AYSAM
Its Fatoums Passion's
Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.
Quote of the day
“Growing apart doesn’t change the fact that for a long time we grew side by side; our roots will always be tangled. I’m glad for that.”
Lilly
Chapter 33
(The school president)
Compound din makarantar tsit kakeji ko ina yayi shiru kamar ba rayuka aciki kasancewar sunje a latti kowa yashige ajujuwansu anfara daukar darasi,
har qofar new building na seniors aka sauke su suka firfito daga cikin motar suna meqarewa ginin da xaka dauka wani katafaran hotel ne or something like that duk burin wani student dake cikin IMPERIAL HIGH SCHOOLS bewuce kawowa stage din daxe shiga wannan building din kaitsaye baneman ixini amatsayinsa nadaya daga cikin manyan daliban makarantar shekara daya tak konace watanni goma kacal yarage musu amakarantar watannin dasunfi shekaru biyar din dasuka shafe wiya da hadari senior class,
class ne da akebawa special treatment musamman sudake bangaren info tech and engineering sosai ake karatu wanda basa samun lokacin kansu se kusan dare xa ace harta da weekend sunday ne kadai ake barinsu su huta,
su dimple sunci buri nashiga ajinnan tunkan sukai haka,
hakan yasa safiyar yau takasance tamusamman agaresu gaba daya,
sbd sunyi nasarar kawowa ga wannan matakin wanda dayawa daga cikin mates dinsu seda sukai repeating sbd basuyi passing exam ba.
Ajin yayi tsit kowa yaduqufa yana solving calculations din da aka bayar this morning as class activity,
lilly ce tatura qofar sanyin Ac dake ci a classroom din ya ratsasu duka,
dukkansu suka shigo bayan tamatsa wannan karan gaba daya susu goma ne a ajin,
kasancewar wasu are not promoted wasu kuma mark dinsu bekai xuwa special class dinba sunkoma silver,
kayansu komai iri daya harta da takalmansu abin gwanin birgewa idon kowa juyawa yay ixuwa kansu farin baturen dake daukarsu awannan karon shima dagowa yay kafin yakallesu yana miqewa maker din dayagama rubutu da ita yajefo musu da sauri aysha tai saurin cafewa don tasan meyake nufi dahaka domin in daya batai saurin cafewa ba xeyi choosing wacca yaga dama yace taxo tai solving kuma tana tsoron kada abawa lilly suxo suji kunya,tasan halin kayarta,
murmushi Mr Bennett yay yana fadin "smart gurl,come forward'
sits din dasukai reserving dukkansu suka nufa dake ajin yanada girma fiyeda ajujuwansu nabaya kusan kowa agaba yake saidai kowa da corner dinshi idanuwansa takeji akanta yayinda take takawa xuwa gaban board din sosai takejin kaifinsu har taji wani kasala na mamayeta tun shigowarsu takalleshi kallo daya tadauke kai,
shikuma mamakin tadawo bata fada masa bane yasaka ya kafeta da ido bayan daxunma sunyi waya kuma da sim dinta wanda yasan international ne daman beyi mamakin yajja yashiga a Nigeria ba,
questions din take kalla daya bayan daya kafin tadan rintse ido tana tinani wannan revision din last topic ne dasukai a junior class tina yajja sameer yay mata explanation dinshi a library tai kafin tasaki qayataccen murmushi tana soma rubutu a allo cikin qanqanin lokaci takammala,tana juyowa Mr Bennett yasoma scanning answer nata kafin yace
"wow so we have geniuses in this set,we'll have a great year I guess"
yafada yana tafa mata kafin yan ajin kowama yatafa mata jakarta data ajje saman desk din samar tadauka tadora ido akan sameer wanda ga kujeransa gana xahra tahannun hagu daman kuma empty chair ne kawai bakowa,
xahra ketambayar sameer aron
Ruler bata kawo nata ba xatai measuring yabude drawer dinshi yanazaro mata qatuwar measuring ruler din takarba tana murmushi kafin shima yamayar mata lilly kefadin
"dimple ga sit dinki kalli no din shine nai reserving"
ajin yay tsit kowa na iya jin abinda suke cewa harta nufi desk din da lilly tai offering ina..... kawai sai tajuya tanufi corner dinsu sameer sit din kusa dashi tadaga taxauna tana merataye jakarta bayan chair dinta,
yajuyo adan kaikaice suka hada ido tamai murmushi,
meenah ce takasa haquri tana fadin "dimple waibaga sit dinkiba mekikeyi acan"
Mr Bennett ne yatsawatar musu yana fadin
"silent pls,"
kowa yay shiru sukai focusing a karatunsu kafin sufara submitting exercise dinsu don sungama xetafi dashi office yay marking,
yana fita Aysha tajuyo gefenta tana kallon sameer shima ita yake kalla kafin tace mishi
"surprise"
tana dan xaro mishi ido waje tagumi yay dahannu daya yana fadin
"munyi fada baruwana dake you should have told me cewan your back danaxo naganki,"
girgixa kai tai tanafadin
"a ah if i tell you baxanga wannan excitement din naganina a idonka ba Mr cool,"
yace
"cool! so I'm cool,"
tace
"yah babe"
tana kashemai ido daya qasa qasa suke maganar amma reaction dinsu yasa attention din yan aji musamman ma wanda basusan da sabuwar alaqar tasuba xuba musu ido kowa da tambayoyi fal acikinshi,
jakarta tabude tana ciro bracelet din data saka ayi musu a Dubai matching bracelet me matqar kyau da daukar ido anrubuta AYSAM da manyan baqi abin gwanin birgewa,
hannunshi dake jikin face dinsa taxare tana bude tafin hannun,
se alokacin ya ankare da masu kallonsu kunya takamashi dasauri yaxare hannunsa anata yana fadin
"wait aysha I'll do it myself,whats this anyways"
xe qarba bracelet din tai saurin buge hannunshi cikin shagwaba kuma da dan qarfi take fadin
"a ah,nixanyi let me,"
Yan ajin sosai hankalinsu yadawo kansu yaqurawa bracelet din ido shidin ba ma abocin saka abin hannu bane bayan agogo amma haka kawai bracelet din yashiga ransa
"AYSAM"
yafada dawani accent wanda aysha kejin namata yawo akunne aduk lokacin daya ambaci sunan wani irin mugun dadi yamata,
"what's AYSAM'
Yyatambayeta yana kallon abin,dan farr tai masa da ido kafin tasaki qayataccen murmushi tamiqe kadan takai bakinta daidai kunnensa tana fadin
"US,AYSH SAM,AYSAM love,its our special code,qayataccen murmushi yay yana maimaita
"special code,"
Tadago tana fadin
"it symbolizes our infinite love for each other,do you like it"
nodding yay yana fadin
"I love it baby"
Mr Raphael ne yashigo hakan yasa attention din kowa yakoma kansa gaba daya basu qara samun lokacin maganaba balle arguing domin yana shigowa taxira masa kawai tana dauke hannunta meenah kam da meemee ana lecture suna masifar sabon salon iskancin na dimple sbd bata xauna akusa dasu ba,
ko short break da ake fita cancelling dinsa akeyi a final year hakan yasa lokacin lunch nayi kowa yagaji matuqa Aysha ce tamiqe a desk dinta tana fadin "fiencee let's go,"
