Wata sabuwa

3.2K 65 18
                                    

Sabon book ya sauk'a💃🏽💃🏽💃🏽

Description:

Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wanda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru?

Ko kasan Illar da kake yiwa rayuwarsu ta hanyar nuna musu basu dace da junansu ba?

Wai shin ka san mecece soyayya?

Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da ita. Ana tura hotunansu a shoshiyal midiya. Ga labarin da baku sani ba game da wannan soyayyar da ake kushewa. Ku biyo labarin a https://my.w.tt/AM1oJXbjWbb

FATU A BIRNI (Complete)Where stories live. Discover now