ABDUL-HAMEED 5

35 2 0
                                    

*Paid book*

*ABDUL-HAMEED*

_NA NANA DISO_


©️ *H W A*

Wattpad:NEIRNAHDISO

*Top Ten! Takun Haske Batch B*

*Free Page*

Na Kudine ki Bada 1000 ki cafki garabasar novel bakwai da program Uku

PAGE *5*

_______________________

Babyna i want us to talk please!!!. K'e kullum cikin zuwa party da club but bak'i waye ba, please babyna k'ibarni ko kissing dinki nayi kinga a hankali sai mufara s*x ko? Ya k'arasa yana wani jan numfashin sa yayi yana fad'in talk mana my baby."

Wani irin radad'i da k'una taji aranta she don't know why some people think ita 'yar iska ce ? Mutum bashida freedom arayuwar sa? Cikin wani kalar bacin rai tace " Fahad are you mad ?? Nace are you stupid ? Nace are you nonsense?".

Wani numfashi yaja don shi muryata ma k'ara gigitashi tak'eyi. " Am very sure babyna am not the first one, so please i beg you please nawal babibaty."

" You're more than a mad man!!! dan isk'a daman hak'a kak'eyiwa yammatan k'a to bude kunnan k'a kaji, ni nawal nafi karfink'a kai bakai ba hatta all your family nonsense fuck you ta k'ashe wayar tana huci bandak'i tafada tafi awa aciki."

K'ai abok'ina yarinyar nan fa ta k'wancemin k'aina da ranshin mutunci muna mutunci da'ita kajawo yanzu bata ganin girmana."

Fahad dake juyi yanata tunanin nawal shi harga Allah sonta yakeyi kuma he want to marry her amma bari yakira abokinsa yaji. " Kai abok'ina idan k'asamu nawal ai k'adaina bibiyar k'owacce macce, ba kaganta bani ba? yarinya 8 figure kai ai wallahi ka lallabata k'ashiga jikinta, fiya da da, rana daya ka farmat."

Jikin fahad ne yafara rawa kawai da yatuna yanayin halittar nawal din a hankali yace " abok'ina inasonta fa nidai ban dauki shawarar nan ba i will text her yanzu" yakashe wayar.

" Babyna daman gwadaki nakeyi to nagodewa Allah dayasa my baby bata biyewa kawayen banza kinsan i love you kuma bana cikin irin mazajen da kike magana akai please am sorry kada kiyi fushi dani kinji i will come later Lurv you."

Nawal ce takaranta tare da murmushi Allah yasani tanason fahad cuz tunda tatashi ita bata kula kowa sai shi sannan yana nunamata caring da har yasa zuciyarta tafara breaking but now alhamdulilahi.

Speaker's dinta gaba daya ta ware agidan gashi 11 saura na dare, yanda take cashewa zaka rantse ba'ita ce ta kwanta ciwo ba.

Hajja dake bacci sama sama taji sauti bude dak'in ta tayi ta k'wan kwasa dakin ibrahim sautin bugo yasa ya farka kofar ya bude yace " k'e dai wannan tsohuwar tawa da rigima k'ike wallahi k'inga nafara jin sauk'i shine zaki fara takuramin ko?."

" K'ai k'aga Ni k'adame ni da surutu kaje can gurin yar uwarka gatacan tafara rawar da iskokanta yarinya babu tankwara babu gyara kasan babanka kasane ba lallai yaji ba."

" K'inga kaka nine ma bakyaso ko to ke kije mana."

" kai d'annan rifani da sayani so kakeyi aljannun su tashi gashi dakine tasani taimun dan iskan duka duk kuna bacci wazai cece ne?"

" Wato saini dabansan jikina ko shine zanje takarasa hannun nawa ko?? To kinga sai da safe."

Haka itama ta lallaba takoma dakinta ibrahim yanata dariya.

*********

Duk yadda abdul-hameed yakai da juriya amma zuciyarsa takasa yanzu ma yana kan sallaya kuka yake mai sauti sosai " inasonki amina zuciyata ciwo takeyi yaaAllah babu wata macce tanaso kamarki fara'arki kirkin ki girmamawan ki amina kada ki gujeni wazai soni to? K'in san dacewa zuciya tanada rauni kinsan da cewa Narasaki zanshiga damuwa,ke kika shigo rayuwata kika sakamin nutsuwa ,kowacce macce guduna takeyi sosai sautin kuka da addu'oi ke tashi inda baffa yafito alwala ya saurara a hankali yashiga dakin nasa.

ABDUL-HAMEED Where stories live. Discover now