Kafin ya isa company guiwarsa tayi sanyi, har su ka yi magana da MD akan maganar messenger,Ibrahim ya ce yana kan dubawa ne,Amma babu matsala inshallah, sosai ya kammala aikinsa cikin nasara, 6:00pm shima ya bi jerin ma'aikata masu tafiya gida, sai da ya biya gidan iyayensa Hajiya Hajara(Hajiya) tare da ƙannensa duk suna parlour ana ta murnar Abba(Alh.Salihu)ya dawo, take Ibrahim ya zauna aka ci gaba da hira da shi, Hamza ne ya shigo ɗauke da plate ya zuba tuwon alkamar da Abba ya ci ya rage a plate ya na ce wa"baza'a yi babu ni ba, gwara in dawo nan in ci tuwona" hahhhh gaba ɗaya su ka sa dariya Hajiya ta ce"naga ranar da za ka girma Hamza" Ibrahim da ya san Abba ya na da ciwon suga(diabetes) ya ce" Abba ina fatan dai kana lafiya" Abba ya ce"Alhamdulillahi lafiya lau ai ina ƙoƙarin kiyaye dokokin da likita ya sanya min ba na cin duk wani abu dangin carbohydrates, ba na ci yanzu ma tuwon alkama ne na ci da miyan ganye" Ibrahim ya ce"Masha Allah ubangiji ya ƙara maka lafiya" ya kalli ƙaramar ƙanwarsu ya ce"Zuhura zubomin nima in ci" cike da tuhuma Hajiya ta kalle shi, ba ta yi magana ba har sai da ya cinye abincin ya sha drink ya yi hamdala sannan ta ce" ina fatan dai Iyalin naka suna nan?" murmushi ya yi ya ce" suna nan Hajiya kawai nayi sha'awa ne ganin Hamza na ci" take ta yarda da abinda ya faɗa anan ya yi magriba sannan ya tafi gidan sa.
Key ya sa ya boɗe ƙofa sannan ya shiga ya buɗe wa kansa gate ya na tuno daa, Khaleesat har jira ta ke taji shi da gudu ta ke buɗe masa gate ɗin ta tare shi da murna tun a nan sai anyi kissed na welcome back,kafin a shiga ciki, amma yanzu duk ta watsar, parking ya yi ya ƙarasa ciki da sallama, ta na goye da Ammar ta sha kwalliya ita da ɗanta, ta amsa ta na ɗauke kanta,dan kallon Ibrahim ma batason yi, bare ta ji muryarsa, shi ya yi mata sannu da gida sannan ta ce yauwa sannu da zuwa, ya wuce ɗaki ya ajiye briefcase ɗinsa sannan ya shiga toilet ya yi wanka, fitowa ya yi ɗaure da towel a ƙugunsa ya na goge kansa da ƙaramin towel ya ji Khaleesat ta sakar masa kiɗa a parlour ashe jira ta ke Ammar ya yi bacci ta dance a daren, sauri ya ke jin ana kiran sallah, ya ji sauti na tashi a falo.
Falon ya nufa ya na kashe sokect ɗin ya ce "haba wai wana irin shaiɗanu ne akan ki ne, ki na ji ana kiran sallah kika sa wannan shirmen?" Khaleesat ta kama ƙugu ta hau girgiza masa jiki ta ce"tunda ka shigo ban shiga harkar ka ba dan me za ka shiga tawa" cikin jin haushi ya ce"an shiga ɗin ko an gayamiki nan din gidan gala ne, duk abinda ke kanki wallahi sai nayi maganinsu, ba sai akwai kayan kiɗan za ki ba, zan fitar da su daga gidan nan" ya ɗauke remote control ɗin ya yi cikin ɗaki da su, bin sa ta yi ta na "wallahi sai ka ba ni, ai Ubana ne ya siya min, ta na neman kamashi da kokawa murmushi kawai ya yi ya tsaya ya na bin ta da kallo, ganin kawo masa wafta take ya sa remote ɗin a jikin towel ɗinsa ya ce "wallahi kika kuskura ki ka zo nan sai kin raina kanki" ya juya ga mirror ya na comb din kansa, ba tare da ya sani ba ta zura hannunta ta baya zata zare ya damƙeta, kokawa sosai su ka fara ya turmusheta a gado ya bi ya haye ta ya na ƙoƙarin rabata da kayan da ke jikinta, zaginsa ta farayi, ta na aibata shi, nasarar rabata da komai na jikinta ya yi ya zare towel ɗin sa ya ya yar ya fara sarrafata shi a wahale ita a wahale, daman a yunwa ce ya ke da ita, ƙiri-ƙiri ta hana shi hakkinsa sai ya sa ƙarfi, da ƙyar ya miƙa hannu ya kashe lamp ɗin ɗakin duhu ya gauraye ko ina, MIJIN DARE da yake ji tamkar ya kashe Ibrahim ya na ganin abun da ke wakana, addu'ar saduwa da iyali ya fara karantawa take shaiɗanin ya gudu ya na kururuwar ihu, ya na jin tsananin zafi a jikinsa, Ibrahim ya fara haƙar Khaleesat tun tana tirjewa har ta miƙa kai, ta fara karɓar zazzafan saƙon Mijin nata, abun da ta jima ba ta yi masa ba,ta ke yi masa wanda ya ke zautar da Ibrahim, rabon da ta sha dick ɗinsa tun kafin cikin Ammar yau sai gashi ta koma aikinta duk ta zauce sai sambatu ta ke masa tare da kalaman soyayya ashe har yanzu ta na son na, sai kusan 11 sannan su ka saurarawa juna, Khaleesat ta yi lub a jikinsa sai kuma kunyarsa ta ke ji, ta na ji ya na wasa da ƙasanta ya na luma yatsansa ta na ƙara tsiyaya, ya na mata raɗa a kunne sai dariya ta ke ƙasa-ƙasa, shi ma ya na tayata, da kanta ta so ya koma daman ba ƙoshi ya yi ba, ya koma sai kusan ɗaya su ka yi wanka sannan su ka yi sallar isha'i addu'a sosai ya yi musu tare neman tsari daga shaiɗanu, sai lokacin Ammar ya tashi, turo baki Khaleesat ta yi tana shafa cikinta, "ni ma fa yunwa nake ji babu abun da za ka samu yanzu" Ibrahim da ya san shi zata ɗorawa laifin ya ce" a'a me kike so in kawo miki ki ci, amma a taimaki Ammar a ba shi ko kaɗan ne please" abun da Khaleesat kenan ta ke so a kula da ita, sai ta sa dariya ta na bawa Ammar ɗin nono ta ce" akwai abinci a flask ai" sai Ibrahim ya ce"nima fa yunwan nan nake ji, ya na ɗaga mata gira, murmushi kawai ta yi ta na ƙasa da kanta, a daren MIJIN DARE bai samu nasara akan Khaleesat ba sa bo da ƙarfin addu'ar da Ibrahim ya yi musu bayan sun idar da sallah da kuma lokacin baccinsu gaba ɗayansu ya yi wa ɗansu na tsakiyarsu.
YOU ARE READING
MIJIN DARE
AdventureLabarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yanda Aljani yake hana aure da son raba ma'aurata da shaiɗancinsu akan bil'adama.