*بسم الله الرحمن الرحيم*
F~Page 7/8
_________Ta na shiga gidan su Hafsat ta yi sallama, "Assalamu alaikum" Hajiyansu Hafsat na tsakar gida tare da almajirinta Sulaiman, gaisawa su ka yi Inteesar ta ce"Hafsan na ciki ne?" Hajiya ta ce " ta na nan, ki shiga mana"
Hafsat da ta ke zaune ta na chat da Mijinta, ta jiI shigowarta. "aunty Khaleesat ke ce tafe sannu da zuwa"
Ta faɗa ta na fara'a Inteesar ta ce, "wallahi ni ce zaman gidan ne ya ishe ni kawai na ce bari na ɗan yawata haka"
Hafsat ta ce " lallai kin ji daɗinki ki je duk inda ki ke so, amma mu yanzu ba bu dama" Inteesar ta ce" ai kuwa dai kuna ƙoƙari ni ina zan iya zama kwana nawa a ce wai ban fita ba ina ba zan iya ba, ƴar da ta haifa Hafsat ta ɗauko mata, kamar ta ga kashi, Inteesar ta matsa "a'a ki barta ni bana ɗaukan jarirai ai" cike da mamaki Hafsat ta ce" kamarya ba kya ɗauka, lallaima aunty
Inteesar shikenan lokaci dai watarana ke ma za ki haifa" hira su ka ɗan taɓa ta tashi ta fice dan jin ta gaji da hirar,sallama ta yi wa Hajiya ta fita.Sulaiman ya kalleta ya ce" wai ke aunty Inteesar yaushe za ki yi aure?" da wa Allah ya haɗa Inteesar in ba da shi ba "Ubanka na ke jira ya zo sai muyi" Yaron da bai fi sa'an Imran ba take ta yiwa wannan tijarar,shi ba da wani abu ya faɗa ba kawai so ya ke yaga tayi auren,ganin neman dukansa ta ke ya sa Sulaiman tashi a ƙofar gidan ya shiga gari.
Ranta ne ya ɓaci ta koma gida, ko sallama ba tayi ba ta shige ɗakinta, banko ƙofa ta yi ta kwanta, ga shi an kusa kiran sallar magriba, bacci ne ya ɗauke ta har akayi sallah ba ta ta shi ba, Umma ce ta shigo ta ta da ta, " to asararriya za ki tashi ki yi sallah ko kuwa?" cikin jin haushi ta tashi ta na ɓata rai, daman ta saba shiga bayi kai ba ɗankwali buta ta ɗauka ta nufi rijiya ruwa ta zuba ta shiga bayinsu mai bala'in duhu ba addu'a ba komai ta je ta yi fitsari ta fito alwala ta yi sai fushi ta ke yi ita kaɗai ta shige ta yi sallar magriba alhalin ba azahar ba la'asar tana idarwa ta yakice mayafin ta fito tsakar gida, "Umma ina abincina?"
Salma ce ta ce" ya na kitchen aunty in ɗauko miki?" Inteesar ta danna mata ashar " ƴar....ke na tambaya" ta shige ta ɗauko ba laifi yau kuma sandararriyar jalop ce, wacce ba wani wadataccen kayan haɗi ba mai, ɗaukowa ta yi ta hau ci a dole ba wani daɗi tsire ta raya aranta ta na so, kaɗan ta ci ta wanke hannunta, ta tashi ta koma ɗaki, tun da ta shiga ta ke jin ƙamshin tsire ba tare kuma da ta ajiye ba, ganin leda ta yi a ƙasa, a haukace ta buɗe ledar ganin irin tsiren Amadu mai nama tayi,ta ke kuwa zuciyarta ta raya mata ai Baba ne ya shigo da shi, shine da tayi bacci aka ajiye mata nata, zama ta yi ta na ci tana jin waƙa sai da ta gama ta ture ta yi miƙa ta kwanta sai bacci, kamar ko da yaushe MIJIN DARE ne ya bayyana, "hahhhahhhh sai ni arne uban arna,sai ni maƙiyin Allah duk mai son Allah ba na sonsa, sai ni shaɗani uban shaianun bil'adama hahhhh" nu ni ya yi ga Inteesar take ta koma tsirara girgiza ya yi ya rikiɗa ya zama mutum sosai sai dai fuskarta ta aljani ta na nan, sarrafa ta ya shiga yi hakan ya sa Inteesar ta ta shi, ba a hayyacinta ba, gigita juna su ka yi sannan MIJIN DARE ya shiga haƙarta tamkar ya sami aikin yi, sosai Inteesar ta ke ƙara ba shi haɗin kai, da za ta iya buɗe idonta ta yi arba da shi babu abinda zai hanata haukacewa tsabar munin halittarsa, daɗi ta ke ji sai tanɗe baki take ta na fitar da sautin nishi tamkar wacce ta ci yaji, mummunan bakinsa ya ɗora a kan nipple ɗinta ya hau tsotsan boobs ɗin ta bai sauka akanta ba sai da ya ji Baba ya buɗe gida ya fita masallaci, su Irfan da Imran ma sun fito, Umma ta zo ta fara buga mata ƙofa nuni ya yi ga kayanta sannan aljanin ya ɓace."Ke wannan Ƴa naga ranar da kiran sallah zai dinga ta da ki a bacci, ki tashi ki yi sallah" Inteesar da ta ji haushin tashin da Umma ta yi mata ta na tsaka da jin daɗinta ta ja tsaki "mtsww aikin banza burar uba sai mutum ya na bacci a wani tashe shi sallah idan nayi sallar Allah ya tsine min"ta juya ta koma baccinta, MIJIN DARE da ya ke laɓe ya fashe da dariya sannan ya ƙara mata nauyin bacci dan karta yi sallar asuba ya tafi.
YOU ARE READING
MIJIN DARE
AdventureLabarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yanda Aljani yake hana aure da son raba ma'aurata da shaiɗancinsu akan bil'adama.