yadago yana dubanta ta dage gira tana kallonshi dariya ma tabashi yasan dagayya tafada sbd xahra taji,
yace
"Aysh what's all this,"
tadan sunkuyo dakanta daidai fuskar shi tana fadin
"your mine right!your my fiancee,"
yay smiling kawai yana miqewa yan aji ma kowa qoqarin tafiya lunch yake ganin xahra bataji abinda take cewaba sbd tasa earpiece akunne yasaka ta dan bubbuga bench tana fadin
"hello everyone,"
suka juyo suna kallonta xahra ganin kowa yana kallon Aysha yasaka tadago tana cire earpiece din,aysha tace
" guy's inaso nai sharing biggest joy of my life daku"
takalli sameer tana fadin
"sameer and I are dating now, impact we are officially engaged ko habibie"
tafada tana kallonshi cikeda salo daya mantama a inda suke yace
"yah baby"
wani irin ihu ajin yadauka kafin afara musu congratulations xahra sarai tasan anyiwa Aysha engagement kuma da sameer tayi haqurine sbd tasan bayajja xa'ai taqara samun sameer arayuwarta tunda AJ yashiga maganar shiyasaka daddynta ya lallabata yana mefada mata qasqancine auren ayshaa da sameer din wanda yaxama cibaya ba ci gaba ba kuma yamata alqawarin se yaxaba mata miji nagani nafada me yayan banki ba matsiyaci kmr saba dole tasawa ranta salama amma wannan habaicin da Ayshaa kemata yaqara tasomata da tsohon baqincikin datakeyi sabo, miqewa tai fuuuu tafice a ajin Aysha kwa tacigaba da amshe saqon fatan alheri daga sauran yan aji aiko kafin kace me magana tazagaye IMPERIAL gaba daya har office din malamai kowa mamaki yake amma aka rasa me tunkararsu balle ya tambayesu gaskiyar xancen ana tsoron rashin mutuncin dimple da rashin kunya,
shikuma sameer ana shakkar miskilanci irinnasa haka suka kasance asatin farko nakomawa makarantar they are always busy sosai but duk da haka almost every day tare suke lunch da sameer kuma kowa ya sheda zallar soyayyar dasukema juna cikin dan qanqanin lokaci aysha tabusar da yar kunyar dake tattare da sameer duk yajja yaje dojewa haka take xagewa tanuna masa soyayya gaban koma waye hakan yasa shima yasaki ransa yafara reciprocating love dinta,
kusan kullum sameer keyo musu girki daga hostel kafin yataho school idan anfita lunch suje shida ita suyi reheating sucinye abinsu sutaho sundan tsintsinci abubuwan dajuna keso ahaka yasan some of her favorite's itama tasan nasa su meenah kuwa sunce sun sallamama S Fulani ita sunbar masa duka,
haka tun suna sharesa idan sukai coming across har suka dan fara gaisawa sbd Aysha dake nuna musu bacin ranta kan halin ko inkulan dasuke nuna ma sameer din kullum in antashesu 5 itadashi suna xama cikin garden suyita tutorial ta tambayeshi idan su lilly xasuyi joining dinsu yace mata bakomai at first lily ce kadai kebiyota su meemee hostel suke tafiya amma tashin farko da akai test sukaga score din lilly yayi high suka tambayeta sirrin tace
"sameer S Fulani ne"
nan danan suma sukai joining anan ne suka soma sanin kyawawan dabiun sameer wanda ada basusan dashiba qiyayya yarufe musu ido yanada kirki ga gudun duniya yana faran faran dakowa kamar ba abinda yataba hadasu,hakan yasa sukai forming new click bayan suhudun akwai sameer,Samar,Abbas da Smith dan ajinsu komai tare sukeyi.
