last stage

29 4 1
                                    

AYSAM
Love,Passion,Romance,
Betrayals,Hatred and Power of two different world's.
It's fatoums passion
Bismillahirrahmanirraheem
Chapter1
( Last stage)
New York Presbyterian hospital
Tana xaune kan daya daga cikin kujerun office din likitan sanye take cikin wata farar suit riga da skirt wanda yayi matukar hawa da bronze skin dinta tayi qasa dakanta tana kallon agogon hannunta da alama tana kallan lokacine yana tafiya budewar wata qoface tasa tai saurin dagowa tanakallon likitan data shigo fuskarta bayabo ba fallasa,murmushi tasakarmata tana furta
""doctor baby na jirafa"
itama likitar murmushi tai ahankali tasamu guri taxauna tana ajje takardun datashigo dasu,likitan da xatai misalin shekaru hamsin aduniya tadanja dogon numfashi kafin tadago takalli matashiyar yarinyarda xakai tinanin shekarunta ashirinne aduniya amma azahirin gaskiya shekarun haihuwarta 25,siririyace don batada jiki ko kadan amma baxaka kakalle ta kace tanada ramaba naturally haka halittar jikinta take wacca taimatukar yimata kyau murmushi taqarayi wanda yaqara fitoda kyakkyawan dimple din dake both cheeks dinta wanda ko mgn take seyafito balletai murmushi ahankali cikin nutsuwa take furta saura wata nawa?
Adan firgice likitan tadago taqura mata ido tana mamakin juriya daqarfin hali irin yarinyar,qara maimaita tambayar tai ahankali doctor tamiqamata takardar tana furta Miss Abu jandal are you sure bakyason family dinki sukasance taredake awannan lokacin,murmushi taqarayi tana furta doct ko sunsani ba abinda xasuqaramin nake gani saidainma damuwa don haka cikin last days dina inaso nagyara abubuwa dayawa dabanyi abayava kuma inafatan Allah zaisa burina yacika kafin narasu,
doctor Sahara ce tataso tatsugunna gefenta
tace my child kibar fadar haka nasan this will be very hard on you amma kikwantar dahankalinki kmr yajja nake fadamiki ko yaushe Allah baisaukar dacutaba saida maganinta,
hawayene yafara kwararowa idon doctor itakam yarinyar tatsaya tana kallonta inda sabo tasaba dayajja doctor Sahara kenuna mata soyayya amma tunda take bata tabaganin hawayen dattijuwar naxuva haka ba rungumeta tai tana shafa bayanta cikin xolaya take furta
doctor bafa kexakimutu ba kidena kuka haba karfa kisa Dr Aryan yashigo,yace matarsa raguwace,
dariya doctor tai ahankali tana dagowa tace are you sure akan bakyason ko mijinki yasani
tace yes doctor,
Doctor ce tamiqe takoma mazaunin ta ahankali
tace you have less than 5months to live,
tana qasa takanta dasauri,office dinne yayi tsit jin shirun yayi yawa yasa doctor tadago tana kallonta ganitai tanata qirga yan yatsunta
tace lpy aysha mekikeyi haka
tace inaso naqirga kwanakin dasuke cikin wata biyarne doctor I think I have a lot of time duk danasan in Allah yayi saikigama kafin lokacin namutu kokumama doctor kirigani mutuwa,
dariya tabata sosai don tasan tana hakane don takwantarmata da hankalinta,
tace aysha akwai solution indai kikabi doka kafin wata3 xamu iyayi miki heart transplant indai kikacire damuwa aranki,
dariyatai axuciyarta,
tana furta itada damuwa aisun zama twin sister basa iyarabuwa dajuna amma afili miqewa tai ahankali tana furta,
barinaje kada tai fishi tundaxu akatashi,
tafara tafiya doctor ce takefurta,
nafara Neman donor tun last month don haka kitsaya kikarba mgn a pharmacy saura inje ace baki karbaba,
dariya tai tana qarasa fita daga office din
tana mamakin yajja doctor sahara ke treating dinta kmr qaramar yarinya kodan takasance tasanta tuntana qaramar ne don itace likitanta tunta haihuwa.
