Chapter 13

326 48 10
                                    

"Stop it Iqbaal what are you doing?ta fada cikin voice dinta wanda yake cike da tsoro,be saurareta ba ya sake placing lips dinsa akan nata yaci gaba da kissing dinta hungrily,cigaba tayi da dukan chest dinsa amma sam kamar wani gunki haka Iqbaal yayi sam baya sauraren abinta takeyi,sanyin da taci gaba da ji ya karu a jikinta ya sanya maimoon tabbatar da yanda Iqbaal ke yaga kayan jikinta kamar wani namijin zakin da yayi shekara 10 beci abinciba

Iqbaal stop it please,don't rape me don girman Allah ka rabu dani i am not dove ka kalli fuskata da kyau wlh bani bace,cigaba a tureshi tayi daga jikina but he's too heavy on her.....ohh no bazan taba bari Iqbaal yayi nasarar samun abinda yake kokarin yi ba duk da matsayina na matarsa Allah ya tanadi babbar azaba ga duk macen data bijirewa  bukatar mijinta shine tunanin da maimoon ta dinga yi lokaci daya tace hell no baze yiwuba he's drunk kamar yanda yace baya sona toh baze taba sona ba bazan taba bari Iqbaal ya lalatamin rayuwataba,glass cup dun dake ajiye a gefen gadon maimoon ta kwadawa Iqbaal cike da rashin tsoro hakan ya bata damar mikewa da sauri ta janyo hijab din dake ajiye jikin hanger ta sanya gabanta matsanancin faduwa sai a lokacin ta kula da jinin da yake fita a goshin Iqbaal wanda yake kwance a kasan gadon

Innalillahi I'm dead na shiga 3,shine abinda maimoon ta fada cikin tashin hankali ta fara girgiza Iqbaal sedai ko alamar motsi bayayi sedai numfashinsa da yake fita da kyar,girgizashi taci gaba da yi inda hawaye ke zuba daga idonta kamar ruwan sama,na shiga 3 shine abinda maimoon tafi ambato da kyar ta janyo telephone din dake ajiye a gefe cikin 15 seconds aka daga wayar da sauri tace "Golden sands apartment it's an emergency"

Cikin 5 minutes aka fara knocking door din cikin tsoro ta bude musu kofar,police ne guda 2 cikin uniform dinsu da yayi matukar yi musu kyau sukace "bonjour madame"(hello madam)

How can i help you?shine abinda daya daga cikinsu ya fada cike da kulawa

Cikin tsoro ta basu izinin karasa shiga bedroom din inda suka ga Iqbaal kwance da ciwo a kansa,cikin sauri doctor ta karasa rike da first aid box dinta tayiwa Iqbaal treatment sannan aka mayar dashi kan gado yaci gaba da baccinsa ba tare da yasan abinda yake faruwa ba saboda tsananin buguwar da yayi,bayan an sake gyarawa su maimoon apartment din nasu ne kowa ya tafi ya barta duk da tsoron da take ji ya fara raguwa ganin jinin ya dena zuba a jikin Iqbaal

Wanka ta shiga tayi ta fito sannan tasha fresh milk ta dauki pillow ta koma palour bacci mai nauyi yayi gaba da ita sedai lokaci zuwa lokaci tana farkawa idan ta tuna yau fa tare da Iqbaal suke sannan tunaninta me Iqbaal zeyi mata idan ya tashi daga bacci yaga ciwon da taji masa,gaba daya bata jin dadin komai ga tsananin tausayin Iqbaal da ya kamata ko ma meye ai be kamata tayi masa abinda ya faru ba ko bakomai ai mijintane....da wannan kalar tunanin maimoon tayi bacci

Maimoon tunda ta tashi da asuba bata koma bacci ba,karar wayar Iqbaal ce ta damu maimoon mikewa tayi saboda ta yanke hukuncin kashe wayar kawai ko kowa ma ze huta da wannan uban kiran da yake shigowa kamar wani shugaban kasa ko minister saboda tsabar receiving calls,hannunsa taji akan hannunta ya dauki wayar da hannunsa cike da rashin fahimta yake bin ta da kallo tare da dakin daya ganshi a ciki,gabanta ne ya cigaba da faduwa da sauri ta matsa daga inda yake cike da tsoro da tunanin makomarta

Mikewa yayi zaune yana sake kallon dakin da yake,where in the hell am i?meya kawo ni nan?shine abinda Iqbaal ke fada cikin zuciyarsa yana sake bin dakin da kallo,nauyin da yaji a goshinsa ne ya sanyashi dora hannunsa a kansa pimmmmmm wadda fuck (what the fuck)it was a bandage shine abinda Iqbaal ya fada cike da mamaki ya mike daga kan gadon firgigit ya tsaya jikin mirror yana kallon kansa cikin tashin hankali yake sake taba bandage din dake zagaye akansa,a fusace ya juyo ya kalli maimoon dake tsaye wacce tuni hawaye ya wanke mata fuska cikin kuka tace i'm so sorry don Allah kayi hakuri banyishi intentionally ba kasan yesterday you are drunk and...........

IqbaalTahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon