AYSAM
Love,passion,betrayals,romance,hatred and power between two different worlds.
It's Fatoums Passion's
Quote of the day
"I am a moth to his flame, and he never hesitates to burn me." "Whatever the hell our souls are made of hers and mine are the same"
Aysha AJ (a.k.a) dimple
Chapter 31
(The new bound)
Hankalin professor beqara tashiba seda yaji Alh dikko yaqirgo kudi naira daidai har dubu dari yagabatar dasu gaban sooraj da shike shine matsayin waliyyinta sheqeqe yakarba kudin yana kallon yayan nasa sai murmushi yake yana cemusu
" angode,"
wani qululune yatsaya musu yanajin haushin yayan nasa kardai duk jida dimple dayake awannan tsiyar xebada ita dubi darifa wai kudin nagani inaso ai wllh koda yake yarsa batakai dimple samun gata jin dadi da darayuwa yajja takeso ba baxe taba aurarda ita ga talakawa kmr wadannan ba duk zuba idon dasukai suga mijin dimple daman anan xata qare,
wata irin kuma qetace tashige shi yana tinanin anya AJ be haukaceba dimple din tasa xebawa wadannan mutane kodai basaja yake musune akwai wani abu dabasu sani ba,
muryar AJ yaji yana fadin
"a ah uncle yakai shiru sunan angon namu muhammad sameer kabasu mana sungani suna so,"
smiling yay mecikeda ma anoni biyu farko takaicin bata lokacinsa dayay yabata resources dinsa gurin sako kaya nakece raina da ayaudin aka dinko masa sudon yay tinanin manyan mutane xe haduda shima aganshi face nabiyu kuma tsantsan murna ne naqasqancin da dimple tasamu ta faraddaya yayansu xasuyi mata xarra dole yaya hauwa taji wannan labarin farincikin,
gabatar dakansa yay matsayin kawunta kuma waliyinta sekuma yagabatar musu da prof matsayin babban aminin Alh tunna quruciya,
Alh dikko yagabatar dakansa shima amatsayinsa na babban aminin mahaifim sameer sekuma mahaifin sameer din prof kallon abin yake amatsayin wasan yara AJ wai meke damunsane this day's yarannan yake biye mawa harda gayyatosu wannan shirmen ina sameer ina aysha sameer dai wanda yasani impossible he has to talk to AJ immediately bayan angabatar da juna suka tabbatar musu sunbasu auren Aysha nan dashekara guda xasu dawo daurin aure,
ayanxun kam anmusu baikone suka miqe har bakin motar kamal AJ yarakasu bayajja su professor suka iya haka suka bishi kmr wasu raquma da akala,
seda yaga fitarsu daga gidan sannan yajuyo yakoma parlor yaxauna uncle sooraj sallama yay masa yana dire masa kudin auren yarsa bece masa komai ba shima kuma beyi xatan xece masa koman ba sbd halin ko inkula da sooraj din kenuna wa akan yayansa musamman dimple da yamaidata abokiyar fadansa sbd matsayinta axuciyar yayan nasa yafice daniyar xuwa yaguntsawa yaya hauwa wannan lamarin qasqancin,
Professor yakalli AJ yana fadin
"meye wannan din yallabai"
yadago yana dan kallonsa akaikaice yacigaba da kallon labaransa a TV yace "yallabai sameer din xaka aurawa dimple,"
be kalleshi ba yace
"yana da wani aibune,"
yace
" amma yallabai yayi qanqanta tayama nake ga.....
yace
"banida matsala da quruciyarsa,"
yace
"yallabai maganar Arsal fa,"
YOU ARE READING
AYSAM
RomanceLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...