ABDUL-HAMEED 9

37 1 1
                                    

Paid book


*ABDUL-HAMEED*

_NA NANA DISO_

Wattpad:-neirnah diso

©️ *H W A*

*TOP TEN! TAKUN HASKE BATCH B*

NA KUDINE KI BADA 1000 KI CAFKI GARABASAR NOVEL BAKWAI DA PROGRAM UKU....



FREE PAGE
09

_______________________

Tunda nawal ta'isa makaranta take faman neman wayar fahad akashe abun yabata mamaki tanaso taji me 'yan fashin nan suk'ayi masa Allah dai yasa basu illatashi ba ahak'a tayita wasuwasi har tafara takawa kowa sai kallonta yakeyi tabbas nawal Allah yabata kyau ga kuma sura datake da'ita gashi duk yanayin dinkinta fitted ne yanzu ne ma da dady yayi mata fad'a take saka medium veils amma da yan kanana takesawq tunda tashigo school din kowa keson kawance da'ita amma tunda suka lura cewa batada sak'in fusk'a sannan bata dauk'ar raini sai kowa yashiga taitayinsa yanzu ma ta tak'o da alama waya tak'eyi ta huce ta bangaren wasu matasa, daya daga cikin abokanan nasu ne mai suna jameel yace " kaga abokina yarinyar nan fa yar wani barawon gwamnatin ce wallahi kaga motar ta ko? wallahi takusan 10m, kana ganin yanayinta ma zakasan ba kalarmu bace ba kuma bakusan wani abu ba wannan dan wahalar ya hanamu shiga ba bari kuga wallahi ita sai ta shiga." Dayan ne yace " kai jameel ai wannan lekcaran namu kansa da zafi bazai barta bafa." " to kutsaya kugani." Karasa takawa tayi domin ta nufi kofar ajinsu inda ta tarar da malam datafi tsana saboda ta lura shima d'anyan kai ne. Batare da tace komai ba tasa kanta cikin ajin inda ta waiwayo tace morning sir! Tayi gaba, wani k'all yabita dashi tabbas tayi amma zai maganin ta cikin isa yace " can you please go out?". Itama jiyowa tayi bisa gadara tace" to do what sir?". Mamaki ne yakamasa yace "are you questioning me ? Oya don't sit get out, kinzo late kuma kina nunawa mutane fadin rai dan ubanki wanene zai cutu ni nariga nagama nawa karatun morarsa nakeyi." Cikin bacin rai zagin ubanta dayayi tajiyo " don't dare start to mention my dad a maganganun ka, ku bakwayiwa mutane uzuri burinku kawai kuga kunci mutuncin mu,inada tabbacin nabiya kudin makaranta so me ruwanka in na makara ko ban mai da hankali ba? Zasu hanaka salary dinka ne?." Tsayawa yayi yana kallonta har tasamu guri ta zauna " inda kuna tausasa mana da babu wacce zata zama dinga daukan carryover amakaranta amma bakuda aiki sai zaginmu dakuma jefan mu da mugun k'alamai wata tun bata aikatasu har sai tafara aikatasu, please sir i respect you amatsayinka na malami na don't dare make me to remove that respect am sorry if my word are not good to u." Gaba daya ajin kowa yayi shiru wasu sunji dadin abunda tayi wasu kuma sai zagenta suke akan dan yar manya ce shiyasa yakasa komai. Littafan sa ya dauka yace " we are done for today zuciyarsa na tafarfasa yau yarinya karama ta gayamasa maganganu agaban dalibansa kwafa yayi tare da fita."