Dawani irin mugun speed tafigi motor din tana tafiya tana tinanin rayuwa daman tadade dasanin idan batacireshi arantava xatarasa rayuwarta,amma yaxatai ba itace tadorawa kanta qaunarsaba yazatai,abin baitaba fadomata ba sai yanxu yartafa tasan maraici tadandana abinda akekira gata darashinsa baxata yarda Samyrah tai kwatankwacin rayuwar datai bayan tarasa popsy dintaba
"no"
tafada tafara gurgixakai tana zubar dahawaye she want to live for her baby amma tasan xeyi wuya asamu nasara a surgery dinta koda ansamu perfect donor,gurin tsayuwar tsallaka titi taxo batareda ta ankare wani tsoho dayake qoqarin tsallakawa takusa gaba dashi da Allah yatsare besa tataba shiba taja wani dogon burki tatsaya shiko tsohon yarufe idonsa yagama saddakarwa yatafi yajishigarau jami'an tsarone suka xagaye motar tata yayinda taji numfashi ta naneman daukewa qarar jiniyar motor din jami'an tasa taqara rikicewa jakar ta miqa hannu tadakko dakyar tana budewa taciro wasu tablet tawatsa abaki tahadiye ahankali tanajin wani abumai xafi yatokare mata wuya kwantawatai jikin sikyarin motor din tana maida numfashi,
kwankwasamata qofa jami an sukai ahankali tadanna lock din tacire batare datamiqe daga inda takeba kallonta turawan suke cikin zargi da tuhuma ahankali suka dakko wani abu suka samata abakinta sunaso sugane ko irin matasan nenne wadanda kebuguwa suxo suna tuqin ganganci bata motsaba har suka mata gwaje gwaje idonta alumshe ahankali daya daga cikin yansanda
yake furta
" ko batada lpy ne"
dayan yace
" qila don munga ba abuge takeba"
tapping din fuskarta daya yafarayi ahankali yana furta
"excuse me ma get up,get up "
ahankali tamiqe tana kallonsu daya bayan daya sai lokacin tatinama meyafaru fitowa tai dasauri tana kallon tsohon dake gefe dashi akaxaunar yana shan ruwa don yafirgita sosai,taqarasa cikin harshen turanci tafara roqonsa kan yayi yahaquri ba'asan ranta taiba nan fa tsohon bature yafara balbala masifa yana cemata "aidama yaran xamani basusan darajar rayuwaba yanxun datakakeshi haquri xata bayar yaqi ya haquradin sbd shiyana matukar son rayuwarshi don haka saita biyashi"bamusu tacike duk wasu formalities na tuqin ganganci tareda biyan tara duka sannan sukaja mata kunne takama hanya tatafi.
yamma liqis taqarasa makarantar da Samyrah keyi tai parking kofar basic classes dinsu nanny ce tadakko mata ita tayi barci tasamata ita abayan mota tasan yaudai xatasha rikicine agida baqaqqaw tawa.
Suna isa gida tai parking kafin tabude xatafito da yarinyar,
gamamakinta sai taga idonta biyu tanakallonta tace
"myrah so you're awake"
Banxa yarinyar taimata tamiqe daga kwanciyar datake tana mata kallon dayake matuqar bata tsoro sometimes domin idon myrah sak nasane ba abinda tabari har eyeballs dinsu look alike tarasa meyasa idon nan kedatasiri axuciyarta tadaya qofar yarinyar tabude fiiii tashige cikin gidan tabugo qofa tarasa wannan baqin nunkufarcin a ina tasamoshi ahankali tai murmushi wata zuciyar tabata answer dashima,
agajiyetake matuqa don haka tana xuwa tashige ciki tawatsa ruwa tacanxo kaya cikin wani pencil tight tafito dawata oversized t shirt tadaura brown hoodie akai kasan cewar garin ana hunturun sanyi,tanafitowa dining tafara dubawa taga komai ashirye na abinci kmr yajja tasa ai kafin tafita,hayaniya tajiyo anayi daga bangaren dakin myrah miqewa tai tana furta Allah yadawo damu xasufara,qarasawa tai tashiga aisai jitai anwatso wata qatuwar teddy afuskarta,dakin tabi dakallo yayi kaca kaca itakuma yarinyar tana tsakiyar gadonta atsaye still sanyeda uniform dinta tana riqe qugu tana fitsara,
cikin tsawa tafurta meke faruwa anan tana kallonsu both,ahankali nanny zainab take cewa "madam myrah ce taqi yarda wai bazan mata wankaba saida kanta xatai taje tacika bathtub daruwa don nahanata shine take hargirtsa dakin nakemata mgn tabari shine takecewa baxatabari,"
Aysha ce takalli myrah tawatsa mata wani kallon daya ladabtar da ita xama tai daga tsayen datake tana duqar dakai qasa,tasan sarai fushintane take saukewa kan Nanny,
tace
"kee"
shiru tai tana turo baki tace
"samyrah badake nake mgn"ba hankali tadago tana kallonta kwalla taf a idonta tace "nanny sa'arkice,"
nanma shiru
tace
"ohhh kinxama bebiyane ina tambayarki bakijina",
ahankali tafurta
" a'ah"
tace
"okay apologize to her now"
cikin daga murya fashewa tai dakuka
tana furta
"but Momma"
tace
"I said apologize"
tace
"sorry "
daga haka takifa Kai agado tana kuka kmr wacca akaiwa rasuwa kallon nanny aysha tai tace
"xaki iyatafiya xanshiryata"
tace
"toh madam"
tamiqe tafuce.
