ABDUL-HAMEED 12

38 1 0
                                    

Paid book


*ABDUL-HAMEED*

_NA NANA DISO_

Wattpad:-neirnah diso

©️ *H W A*

*TOP TEN! TAKUN HASKE BATCH B*

NA KUDINE KI BADA 1000 KI CAFKI GARABASAR NOVEL BAKWAI DA PROGRAM UKU....



FREE PAGE

12

_______________________

FREE PAGE YAK'USA K'AREWA FA KUN WUNTSULO KU HANZARTO KU MALLAKI NAKU CIKIN KUDI K'ALILAN💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼


Nawal na kok'arin fincik'o ibrahim yana wani irin nishi tana k'okarin k'ai Hannunta, abdul-hameed da yayi saurin fadowa dakin ya daka mata tsawa " keeee..." kafin su dady su karaso tuni ta zube akasa ta sume, dady ne yakarasa kusa da'ita ya rungumeta. Alhaji Muhammad kuwa gurin ibrahim yakarasa fa abdul-hameed keta kokarin mikar dashi amma yakasa wani kallo Alhaji muhd yayi masa sannan ya kauda k'ansa zuwa ibrahim inda yafara kokarin daga ibrahim yana fadin "كيف حالك ابني ابراهيم؟ (dafatan kana lpya yakai d'ana)" . Shidai ibrahim kawai k'allon su yak'eyi dan shi kansa baisan a duniyar da yake ba, Tabbas yasan dai yana kallon su amma hankalinsa bai san me yake k'allah ba, Alhaji Muhammad ne yakara jefa masa wata tambayar " أتمنى أن تكون بطن ساقك بخير؟( ina fatan kafar ka da cikinka suna lafiya?)." Shima kuma kallonsa ibrahim yayi cikin yanayi yakara kallon dady daketa faman tofawa nawal addu'oi wani k'allo yayiwa dady yace " dady danAllah nabar gidannan nawal ce ajalina idan baku dauki mataki ba". Dady dai baice masa komai ba, abdul-hameed kuwa murmushi yayi yace " danuwa bai kamata kana tsayawa wasu abubuwa suna illata ka ba ina azkar din ko bakayi ne?". " wallahi abdulhameed banayi rabona da azkar na manta ballantana karatun alkur'ani." Alhaji Muhammad ne yakara kallon abdul-hameed da yayi magana kamar dan uwansa sai kuma ya kau da kansa gefe guda yana mai raya abubuwa aransa. Mumy ce ta bude kofa tafito tanata goge gumin da yak'aryo mata, " ohh ni maryam ibrahim saifa danace maka kadaina biyewa yarinyar nan amma kak'i yanzu gashinan zata nakasaka kuma fa har kofa na budewa yaron nan nace yashigo amma yacemin wai nak'yalesa." Abdul-hameed ne ya kauda kansa saboda yasan karyarta kawai take shirgawa. "Mumy da aljanun kikayi magana ba dani ba,kin kulle adaki babu ihun kiranki da banyi ba amma kinki kulani kin gwammace wannan majanuniyar yar taki ta kassarani wallahi uncle koni ko nawal agidannan in bahaka ba ni zan barmuku gidan". Alhaji Muhammad ne yayi murmushi sannan yafara magana da hausarshi da bata fita sannan yace " inajin ana tambayarka azkar kace wai kai bakayi kamanta rabon da kayi anya kuwa ibrahim? Rayuwar nan fa sai da addu'oi". " dady ne yashiga tare da kwantar da nawal a dakinta sannan yafito yace " Muhammad muje muci abunci indai ibrahim da nawal ne yanzu kafara ganin takaici har gwara mujahid ma yadan yoni a addini amma wa'yannan biyun uwarsu akan waka da disco ta dorasu ita atunanin ta sune wayewar ga dai nawal nan yau lafiya gobe akasinta idan nayi musu fada taji haushi tadaina kulani, kaga kuwa yanzu zatasha fama dasu." Mikewa alhaji Muhammad yayi yabi bayan dady,Abdul-hameed hameed ne ya sunkuyo don kara taimakawa ibrahim zubar falan, mumy ce tayi caraf tace " kai miskini ina kuma zakaje? Eh ina zaka kaisa? Ko kuturtar taka zaka saka mai kayi kasakai kanajin ana cimun mutunci kaga barmin falo". Ibrahim ne yace " mumy menene haka wai haba mumy abdul-hameed a matsayin d'a yake agurinki fa, wannan maganganun bai kamace ki ba yanzu dabadan yashigo ba kina tunanin yaya zan kasance banda kiyi masa godiya sai ki dinga jefans da mugayen kalamai." " Dallah yimun shiru yaran da basusan inda ke musu ciwo ba."

