Trial no 2

0 0 0
                                    

AYSAM
It's Fatoums Passions
Love,Passion,Hatred,Romance and betrayal.
Chapter 59
   (Trial No 2)
Washegari da safe
lilly ce xaune gaban gadon Samar tana kallonsa hawaye nafita a idonta,
take fadin
"I'm not a good friend,I'm not a good friend forgive me dimple nayi destroying friendship sbd alaqa kiya femin"
ahankali yabude idanuwansa yana kallonta qoqarin daga hannunsa yake yakasa,
kallonsa tai tana fadin
"katashi,husband I'm so sorry ahankali"
yake fadin
"dimple,dimple kinje kinbada shedar Lilly did you?
wani gumine yakaryo mata dasauri take jinjina kai yay smiling yana fadin
"I'm so proud of the come here"
yana mata nuni da tamatso xuwa gareshi,
taqarasa tana rungumesa nurse ce tashigo ganinsu ahaka take fadin
"I'm sorry wani guy yaxo visiting din doctor Mrs Lilly,"
cikin dan mamaki take fadin
"who?
"Mr sameer S Fulani yace"
Cewar nurse din
Kallon Samar tai dasauri tace
"Kice yana barci he cannot see him now,"
Samar yakalleta yana fadin
"Baby why?
sameer nefa
"let him in pls"
Cikin rudu take har nurse tafita tashigo da sameer fuskarnan ba fara'a ko kadan seka rantse betaba dariya ba sanye yake cikin wasu English shirts da wani nicker dakadan yawuce gwiwarsa fuskarsa sanye da p cap kana ganinsa kasan bamutunci,yaqaraso gaban gadon Samar yana fadin
"Yajikin naka Samar?
yace
"Dasauqi soldier,
irin wannan shiga haka,"
Yana smiling ko kadan sameer beyi murmushi ba
Yace
"Allah yaqara afuwa,"
Yace
"How's the trial SAM I'm so excited Inga yajja idon Arsal xeyi inkunyi fata fata dashi a court,"
Yace
"Really,why?
Lilly tace
"aita bada shedar I hope is enough if is not kaga nayi kwari ko a wheelchair ne se taturoni naje,"
Kallon Lilly sameer yay before yace
"Godiya muke but trial beyi dadi ba why don't you ask your wife tasan komai,"
girgixa ma sameer kai take alamun karya fada,
hawaye nafitowa a idonta,yay wani shegen murmushi yana fadin
"matarka kam tabada babbar gudummawa a shari'arnan har alqali tasanarwa yajja muke haduwa da dimple aboye,having affair e.t.c gaka gata I'll take my leave now daman naxone naqara sanar dakai wannan dakuma cewar ankama thug din daya bige motarku,
yayine under order na Mr Arsal noon shiyasa qanwarsa bataji ko kwarxaneba and dimple is in the ICU now because of her best friends betrayal"
yaqarasa yana ficewa daga dakin.
   Samar kallon Lilly yakeyi cikeda mamaki yana kasa gasgata abinda kwakwalwarshi take bashi dangane da maganganun sameer din,
yakalli Lilly yana fadin
"Kinsan policy din sameer s fulani,he never lies he doesn't lie to frame anyone,
Lilly tell me this things he just say aren't true kintema kama mutumin dayay yunqurin kasheni,"
Kuka tafashe dashi tana fadin
"wllh bansani ba bansan shine yasa mukai hatsari ba,
danasani banyiba naxabi jinina ne akan qawa naxabi cika burin mahaifiyarmu na ceton arsal kaya femin mijina,nayi kuskuren bin bayan azzalumi,"
yace
"Shiyasa kike kuka dana farka kinsan cewar your wrong you idiot,
get out of my sight kitabbatar idan har wani abun yafaru da dimple xamana dake yaqare get lost Lilly,
since you are becoming a bitch,"
dagudu tafita adakin tana kuka,
aqofar dakin tatarar da sameer yajingina da wall yana danna waya takalleshi tana sake fashewa dakuka,
dariya yay yana fadin
"this serves you right hypocrite kinsamun ita kuka kike tinanin kexaki cigaba da farinciki arayuwarki am coming after everyone,
one by one iname tabbatar miki I'll make sure you lose Samar,"
"I'm so sorry sameer pls nayi kuskure ashe shine yasanya akashemun mijina,
naci amanar dimple kaya haquri sameer,
"Haquri"
yafada sarcastically
"Aina manta ma'anar kalmar abudaya nakeso kiyi yajja kikaje kika bata ta a court kikoma ki gyara kuskurenki imba haka ba this thing will hunt you down har qarshen rayuwarki"
yajuya yana murmushi yay ficewarsa.