Sady kawarta da yau tafara zuwa tace " yayi mutuniyata gwara da kika kwance masa kansa." " tsaki tayi tace " dallah banza banyi dan kuji dadyba sannan suka dau wata hirar baby nawal muna club yau zaki fito kuwa?" " wallahi inason zuwa ina tsoron dady yanzu kinsan baya sakar min fuska kada nafita nasha fada." " ke dallah sai 12 za'a fara kinga kafin nan ma ai sunyi bacci zan biyo miki". " yauwa sai dai ayi haka ai ingayamiki jiyannan muka fita da fahad wasu sukayi attacking din ke in badaban wani bawan Allah ba da tuni sunmin fyad'e" . " ke kawata da gaske kike?" " wallahi sady bari fa hankali duk atashw banma san tayaya nazo gida ba." " Wanene yataimake ki to? " bansanshi ba fa ke dai kibari mutumin yayi wallahi nadai san na rungumeshi ina masa magiya tundaga nan kuma ban kara sanin what happen ba sai da dady yatashine da safe." Karasa maganarta kenan wani dalibi yace taje ana kiranta wancan office din."

Tunda suka gama abubuwan su na nysc din yasamu guri ya zauna gaba daya hank'alin sa nawani gurin wayarsa ya dakko ya danna numbar goggonsa bugu daya ta dauka, Tana dauka nafy tazo kusa dashi ta zauna sai faman murmushi tak'eyi hannun ta ďauke da wata bak'ar leda,Sau daya ya ķalleta sannan ya ďauke idonsa. " babana inata ķewarka yaushe zakazo kaģa babarķa?" " goggota nima ina missing dinķi komai babu daďi goggo ban saba da ķowa ba anan." " Zaķa saba a hank'ali babana kanad'ai shan maganink'a ko? Yaya kafar taka ince dai bata tasar maķa ba?." Murmushi yayi wanda ya bayyana hushiryarsa nafy ce takara karyar daķai tana k'allon sa tare da ambatar MashaaAllah, har wani yar yar tak'eyi da idanuwa, bai masan tanayi ba abdul-hameed a hank'ali yace " ita ko yaushe uwa d'anta baya girma agurinta ina sonk'i goggota, Allah yakara muku lafiya da tsahon rai ki kulamin da kank'i uwa tagari sannan ya yank'e wayar. Goggoce tayi murmushi zuciyarta wasai tare da yimasa fatan Alk'hairi. Nafy gaba daya tatafi tunani tabbas in ta mallaki abdul-hameed tagama samun farin ciki wanda yakewa mahaifiyar sa soyayya haka ya kake ganin zaiso mace? Murmushi tayi tace ranka yadade barkanka da wutawa, ga wannan naga kowa yasiya abu yanaci amma banda k'ai zama da yunwa yana illata mutum fa. Tunda tafara magana baice mata kala ba bai kuma k'alleta ba sai ma mik'ewa yayi tare da barin gurin yayi hanyar fita tunda sun gama nayau. Jamy ce ta k'araso gurin nafy tare da dafata tace k'awata ni narasa me kika gani ajikin nakashashen nan duk kika gigice dubi wulakancin dayayi miki kinagani dai ko kallon k'i baiyiba kina yar manyan mutane ba ajinki baniba kawata." Jamy kenan duk da natashi gidan manyan mutane ba haka akace miki na dakko kowacce dabi'arsu ba mahifiyata babu abunda tasani sama da girmama mutane da darajtasu to yakikeso ni nakasance akan abunda naga zuciyata tana so? Idan dan kyau nakeson abdul-hameed to tabbas yanada shi idan don ilimine yanada shi bakiga shiyake jansu sallah ba? Idan kuma don kyakyawar dabi'a ce to tabbas yana dashi yanzu ma Allah ya bayyana min wasu dabi'un nasa don haka kitayani yaki don samun abunda nakeso bawai ki dinga gwasaleni ba kina kushemin shi sannan kina k'allon kafar nan tasa kinsan zata gyara muna aure sai nasa dadyna afita dashi ayi masa aiki. Shiru jamy tayi don tanada tabbacin in takara magana nafy zata iya datse alakarsu don haka sai tace to Allah yasa mu dace.

ABDUL-HAMEED Where stories live. Discover now