar bayi ya fito sam bata ji motsin fitowarsa ba sai hucin numfashinsa taji a daidai saitin wuyanta ta matsa kafin ta ankare ya haɗeta da jikinsa ya soma rabata da kayan jikinta ,gabanta ya tsananta fad'uwa da sauri "karfa soyayya ta rufe mata ido ta biye mutumin daya tabbatar daya baya sonta tana jin yadda hannunsa ke yawo ajikinta ta fashe da wani irin kuka yayinda qirjinta ke dokawa da matsanancin karfi kamar zai tsage gaba-daya
hucin numfashinta da kamshin jikinta ya cika masa hanci , jin sautin kukanta yasa ya juyo daita bai tsaya wata wata ba ya haɗe bakinsu guri daya tare da kafe hannunsa daya akan nipple d'inta yana murzawa a hankali wani irin tsotsa yakewa bakinta yana murza kan nipple d'inta wanda take jinsa har cikin kwakwaluwarta ,take kukanta ya soma raguwa saboda hannunsa dake yawo a jikinta take fitar numfashinta ya sauya ,shi kasan baya son yadda yake zakewa da jikinta tun da yasan bai dace ya mallaketa ba , sai dai ya rasa dalilin sake manneta yai tsam ajikinsa yana sake shegewa jikinta tare da taɓa duk inda hannunsa yaci karo dashi a sansar jikinta musamman dukiyar fulaninta kusan minti talatin yana romancing d'inta wayarsa ta soma ringin a hankali ta zame jikinta daga nashi ta kwanta figota yayi ta faɗa saman faffad'an qirjinsa tana sauke numfashi da kyar, duk yadda take jin karfin soyayyarsa a matukar tsorace take dashi cikin sanyi jiki ya dinga shafata yana mai sauke numfashi "ana kiran wayarka fa tayi maganar kamar zatayi kuka ..
YOU ARE READING
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺
RomanceZara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin M...