Hajjah dake kulle ita da yasmin da inteesar acikin dak'i ta hanasu fita surukarta lailah tayi mata larabci tace mata" (ليماذا يحدث والدتي في القانون؟) meke faruwa ne surukata? " " hajjah ce tace mata nawal ke fama da aljanu kuma kuka fita sai ta ciremuku kai, inteesar datafi kowa tsoro ce tace " dagaske yake kakata? " dadyne ya kwankwasa kofar yace " hajiya harda karaa gishiri ina diyata ina cire kai larura ce Allah ya jararabeka sai hakuri, dazu da asuba ina ganinta tana dane bishiyar mangoro har magana nayi mata tace min bazata kuma ba," laila ce tace " dady baka nema mata magani baniba?" Alhaji Muhammad shima yace " tun yaushe to hakan yasameta?" Hajja ce tace " kajimin d'a yarinyar da ta jijjige kofar asubuti, shine zakace wai ba sosaiba kaga usaini ka kiyayeni to wallahi bazata kassaramin ibrahim ba nasan yau ba lallai yayi bacci ba nima ayimin iyaka da'ita kada nakara ganinta shashina, too ina girma yakamani yanzu zaku illatamin kwakwalwa yarinya kana magana da'ita bakasan da aljanu kakeyi ba." Inteesar kuwa gabadaya ta gigice saboda duk sunajin hausa, wani irin zazzabi ma taji yanason kamata, yasmin ce ta sunkuyar da kanta tace " kinyi sallah?" " banyi ba sister." Tashi to muje muyi ko mugaida mumy." Sim sim suka bar dakin inteesar data rikici ce tayi karo da abdul-hameed, dagowar dazaiyi ta zuba masa idanuwa wani lumshesu tayi tana kara budesu, acikin ranta tace MashaaAllah mai kama da dadyn nawal, gani tayi yacigaba da tafiyar sa sai tayi saurin binsa tace " inayini ? Please am sorry kaji bansan na bigeka ba am sorry kaji? Shiru dai bai ce mata komai ba sai ma gaba dayakarayi wani irin kallo ta bishi dashi mai cike da ma'anoni dayawa, karasawa tayi gurin yasmin tana fadin " sis yakika ganshi MashaaAllah wallahi ya burgeni daman akwai irin mazan nan ? " " ke inteesar kikasani ko almajirin gidan ne bakiga yana jan kafaba alamar gurgu ne". inteesar ce ta b'ata rai tace " kema bai huce hakan yasamiki ba yasmin jarabawa babu wanda zai tsallaketa sannan nakasa ba kasawa bace, inada tabbacin numfashin mu ma bamu isa mu sarrafa ba, shi Allah babu ruwansa baza'adaina miki halittaba sai kin shiga kabari, so kowanene shi agidannan i love him kuma nima ahankali zan siye ransa." " sorry sis nagayamiki magana mara dadi namanta ne sai nake ganin kamar kinfi karfinsa ne dama dai ibrahim ne to kinga shi dan dady ne kuma dadyna da kudi ." " yasmin kada ki batamin rai malama."

Hira su hajja suka shiga har kusan 11 na dare tukunna suka tafi su kwanta.

**************

Nafisa nafisa what going on ne ? Tun dazu nakejin kukanki lpya?