Ranar saturday bayan sunfito daga lab aka sanar dasu meeting da xasuyi da director kaf final year students sbd xa afitar da school president xemaye gurbin TA,
kowa yasan topper ake bawa don haka kodar basuyi ba lokacinda suka qarasa auditorium din,
bayani yafarayi musu akan dagewa dakaratu awannan gabar kan yanxun su bayara bane sune manyan kaf makarantar sune xasu xama mirror ga yan bayansu,
se kuma yakoma mahimmancin kan dora shugaba da responsibility din shugaba sannan kuma da mahimmancin wannan kujera da shugaban dalibai na makarantar,
tafi akai kafin director yadanna remote wasu manyan posters ne masu dauke da hoton sameer dayan kuma Aysha,
kowa yaxaro ido yana neman qarin jawabi director yace
"nasan xakuyi mamaki ganin nayi presenting mutane biyu for president wanda kunsaba a qa ida topper ne kadai ke leading wannan role din toh bahaka bane,koh last year munyi wannan bayanin da set din dasuka wuce laika muzaffar is far ahead of Mr Joseph kylian but anan mukai voting sbd wasu abubuwan damuka duba laika lack social skill's wanda Mr Joseph yafita tanan amatsyinsa na mebimata baya a score sannan laika tace baxatai accepting xama Ta ba wanda qa idar wannan kujeran shine seka temaka kaji kukan yan qasanka shiyasa kawai akai deciding fitoda voting system,xakuyi voting duka da ID dinku ayau yau dinnan duk wanda quri arshi yafi yawa tsakanin sameer da aysha shi xamuyi representing matsayin president kuma to you sameer and Aysha karma naji maganar wani yabarwa wani yatashi"
kmr yashiga xuciyoyinsu kowanne cikinsu jira yake agama yace beso,
wanda deep down inside wannan yana daya daga cikin mafarkan Aysha a imperial sundade da tsara xamanta president a final year kafin sameer ya doketa ajarrabawa shiyasama bata qara saraiba sbd tasan only topper get that privilege,
amma gashi sunfito dawani tsarin,rufe qofar audit din akai masu aikin xaben suka firfito daka yayyakinsu,kowa nata surutu ana qus qus kowa da wanda yake so dakuma wanda yake kushewa sunayi ana qirgawa sunayi ana qirgawa su lilly tarawar kai duk aka miqe aka dangwalawa Aysha Samar se juya ID dinsa yake yakalli sameer dake damansa shida Aysha na maqale dajuna qarewa ma wata waqa sukeji a earpiece din aysha tasa mishi akunne daya itama tasa anata kunnen,
sunyi shiru suna sauraro alamar abinda akeyi a hall dinma baya gabansu samar maida ID dinsa jaka yay ina he cannot choose tsakanin Aysha da sameer kowa yayi deserving matsayin baxeyi voting dinba ahaka harsuka fita sallar la'asar suka dawo,
the last ballot da aka qirga aysha nada 49votes cikin susu dari sameer nada 49 sanarwa mutumin yake idan akwai wanda beyi voting ba yaxo yay saura quri a biyu xasuyi rounding up Aysha already taje ta dangwalama kanta kamar yajja sameer ya lallabata tayi,
sukai shiru Samar kam yaqanqame quri arsa ajaka yana fadin baxe xabu daya daga cikinsu ba daya yaqulleceshi,
Sameer ne yamiqe ido kowa akansa yana qara rufe fuskar sa da p cap din kansa yatako xuwa gaban audit din inda ake saka quriar yanufi akwatinan,
kawai se sukaga yawuce tasa adaidai ta Aysha yaxura yana juyowa se ihu wadanda suka xabi aysha se murna supporters din sameer kam daman dan ganin bayanta sukai aikuwa suka fara tsinema S Fulani azuciyarsu,
50 announcer yana tsayarwa kafin yay declaring Aysha matsayin new president of Imperial high school wani irin ihu gurin yadauka sameer yasakko kafin gurin yakacame su lilly harda daga Aysha sama susu uku dake batada nauyi,
sosai take farinciki wanda takasa boyewa yasakko ahankali yana kallonsu kafin yaxo gefen lilly yana fadin "kusaw kemin baby karku karyamun ita"
xaro idotai tana kallonsa yabasar kmr bashi yay maganarba bashiri kwa lilly ta sauketa kafinma mgnr sameer din tafara dawomata sabuwa
"iyeee"
tariqe baki almuri daman ashe yana magana qarshe dai yinin ranar besamu ya kebe da itaba duk yan murna sun xagaye ta.