Qarasawa inda take tai tace
" baby,baby"
tai mata banxa taqara kasa damurya tana furta "I'm sorry, I came to pick you up Late kinji baran qaraba",
banxa yarinyar tai mata tanajinta
tace
"kuma I scold you ne badan inasoba kinga babu kyau yara suringaiwa manya rashin kunya ko sannan zainab don tanamiki aiki hakan bebaki daman wulaqantata ba kokici xarafinta wannan bakyau kokintaba ganina nawulaqanta wani tunda kike",
miqewa tai taxauna tana kallon mahifiyartata daseka rantse yayartace domin samsam bazakace tai haifeta ba kuma dadin dadawa sam sam bata dakko kmr taba kwata kwata ita farace tas kmr kalatsa jini tafito farinta irin mai jannanne mai haske sosai ga gwara gwaran din blue eyes din datake dashi wanda yasa dayawan mutane ketinanin baban ta bature ne, amma kuma ba haka bane halittace kawai ga gashinta irin dark brown dinnan ne don baxaka kirashi da baqiba,shiyasa ake mamakin kasancewarta mahaifiyarta yarinyar masha Allah akwai kyau nagaske,kyawu mai hadeda kwarjini da haiba lips dinta are blazing red and har little pointed nose are cute,
samyrah kenan yarinya yar shekara takwas da haihuwa amma mewayon shekara kusan ashirin yarinyar tanada kaifin basira sannan tanada kula matuqa akan mahaifiyarta tasan dai mamarta nayawan rashin lpy har akaita asibiti amma bata taba sannin meke damuntaba aduniya bawanda take qauna kmr momma dinta itace farincikinta sbd itama irin qaunar datake mata.
Ahankali tace "Momma"
cikin muryar kuka
"mlm bin umar yace babu kyau manya sudau alqawari susaba kuma kinyi yau kincemun tunda yau ba tahfiz zakizo kidaukeni dawuri muje park sannan muyi shopping amma kikaqi xuwa kowa mamanshi dababanshi sun daukeshi a school akabarni nikadai inata kuka saida nai bacci sannan kikaxo,"
taqarasa tana qara fashewa da kuka,janyota tai jikinta ahankali tanafurta
" I'm sorry baxan qaraba pls forgive me nayi alqawarin baki lokacina duka my child bazan qara barinki ke kadaiba xan nuna miki qaunar da ba uwar datataba nunawa danta habibty I'm sorry"
tace "its okay momma stop crying"
tafada tana goge mata hawayenta
ataqaicedai samyrah tayafemata laifin dataimata itakuma aysha tai mata wanka tashiryata sannan suka fito sukai sallar magrib tare daganan kuma suka dawo ita tabude laptop tana aiki itakuma tana ta home fun dinta, inda sabo tasaba samyrah batason atemakamata tai home fun tafiso tai dakanta,tanayi tana mata hirar fathers day din da zasuyi wani satin amakarantarsu,tace "momma Daddy ba zaije dani ko",shiru tai tana tinanin anyakwa arsal xesamu lokaci,tace "baruwana kedashi ne inyadawo kya tambayeshi "
shirutai kafin tace
"kullum yadawo nayi barci kuma kafin yafito dasafe munfita,baxanganshiba" kenan tafada tana kallonta numfashi taja tadago daga abinda take tasan yarta nabuqatar kulawar mahaifi matuqa sbd duk mate's dinta mahaifansu nanuna musu soyayya sosai wanda take burgeta amma yaxatai da arsal ne xata daureshi tace seya xauna yabata kulawa yana fifita aiki musamman in na kudine fiyeda komai arayuwa,wanda itabataga amfanin suba sannan ayajja health condition dinta yake betaba tsayawa yaduba halin datake cikiba shi aikin gabansa shikadai yasa agaba don haka dole tasamu wanda xeriqe mata yar ta da mutunci yabata duk kan kulawa daqauna fiyeda yajja xatabata kuma tasan duk aduniya ko mahaifiyarda tahaifeta,wacca take araye intabar mata amanar yarta sai taci, shishi kadaine gatan yarta wanda ko da kudi ko ba kudi zai raini myrah tamkar kwai wanda tasan cikin yan uwanta ba za arasa wanda xasukula da itaba ammansu mazane kuma sunada mata,don haka dole ta fara binciken inda xatasameshi.
Kubiyomu a next chapter taku har abada nakecewa bissalm
Pls
Comment
Like
Share
I dedicate this chapter to all Fatoums Passion group members,welcome once again.

AYSAMWhere stories live. Discover now