ABDUL-HAMEED 7

35 1 0
                                    

*Paid book*

*ABDUL-HAMEED*

_NA NANA DISO_


©️ *H W A*

Wattpad:NEIRNAHDISO

*Top Ten! Takun Haske Batch B*

*Free Page*

Na Kudine ki Bada 1000 ki cafki garabasar novel bakwai da program Uku


PAGE *7*

_______________________

YANZU LABARI YADAU HARAMA🕺🏻 WACCE BATA BIYABA TA HANZARTA BIYA LITTAFAI 7 DA SHIRYE-SHIRYE 3

NAIRA DUBU DAYA KACAL = 1000 NAIRA ONLY



" Ai bata karasa ba ibrahim ya dauketa da mari. " K'yaleta ibrahim cewar mumy dak'e k'arasowa, sai k'anayiwa wannan k'anwartaka uzuri k'e k'uma shige ke tafi banason fitsara. " Wallahi allah sai ya sakamin azzalumi tasa gudu tatafi." "Sai k'ana hakuri ibrahim k'anwar nan taka sai addu'a, sannan mumy ta juya kan abdul-hameed gabanta ne ya wadi wannan wacce iriyar k'amace? K'ai MashaaAllah sannu kai ne bak'on namu cewar mumy?

Sai alok'acin abdul-hameed yadago kansa har k'asa ya durk'usa yace " ina yini munsame'ku lafiya?" Kasa amsa masa tayi don sai taji kamar muryar baban ibrahim wato dady ikon Allah tak'ara fadi sannan tace " Lafiya lou ya gurin goggontaka?" Dak'yar yace" suna nan lafiya saboda irin kallon da suk'eyi masa."To ibrahim ka huce dashi part dinku ko yasamu yayi wanka ya huta. " to mumy." Tunda abdul-hameed yafara tafiya mumy tasa masa ido k'ai yanzu duk k"yannann na yaron nan nakashashene? Ikon Allah hannun nasa ma kamar baida lafiya, k'ada kanta tayi tahuce zuwa cikin part dinta. Wayarta ta dakko tafara neman numbar dady ringing daya ya dauka " wifey yaya akayi ne? " . Dady yaron da goggo tace maka zaizo shine yazo yanzu nidai inbanda k'acemin danka nafari ya mutu to wallahi da wannan yaron ne har yanayin maganarsa fa irin taka." Murmushi yayi yana dafa zuciyarsa don bayaso atabo masa tsohon ciwonsa, "mumyn ibrahim nagayamiki ki daina yimun wannan maganar ko? Zuciyata tanamin radadi k'idaina banaso, kama ce kawai yarona yadade da rasuwa." Kit Yakashe wayar. Tagumi tayi tana mamakin mijinta yau kusan shekara talatin kenan bayason koda zance yayi tunda zai aureta da yace mata yanada mata bai takara bata labarin komai akansu ba idan tayi zancen ma sai ciwonsa yatashi itako zataso tasan menene yajawo hakan.

Nawal Nafitowa daga wanka tatarar da missed call din fahad kafin ta ajiye wayar kiran yakara shigo mata, " hello babyna am missing you tun jiya baki kirani ba" "sorry babby naje skull ne, how are you?". " Ohh my god kodai ke nagani dazu a nile i was anya kece sai kuma na huce." Karamin tsaki tayi don ita yanzu tariga ta gane wanene fahad so dole ta kula sosai. " shine bakazo ba ka huce masoyiyar ka baby you're not good." Gyara kwanciyarsa yayi tare da jan wani dogon numfashi har sai da nawal ta matsar da wayar daga kunnanta yace " sorry baby do you want to see me ne? Or zaki rakani party?." " Nawal da jikinta ke rawa tace yes i want to go please time?" " after magrib babyna please kisa shegiyar gown kada arainamin ke ko kuma turawa irin half breast shine code dress din." Ita batasan lokacin da fahad yazama haka ba amma ko banza ai zata kankaro mutunci dayawa ace dan gidan minister yana k'aunar ta." Don't mind baby sai kazo."

Tana kashe wayar yasaka wani irin ihun dadi yes wannan ce chance dina yarinya i will go down on you this your 8figure sai nayi squeezing dinsa girl. Wayata numba yakira sannan yacewa mai numbar" karfe shida zamu fito kuma kaza ready karfe shida da rabi zan fita in siyo abu kukuma sai ku shiga motar ku fiddata kukai min ita address din da zan baku kada ku nuna wani ya aikoku. " oga angama bakada case."

Barka barka sannu da zuwa mai kama da yarana kasha hanya ko? Rabona da kai tun kana shekara hudu jika yadda kazamq wani gabjeje sai kace dadyn nawal.

Tsugunnawa yayi ya gaidata tare da murmushi, wanda sai da hajja takara zaro idanu saboda yanayin kamarsa da wata fuska da bazata iya tunuwa ba.Ibrahim ne yace dan uwa ga room naka kaje kayi wanka sai mudan fita muci abinci a bangaren momy ko? Batare da yace komai ba yatashi yashiga tare da rufo kofar tunani kadai ne aransa yanzu baffansa nada irin wannan yanuwan amma baya kallon su kullum sana'arsa yakeyi wacce zata rufa masa asiri tabbas dole shima ya dage yayarda babu maraya sai rago.

ABDUL-HAMEED Where stories live. Discover now