Chapter 18

339 49 24
                                    

"Muryar iqbaal na rawa yace eh hakane dad yanzu ma na gama komai goben insha Allah morning flight ma zata biyo she's lucky...iqbaal ya karasa magana gumi yana fita daga jikinsa kamar anyi mishi wanka da ruwan zafi

"Masha Allah Mr London Allah ya kaimu...be jira iqbaal ya sake yin magana ba yayi cutting call din....innalillahi wa inna ilaihir rajiun shine kalmar da iqbaal ke ta maimaitawa a zuciyarsa sam ba rashin ganin moon ne damuwarsa ba illa yana fatan abinda ke cikinta yana lafiya...so where is she?ya fada a hankali sannan ya mike jikinsa sanyaye ya nufi bedroom sam babu alamar moon

Kiran dove ne ya shigo wayarsa cikin sanyin jiki yayi picking call din

Hey babe

Hey sweetheart iqbaal ya fada a takaice

Where are you?

I'm on my way babe...see you soon yana gama fadan haka ya kashe wayar don shi kam ya fara gajiya da takurar dove burinsa kawai ta koma nigeria amma sam taki komawa ta zame masa kamar wata mayya

Har 2am babu alamar moon babu inda iqbaal bai kai cikiyar moon ba amma babu wanda yace masa ya ganta ko da mistakenly ne,ya salam to where in the hell is she?Shine abinda iqbaal yafi yawan fada duk sanda yayi tambaya akace baa ganta ba ko kuma bata nan,sam iqbaal beyi bacciba idan ya tuna tashin hankalin da ze shiga idan ya fadawa mom ko dad cewar ya duba ko ina bega moon ba gaba daya he's lost ya rasa ta yanda ma ze fara bayani a fahimceshiba

"Kiran mom ne ya shigo wayarsa jikinsa babu karfi sam ya daga wayar,Mr london kana lafiya dai ko?inata kiran maimoon batayi picking kirana ba tun jiya ...dama na kira in tambayeka ne ko sun taso naji ka cemin morning flight zata biyo ko?mom ta karasa magana muryarta cikin farin ciki

"Ammmmm mom nifa tun jiya ban ganta ba...iqbaal yayi maganar kamar wani karamin yaro

"Cikin mamaki mom tace kamar ya baka ganta ha tun jiya wacece?

"Moon iqbaal ya fada gabansa na tsananin faduwa

"Wannan wacce irin maganar banza ce kake fadamin iqbaal ko dai kayi shaye shayen naka ne da ka saba wanda yafi karfin kwakwalwarka?taya zaka kalli tsabar idona kace min baka gantaba sai kace wata kaza

"Mom nifa ba lefina bane taje ta gama siyayyarta kawai ina dawowa naga kayan zube a tsakiyar palour da komai nata a wajen har wayarta sannan naga takalminta wanda yake kafarta guda daya shima da alama an fitar da ita ta karfine daga dakin mom i am totally lost bansan mezan fadawa dad ba......

Will you shut up iqbaal?mom ta fada kirjinta yana bugawa da karfin gaske.....a hankali tace iqbaal ina ka kai musu yarsu?innalillahi wa inna ilaihir rajiun iqbaal ka kasheni har raina...iqbaal ka kuwa san mahimmancin maimoon a rayuwarka?she is your protector itace komai naka iqbaal she's your everything kuma wallahi ka gaggauta nemo musu yarinyarsu don wannan labarin naka jinsa nayi kawai amma koda ganintane bakayiba dole akwai abinda kayi mata har tayi tafiyarta don haka kayi gaggawar nemo musu yarinyarsu within 2 hours tun kafin mahaifinka ya samu wannan labarin

"You are absolutely right mom....moon is my everything and she mean the world to me shine abinda iqbaal ya fada a zuciyarsa a zahiri kyakyawar ajiyar zuciya yayi yace okay mom i will try my best to make everything better

Yes you have to.....2 hours kawai na baka lokaci yana cika zan sake kiranka kuma ina fata zaka dawomin da labari mai kyau

Yana gama waya da mom ya mike hankalinsa a matukar tashe...meya samu moon toh?suwaye suka dauketa?duk wanda ya dauki moon yana da labarin komai nata don babu wanda ze shiga hotel room ya dauki mutum ba tare da securities sun ganshi ba,jikinsa sanyaye ya kira mr frank babban abokinsa a paris ya fada masa halin da yake ciki yana bukatar taimakonsa cikin gaggawa

"Bayan frank ya sake kiransa ya tabbatar masa cewar dove itace wacce ta dauke moon ko kuma tana da masaniya akan bacewarta,a fusace iqbaal ya tura kofar hotel room din ya shiga cikin takaici ya warce wayar dake hannun dove bayan ya sauke mata hot slap yace where is my wife?