Qarfe tara daidai alarm din agogon bed side dinta yafara qara pillow tasaka tatoshe shi tana fadin
"it's Sunday lemme sleep pls"
tsayawa yay kafin yadora ta miqa hannu tana fixgo agogon kallon satai kmr tafasa sekuma taja takashe tana kallon fuskar agogon its 2nd may,
miqewa tai dasauri tana fadin
"it's second may,
it's may wow"
tana xare ido kafin tace
"tomorrow is my birthday buh bama wanda ke tinawa"
tayamutsa fuska kafin ta dorada
"dimple calm down tabbas suna sane buh meyasa popsy bemun maganar party ba kodai bayason yashiryamun birthday party this year noooo,!
I'll be 17th dolene ma nai grand celebration,"
miqewa tai tana qarasawa study table dinta tadakko pen da takarda takwanta tsakiyar gado kafin tasoma rubutu kmr yajja tasaba duk shekara jerin mutane ne daxata gayyata da wishes din gift dinta datakeso abata tanayi tana smiling sarqar wiyantace ta kalla kasancewar tayi xaman rigingine tai kissing necklace din tana fadin
"SAM it's my birthday tomorrow,I'll like you to be my side,"
turo qofar dakin taji anyi tana daga kai taga hudallah sanye da native atampa wacca tamata dinkin riga da skirt tayi daurin dankwali irin nature kaga tsiyannan gabanta ne yafadi ganinta adakinta da sassafennan amma seta basar kawai tana fadin
"malama lpy kika shigoma mutane daki ba sallama"
qarewa dakin kallo hudallah take tana mamakin yajja aka chanza interiors din ciki,adan qanqanin lokaci na tafiyar dimple din komai naciki sabone kama daga bed din shikansa da aka sanjamata designer king size,
komai nadakin girly type ne yasha ado da kyalkyali irin na yaya mata,
"keeeeeee"
dimple tadaka mata tsawa
"idan ba abinda xakice kifitarmun adaki kar daudarki tashafeshi,"
miqowa tai kasancewar dakin nada fadi ta danyi murmushi kafin tace
"lallai wato kinmanta da abinda nace harkika cigaba damun tsawa,"
tsaki dimple tai tana fadin
"barazanarki bayau nasaba jiba mekike so"
miqewa dimple tai daga ita sai short nightie din cinya bata gama rufewaba gata me hannun vest,
pendant din wiyanta da abin hannunta yaja hankali hudallah kmr wacca akaimaa allura dasauri taqarasa tana fixgo hannun Aysha sotake taga ko sabon gold tai bata saniba tsaki tai ganin ba gold bane Aysha xata fixge hannunta tai saurin damqewa tana karanta tag din dake jikin bracelet din AYSAM,tace "AYSAM,
meye kuma AYSAM,"
Tace
"ubanki,nace ubankine hudallah,"
dariya ce tasubucewa hudallah tasaketa tasoma yi ba qaqqautawa tace
"ke sis maida wuqan harda xagi duk soyayyarce,"
taqarasa tana xaran takardar da ayshaa ke rubutu warcewa tai tana nuna mata qofa
"kifita konatara miki jama a yanxunnan"
tace
"wow finally you got the courage kitara jamaar nasanar musu sirrin,"
tace
"hudallah dakina planning sanar da sirrinnan datini kinfada your just exploiting me pls stop all this mena taba miki kinsan ba iya popsy kadaine xuciyarsa xata karyeba kekanki kinsan duk wannan xeqare our family our dreams of being together,"
hudallah cike da bacin rai wannan karan take fadin
"kina tinanin nadamu dawannan ahalin kinyi kuskure burina naganku cikin masifa akoda yaushe kuma kisani har ummin bana qaunarta"
tafada tana juyawa tafice tsugunnawa qasatai tana tinanin irin mugun halin hudallah meye ribarta inta sanar da popsy sirrin dasuka boye tsawan shekara 5 ribar mexataci bayan lalata komai da komai daxatai,inta sanar dawannan sirrinefa popsy xetsani mahaifiyarsu tsana metsanani xuciyarsa xata karye,