    Hospital din su aysha yakoma still yatarar no improvement gida yaxarce straight bayan yakira barrister dinsa na musamman wanda ke managing siya da siyan properties dinsa legally.
barrister mu'ax sale ya sanar masa abinda yake buqata gabatarwa ce kawai a court shi yanada hujjoji suna hannunsa xebayar idan sunshiga court sbd baxe sake kuskuren trusting lawyer ba,
meemee da meenah kuwa yaran sameer straight gidansu suka kawosu bayan sunyi rescuing dinsu daga custody din yaran Arsal.
Bangarensa yafara xuwa yay wanka yashirya yafito xuwa cikin gidan qarfin haline kawai yake tafida shi ayau din sbd wani irin sarawa dakanshi keyi,
betarar da kowa a falonba hakan yasanya straight yanufi ward din dakuna chan yajiyo kmr ana dire dire cikin dakin ammi yaqarasa yana budewa myrah ce da moon da Jr se ammin data xuba tagumi tana kallonsu hawaye shabe shabe idon myrah din sanye take da hijab din da Moon din tasiyo mata
"I'm going home,nigurin momma xantafi it's being day's since naganta I want to see my mother,"
moon ke lallabata tasakko xasuje amma bayanxun ba momma dinta is busy idan schedules dinta suka ragu xasuje mana,
girgixakai tai tana fadin
"I won't buy it aunt Moon,i want to see her"
taqarasa tana bubbuga qafa akan gadon cikeda tabara,
Ganin sameer din yasanya tai saurin dirowa tana fadawa jikinshi,
"papa,inason naje gun momma kakaini,"
danjim yay before yakalleta yana fadin "she's very sick myrah,you cannot see her,"
dagowa tai tana kallonsa kmr xatai kuka take fadin
"is she dying?
irin kwanciyar datakeyi agida papa she promise baxata sake bafa,"
Yace
"kinsan tanayin hakan me doctor yake cewa?
"Daddy Arsal use to say i shouldn't disturb her baya barina naje gunta,"
Yace
" good kinga inkikaje gurinta xakiyi surutu inkikai surutu kuma xaki dameta namiki alqawari she'll be fine tana warkewa kexan fara kaiwa kiganta ko little angel dina,"
murmushi tai tana fadin
"alright papa,"
takalli moon tana fadin
"you should stop lying atleast not to me,"
dariya duka sukai Moon tana fadin "xankama kine donkinga babanki shine kike cemin haka koh"
dariya tai tana labewa abayan sameer daxe fita ammi tashirya tana fadin
"xanje nadubata"
yayi mamaki matuqa bedaice komaiba suka wuce asibitin tare.
    Ba'abari kowa yaganta sedai kaganta tataga hakan yasanya tatsaya agefen tagar tana kallon ta tausayin yarinyar naneman rinjayar qiyayyar datake mata,
bint asanyaye taqaraso gurin dawowarta kenan daga sallar azhar nurse tace
dimple tayi baquwa.
ganin walijam ce yasanya jikinta yadada sanyi tai jim before taqarasa tatsaya gefenta batasan dawana ido xata kalli walijam dinba tasan tamata badede ba arayuwa
tundaga kan rayuwarta da dan uwanta abokantakarsu har kawo auren sameer da dimple.
Ammi ce tafara tambaya
"yamejiki?
Doctor bint kanta aqasatake
"Dasauqi"
"Allah yaqara sauqi"
tafada tana fara tafiya
"Ahn uhm walijam"
cewar bint tana qoqarin dakatar da ita daga tafiyar daxatai,
tatsaya batareda tajuyo ba bint ce taqarasa gabanta tana fadin
"dan Allah xamu iya yin magana,"
dan jim tai before tace
"mexe hana,"
tanuna mata hanya suka fito harabar hospital din sameer da fitowarsa kenan daga office din likita ganin sun jera suna tafiya yasanya yay murmushi yana xuwa gefen dakin aysha yatsaya yana kallonta kawai,yanajin yajja bugun xuciyarsa ke chanxawa darauni dayake qoqarin shigarsa.