Wannan shine karo na farko da iqbaal ya fara kiran moon matarsa,cikin tsoro dove ta zaro ido hakan ya bawa iqbaal sake sauke mata wani marin a kumatu yace will you answer me or i should beat the hell out of you?

Sosai dove ta tsorata shin waye ya fadawa iqbaal cewar itace ta dauke moon?shaqo wuyanta yayi kamar zai kasheta yace this will be my last question.....where is my wifeeeee?da kyar dove ta ture hannun iqbaal tana tari tace azooooka street a matukar tsorace take magana,cikin tsananin fushi iqbaal ya janyo hannunta ya sanyata a mota suka fita daga dakin,tafiya kadan suka yi ya kaisu azoooka street cikin jerin gidajen da babu mutane a cikinsu anan dove tayi renting gida don kawai ta azabtar da moon don idan da abinda ta tsana be wuce ganin iqbaal yana rayuwa da moon ba,ganin yanda suka rufe ta a daki ya sanya iqbaal karasawa gurinta da sauri cikin matukar tausayi yake kallonta muryarsa na rawa yace are you alright?yana sake kallon jikinta

Fashewa tayi da kuka cikin tsana tace stay away from me,me zaka fadamin kana da sa hannu a daukeni iqbaal na dade da sanin cewar you hate me amma bansan tsanar har ya kai haka ba don Allah ka tafi ka barni just stop pretending kuma ka sani duk ranar da Allah yasa na fito you are my first suspect,kaine mutum na farko da zan kai kararka don babu wanda ze shirya min wannan abin sai kai.....go away iqbaal just leave me alone shine maganganun da moon ke fada cikin fushi da takaici

Shiru iqbaal yayi tabbas moon tayi gaskiya don babu wanda ze dauketa sai wanda yasan komai nata,daga jajayen idonsa yayi ya kalli dove da tayi mutuwar tsaye tana tunanin mafita don duk inda ta shiga sai iqbaal ya kamota a dole ta tsaya jikinta sanyaye take basu hakuri

Hannu yasa ya dauki moon kamar yar tsana duk da bige bigen da takeyi tana tureshi,bai saurari hakan ba ya sanyata a mota ya nufi hotel dinsu da ita,direct bathtub ya sanyata bayan ya jefa mata towel sannan ya fito daga bathroom din ya nufi kitchenette don ganin me zeyi warming don gani yake idan ya tsaya yin wani order kafin a kawo abincin yunwa ze dameta,chicken yasa a oven yayi warming dinsa sannan ya bude fridge ya dauko fresh milk da croissant ya hada a tray guda daya ya ajiye a dining table,tura kofar yayi ya shiga ya kalleta a takaice yace you have to eat something,harararsa tayi kamar yanda ta saba tace bana jin yunwa wai ma meye damuwarka danine ina ruwanka da cin abincina ko rashinsa mugu kawai,kai da kaso kasheni meyasa ka fasa?

Sosai iqbaal ke jin takaicin maganganun moon amma besan meyasa yanzu gaba daya tausayin yarinyar yake jiba,kallonta ya sakeyi sannan ya koma palour bai jima ba ya dawo hannunsa rike da tray ya ajiye gabanta yace idan har baki ci abincin nan ba babu inda zakije idan ma kina tunanin zaki nigeria ne....

Da sauri ta kalleshi don yanzu moon bata da wani buri wanda ya wuce ta ganta a nigeria gaba daya paris yayi mata zafi.....ouch perfect madness how can someone dream city zai zamo masa hell ?shine abinda moon ta fada a zuciyarta sannan tace zanci amma sai ka fadamin dalilin da yasa ka sanya mutane suka kamani and you are still pretending bayan da sa hannunka a komai......

Thank you for reading my story!!!
Heroine 🦋

IqbaalWhere stories live. Discover now