Chapter 4

950 88 8
                                    

Warning:Read it on your own risk it contains dark themes,dark thoughts,violence,sexual scenes and drug abuse

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Warning:Read it on your own risk it contains dark themes,dark thoughts,violence,sexual scenes and drug abuse

Ya dade cikin bathtub kafin ya fito daure da towel jikin mirror ya tsaya ya zubawa kansa ido yana kallon kyawawan hot eyes dinsa wanda suka yi daidai da long pointed nose dinsa kyakkyawan pinky lips dinsa ya cije sannan ya mayar da kallonsa wajen gashin kansa daya jike da ruwa yake shining ba tare da ansa mishi oil ba,be jima gaban dressing mirror ba ya wuce gaban closet suit's ne jere sama da 30 wanda kana ganinsu kasan an kashe fitinannun kudi wajen siyensu,idonsa ne ya sauka akan ash wacce take dauke da black necktie jikinta,murmushi yayi yace mom fav colour nasan kina missing trouble dina and i am missing you too

Sosai iqbaal yayi kyau cikin ash suit din bayan ya gama feshe jikinsa da perfume ne ya dauki waya cike da missing ya fara kiran mom

Goddes sam wannan kayan basu dace da bodyguard ba ta fada lokacin da take cire abaya din dake jikinta sannan ta dauko wani riga da wando black colour tasa,tsaki tayi tace ya salam wannan kuma bazan iya yawo dasu ba ko alama,da kyar maimoon ta sanya wata doguwar riga wacce tayi matukar yi mata kyau sosai,ganin ta bata lokaci yasa ta karasa shiri da sauri ta fito direct parking space ta wuce inda ta hango iqbaal da guards ana kokarin bude mishi mota ya shiga,kamar an jefota ta tsaya gabansu tace evening sir bai amsa mata ba sai ido daya zuba mata yana kallo kamar me nazarin wani abu akanta

Hannu tasa tana kokarin bude masa kofar motar yayi saurin dakatar da ita cike da izza mai dauke da rainin hankali yace miss 9ja kamar bakisan dokar aikin da kikayi signing da hannunki cewar zakiyi ba ko?

Cikin mamaki maimoon tace banganeba

Nothing much to understand ina nufin wannan kayan naki yayi kama da kayan zuwa gidan biki ko taron zuwa gidan mutuwa inaso ki koma ki sanya kayan da ya kamata kije office ba wannan kayan ba ya karasa magana yana shiga mota ba tare da ya saurari abinda zatace mishiba

Kamar wacce kwai ya fashewa ciki haka ta tsaya sam ta kasa daga kafarta daga wajen toh idan ma ta tafi ai batasan wanne kalar kaya Mr london ke son ta sanyaba,ganin bata da amsar tambayarta ya sanya maimoon juyawa da sauri,cikin sanyin jiki ta shiga dakinta ta bude wardrobe riga da wando black ta sanya sai long jacket yellow wadda ta sauko mata har cinya,hula ta sanya yellow wanda be karasa rufe mata gashiba saboda yawansa wow maimoon tayi matukar kyau ita kanta ta yaba da irin kyan da tayi

Wow!!!!shine abinda ya fada a zuciyarsa sanda maimoon ta zauna a motar jikinta babu wani kuzari,shima be sake ce mata komaiba duk da irin ganin masifar kyan maimoon da yayi cikin wannan kayan

ML diamonds and jewels company dauke yake da kwararrun maaikata wanda suke yawancinsu turawane saboda kwarewa a aikinsu wajen hada sarkoki,zobuna da sauran designs na kayan ado da birgewa na golds da diamonds,yaune ranar da aka fara mallakawa iqbaal takardun company din da komai a hannunsa wanda yayi signing da rantsuwar ze tsare dukiya da mutuncin company har ranar da ya dena numfashi a duniya....

IqbaalWhere stories live. Discover now