    "Walijam nasan cewa na aikata abubuwa dayawa wadanda suke unpardonable,
nasan nacutar da dan uwanki moddibo amma wllh bantaba fatan hakan yakasance sanadin rayuwarsa ba walijam kinsan naso moddibo so metsanani,
daga baya shedan yashiga xuciyata yasanya naji duk duniya ba abu meqima da daraja sama da kudi hakan yasa nabata rayuwar yarana da hannuna dahaddasa gaba tsakaninsu sukejin qin juna,
nasan idan moddibo yadawo baxe taba yafemin ba halin dana jefa diyarsa hudallah,"
abinda ummi tafada kenan ammi tajuyo tadade dason tambayar ina yar dan uwanta batada wanda xata tambayarne ba irin sintirin xuwa gomben dabasuyi ba se ace tatafi qasar waje,
tace
"meya faru da hudallah meya sameta,?
bint jan numfashi tai tana fadin
"Takwashemun gaba daya duk dukiya dana mallaka aduniya tabar qasarnan da ita tashiga duniya bamusan inda tatafi ba ba iyakaci nanba hudallah taxama jakadar shedan cikin ahalina,
hudallah tatarwatsa mun kan yara hudallah tacutar da dimple cuta me muni,"
girgixakai ammi tafarayi ahankali take fadin
"ke maqaryaciya ce bint tayaya kike tinanin xanyarda da maganar ki akan yar dan uwana hudallah harnawa take daxatai abinda kika lissafa"
Tace
"Walijam duk duniya bawanda xekai ni qaunar hudallah aduniya kinsan inamata soyayyar daban tabaiwa wani dan dana haifa ba dubada maraicinta tayi amfani dani gurin cimma burikanta nasharri"
taqarasa tana kuka
" inkuma baki yardaba kihalarci shari'ar daxa ai gobe,in sha Allah xakisan komai babu abinda yafi dagan hankali irin gubar allurar data sanya akaiwa Alh AJ itada Arsal,"
Ammi miqewa tai tana fadin
"ya isa haka koh atatsuniyoyin hikaya bantaba tinanin uwa xataiwa danta mugun tuggu irin hakaba baxan taba yarda dakeba bint,"
tajuya taiwucewarta driver din daya kawosune yamaida ita.
bint tai shiru tina batamasan halin da hudallah din keciki ba nasata cikin wani mawiyacin hali.
     "Nagode,nagode sosai dakika answer gayyatata Miss moon,"
kallonsa tai tana sake hade rai before tace
"kadameni da text's i hope komai lpy ko jikin dimple dinne yaqara tashi"
girgixakai yay ahankali yake fadin
"I just wanted to see you,"
tace
"see me for what I thought the business is over since yaya yagaya maka manufarsa akanka,"
yace
"It's not business Miss moon,
wani abune danake qoqarin nasanar miki bantaba fadawa wata macen haka ba bantaba proposing to a girl ba bansan yajja xaki dauka ba but believe me nayi matuqar nadamar abubuwan dana aikata abaya,
although nasan baxan taba goge abinda naiba amma I'm ready to receive any punishment from you as far as you'll forgive me,"
tace
forgive we all make mistakes kuma Allah nayafewa niwace daxance baxan yafeba kuma nibani kacutar ba yaya kacutar so kaida yaya,"
yace
"Moon I'm sorry but I need to tell you this tundaga rnr dana fara ganinki,
I have always been an admirer of your work and your persona.
I hope to take things to the next level with you,
I have tried very hard to hide my true feeling from you.
But, it’s been really futile. I so much love you,"
Wani irin mugun kallo take watsa masa before tamiqe tana fadin mr muhsin aj I don't have time for all this shit,
kana maganar love in this situation we are in,
what a selfish person you are,
kasani yafiya daban mantuwa daban baxan taba mantawa da mutumin daya kusa sanadin ran mahaifina ba"
jakarta tafixga tana ficewa agurin yariqe kansa yanajin wani irin sonta dake sake fuxgarsa yasani tabbas it will be hard kafin Moon ta amince masa jiyake kmr xe mutu idan harbe fada mata abinda yakeji akanta he don't know all this stuff's,
abinda kadai yasani arayuwarsa shine drugs wanda tunbayan aurensa da kudrat tasashi yay quitting kobayan data shiga coma Arsal yasha attempting bashi yakasa bringing kansa yaqara komawa cikin abinda mahaifinsa yafi tsana aduniya he'll do it for popsy.

AYSAMWhere stories live. Discover now