Nafy ce takara fashewa da kuka tace " mama abdul-hameed please ku auramin abdul-hameed ina sonsa ina kaunarsa please mama ko saurarata bayayi taba zuciyata kiji mama please. "

Mama ce tayi dariyar manya " me zai dameki yar gidan abbanta ko abdul-hameed zai iya siyamiki yanzu ki goge hawayenki zankirashi mu tattauna ko dan gidan wanene dole ya aureki ai kudi sune komai kuma sune farincikin dan adam tunda mahaifinki nadasu ko baban abdul-hameed ne zaki samu nafisa....


WAIWAYE...TUNA BAYA...ASALIN SU....



YANZU LABARI YADAU HARAMA🕺🏻 WACCE BATA BIYABA TA HANZARTA BIYA LITTAFI DAYA = 200

LITTAFAI
7 = 500

LITTAFIN KUDI NE....
ABDUL_HAMEED 200 kacal ki mallaki naki

*GARABASA MAI CIKE DA AMFANUWA...*

*KUMA DUK AKAN DUBU DAYA KACAL*😢

*ARHA TAFI BASHI TAFI BATI..*

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*

🥰HASKE WRITER'S ASSOCIATION DA ZAFINSU SUKAZO🥰

SHIRIN MAGUNGUNA DA SIRRIN RIKETA OGA

HAJIYATA HAR YANZU SIYAN MAGANIN MATA KIKEYI BAKI IYA HADAWA BA??
*ZAMU KOYA MIKI HADIN KANKANA MAI SAUKAE DA NI'IMA DA GIGITA MAI GIDA.*

*INA ISASSUN MATA, GIMBIYOYI, HAJIYOYI,MANYA DA 4;KANANA KU GARZAYO KU RUGU DOMIN KU BIYA AYI TAFIYAR NAN DAKU*

_KOYAN BIRTHCAKE AKARKASHIN SHIRIN GIRKE GIRKE_

*KIN IYA BIRTHDAY CAKE KO SIYA KIKEYI? ZAMU KOYAMIKI YADDA ZAKI HADA KI GASA SANNAN KIYI DECORATIONS..*

*ISHASHSHIYA ITA KE SIYA BA A SATO A BATA BA*

TSAFTA DA KWALLIYA

KIN IYA TURAREN WUTA KO HAR YANZU KUDINKI KIKE KASHEWA??
*ZAMU KOYAMIKI YADDA ZAKIYI TURAREN WUTA TUN DAGA GYARA ICCE HAR HADAWA YAYI KAMSHI DA DADI*

TOP TEN SABON SALO SABON TAKU NISHA'DI SOYAYYAH ILIMANTARWA FADAKARWA

TSUMAMMUN LITTAFAI, MASU SALO KALA KALA

*KAUNA CE*
NA UMMU ASGAR

*RUKUQI*
NA FEEDHOM

*WANI SO*
NA ZEE YABOUR

*SO DA ALAKA*
NA UMMI AISHA

*ABDUL-HAMEED*
NA NANA DISO

*MUKULLIN ZUCIYA*
NA MAMAN KHADY

Shirye shiryen girki da tsafta da magunguna akan = 500

Idan duka kikeso akan 1k

*Dukkansu guda 7 da shirye shirye guda uku zaku samesu kan farashin dubu daya*

*Masu biya ta banki zaku sanya kudin ta nan*

2083371244
ZENITH BANK
AISHA M. SALIS

*SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR👇🏼*
+447894142004

IDAN KUMA KATIN WAYA NE, ZAKU TURA TA *WANNAN LAMBAR👇🏼*
07065283730 da Shaidar biya duk ta ciki

_GA MUTANENMU NA QASAR NIGER🇳🇪 ZAKU IYA TURA KUDINKU 550F TA NITA, AMANA, ALI'ZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR👇🏼_
+227 96 91 36 36 RAHINA daga niamey.



Gmail:nanadiso100@gmail.com

Deejarhberver@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO

ABDUL-HAMEED Where stories live. Discover now