Select All
  • RUWA BIYU.....
    14.2K 1.6K 22

    They were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were born of one man! But their destiny is the same! While it makes their worl...

  • CINIKIN RAI..... beauty meet the beast
    5.8K 365 22

    Mutane kala uku ne a duniya. Na farko masu rauni Na biyu masu karfi Na uku masu bada umarni A ko ina ma duniya suna raye. Suna kasuwancin su ne akan haka ga duk wanda ya kawo musu tsaiko su aika shi garin sa ba a dawowa.... Silar su mutane dayawa sun rasa wasu masu. Wasu sun yi kuka, wasu sun mutu. A duk lokacin da ak...

    Completed  
  • chronicles of ZAYTOONAH (Hausa novel)
    1K 68 20

    Tausayi da kuma taimako ya sa shi jajiɓota ya kawota cikin danginsa na Fulanin usul. Ta zauna cikin tsangwama da ƙyashi. To kasancewarsu mabiya addini da kuma yare mabanbanta hakan bai hana soyayya mai sanyi ƙawalniya a zuciyarsu ba. Sai dai soyayyarsu ta zo da jarrabawa kala-kala. Wannan jarrabawa kuwa bai tsaya iya...

    Completed  
  • MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa novel)
    2.1K 43 8

    ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kamar akwai yiwuwar TOGETHER FOREVER fa a mafarki ne ba a gaskiya ba. Sai dai yayinda su ka yanke hukuncin rabuwa da junansu...

  • SAHLA a Paris (Hausa novel)
    6.5K 182 16

    Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai...

  • GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love Story)
    10.7K 299 23

    When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare ha...

  • ALKALAMIN KADDARA.
    44.5K 2.1K 14

    Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi...

    Completed  
  • RAYUWAR MU
    289K 24.6K 39

    Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!

    Completed  
  • RAI DA KADDARA
    72.5K 7.7K 59

    Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...

  • ABDULKADIR
    363K 31.3K 38

    "Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan

    Completed  
  • TSAKANINMU
    1.8K 110 1

    Su uku suka kulla yarjejeniyar, sirri ne da ya kamata ya tsaya a tsakanin su ukun kawai, ko da ta kama zaren ta ja shi, ta hange shi da tsayin da ta kasa ganin karshen shi, burinta ne mafarin, yarjejeniyar da sirrin duk a tsakiya suke, karshen kuma sai ta dauka cikar burinta ne, shi tayi hasashe, shi ta shiryawa zuciy...

  • MIJIN NOVEL
    6.9K 299 4

    Banda tabbacin ko zaiyi dai-dai da abinda kuke so, abu daya nasani, zai zamana daban da abinda kuka saba gani. Badan alkalamina yafi na kowa ba, sai dan yana da bambanci dana kowa.

    Completed  
  • WAIWAYE... 1
    7.2K 526 6

    ***Labarin WAIWAYE... #Dandano *** Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa...

  • Martabar Mu
    3.2K 175 3

    Taya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru? Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba? Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga Rayyan yayi mishi murmushi, numfashin shi daukewa yake yi Ba zai iya ka...

  • TODAY'S WORLD
    11.8K 1.1K 10

    In an inspiring short novel based on true life story that explores how many people are affected by one tragic accident and abuse, and how they survive it.

    Completed   Mature
  • SAMARIN SHAHO
    224K 18.8K 53

    Destiny at fault In life of sarah bukar. Raped,pregnant,scorned,used,confused and cought up in mixed feeling of true love and loyalty. #sarah bukar #mahfudlingard #yazeedAttah

    Completed   Mature
  • JUYAYI
    30.8K 2.8K 36

    her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life

    Completed  
  • JIDDA
    27.3K 2.1K 29

    Blind girl

    Completed  
  • NI DA YAYANA ✅
    4.2K 161 23

    Wallahi sisturh dadi nakeji kaman mafalki nake wai yanzu yaya zan aura Hmmm ko ni mamaki nake wanda ko time din mata baida ama yanzu shine zai auri yar karamar kaunarsa kinji dadi fa yanmata 😂😂😂 Gaskiya nayimatukan jindadi Toh kubiyoni kusha labari ❤️❤️❤️

    Completed   Mature
  • ABINDA KAKE SO
    83.1K 7.1K 72

    Cike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka raina. Ba ki min adalci ba ba kuma kiwa kanki ba" ita kam kuka ta ke wiw...

    Completed   Mature
  • Labarin Rayuwata
    16.4K 3.1K 51

    "Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani...

    Completed   Mature
  • KHADIJATUU
    279K 24.6K 66

    NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...

    Completed   Mature
  • prince Nasir💏
    12 5 5

    Hi guys! this is my first time of writing novel I hope Zan samu hadin kanku✌️ Prince Nasir miskilin karshene,Mai ji da sarauta,bai daukan raini,Mai tausayi ne,Mata ba suwa gabanshi Amma Kash!shin rayuwa ba mace yn yiwuwa kuwa? Ku biyoni cikin littafin Nan Mai dauke da abubuwan burgewa,soyayyah,yaudara,sharri mugunta...

  • CIKIN DA BA'ASO(Unwanted pregnancy)
    10.5K 447 33

    An interesting story which no one will afford to missed join pls MD fauzi and his two wifes fighting over Pregnancy wat a pity Atika his first wife hv become a rag of mess bcos she refuse to be aborting their unborn babies while Mashahura become the only meat in the pot bcos she take pills to avoid pregnancy......huhh...

  • TAFIYAR MU (Completed)
    17.7K 894 20

    Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwa...

    Completed  
  • Kwaiseh Maryaamah
    29.3K 337 6

    Rungumeta yayi yana cewa ''nayi kewarki nima sosai'' ya cire mata hijabin jikinta da d'an kwalinta yana shinshinar gashin kanta, yace ''nayi kewar shak'ar k'amshinki'' ya shafa hannunta yace ''laushin jikinki ma duk nayi kewarsu, kuma ai ke kika hanani keb'ewa dake dan fushi dani kikeyi'' ta sauk'ar da numfashi tace '...

    Completed  
  • SHIGAR SAURI (Completed)
    37.1K 3K 46

    Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nas...

  • Jarabtarmu Kenan
    1.5K 77 25

    "I missed you sister, wallahi duk kewarku nakeyi, mutumin nan kad'ai zai hanani zuwa, amma naji zai tafi umrah, dan Allah yana tafiya ki sanar dani ko ki sanar da Usama" hawayen da take k'ok'arin hanashi fitowa ne ya sauk'o, ta share da gefen mayafinta sannan tace "Jabir Baban kake cewa mutumin nan? Bazaka zo ka nemi...

    Completed  
  • GAMO
    3.2K 260 10

    Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!

  • YANKAR KAUNA
    31K 3.6K 20

    "Wanena halan?" Daya daga cikin 'yan union ya tambaya. "Alhaji Usman na hwa. Baka gani ZUNNURAIN ga jikin lambar mota nai. Ko da yake duk kuna yaka hwadi ma magana ko yak'i da jahilci baku tai ba." Daya daga cikinsu wanda dagani direba ne yake fadi. "Allah wadaran naka ya lalace, ashe haka mutuminga yake, ko de cikin...

    Completed