miqewa tai tafada bathroom tasakarma kanta ruwa a shower tana tinanin xata samu popsy kawai dakanta tayi masa bayanin komai cikin nutsuwa tahuta da barazanar da hudallah kemata arayuwarta,
AJ ne ke kallon pictures din da Mr bunyamin yakawo masa yana jinjina kai,yace
"tunyaushe hudallah tafara yawo bansani ba,"
anitse Mr bunyamin kefadin
"tunda Sir Arsal yadawo qasarnan hudallah bata sati bata hadu dashi ba,
sir bahaduwar bace matsala inda suke haduwa gaba daya qimar gidannan da darajarta xe iya xubewa akaga hudallah agurin, yawanci bar's ne sekuma hotel's da club's kuma they hardly meet cikin jama a,"
qirjinsa sosai yakemasa xafi yana ganin lefinsane shiyayi neglecting tarbiyan hudallah yanaganin ta matsayin responsible girl ashe ashe lullubesu take marainiyar Allah ,
kawai se nagano kwalla idon AJ yana fadin
"bunyamin sena wulaqanta arsal bunyamin arsal yabatamin yarinya,
bunyamin hudallah bahaka takeba kasani meyasa xemun haka,"
Mr bunyamin shiru yay domin shima yayarda da maganar popsy hudallah bata wayon yin wadannan abubuwan akaran kanta dududu shekararta 19the yarinya ce qarama wacca baxe taba kawo kwakwalwarta xata qulla wannan gurbatacciyar rayuwar dasuke itada arsal ba miqewa Mr bunyamin yay yana fadin "sir shirye shiryen tomorrow fa ko xa adakatar ne,"
yace
"no Mr bunyamin kadora i want a grand birthday celebration for my daughter anan dayan sashen tarona xa ai kasan theme din datafi so ko,"
ya gyada kai alamun eh yace
"invitations dinfa acire sir Arsal"
yace
"no kasaka dashi inason nai interrogating dinsa da kaina,"
yace
"sir,sir muhsin ma nawaje tundaxu ince yashigo,"
yace
"nope Mr bunyamin I'm not in a good mood baxan iya ganinsa yanxunba kuma kucigaba da bin hudallah harsenace adena,"
yace
"ok sir"
yana dan bowing before yay masa ixinin tafiya yabar AJ fal cikeda tinane tinane kala kala tabbas se arsal yasan da yayansa yake meddling.
Fitowa tai tagama breakfast tana xaune tana kallon after we collided a TV ta Netflix tai connecting,
takalla film series din yakai sau ba adadi amma kullum intasamu free time tanasake kalla because she really enjoyed watching it over and over again,chilled chocolate smoothie ahannunta tana sha ahankali,
sallamar su lilly tajiwo a main sitting room kafin taji shigowarsu inda take,mamaki yakamata it's a day before her birthday yaxa ayi ace sunsako kayan tahfix bayan sunsan dole xasuje shopping,
tabe fuska tai haushi nakamata kenan bawanda yake tinawa it's her birthday daman bata ta sameer domin qilama besan date of birth dintaba amma this 3 suma sunmanta kenan,
lilly tace
"ah ah baby gurl meyesa baki shiryaba,tahfix fa"
tsaki tai tana fadin
"ninace muku kubiyomin baxa ajeba din" dariya suka sheqe mata dashi kafin su samu guri su xauna meemee tadau remote tana fadin
"haka dai baki da aiki se After,kedai kikalla after film dinnan scene by scene kinhaddace waiko anyi updating money haist lemme check"
miqewa dimple tai tana warce remote dinta haushi nadada kamata kafin tace "bacanxamun din daxakiyi"
meenah tace
"kunga munriga munyi late kutashi mukoma ita wannan yau abunne yamotsa kunsan wata rana she's a nutjob,"
cikin bacin rai basu tina birthday dinta ba take fadin
"eh din baxanjeba,"
miqewa duk sukai taga dagaske tafiyan xasuyi tace
"kuwai kunmanta,"
lilly tadan yamutsa fuska tana fadin menene tace
"it's second may today gobe third kunmanta,"
meenah tace
"memuka mantane wai,"
meemee tadorada
"what's so special about may din"
tsaki dimple tai tana miqewa fuuu tashige daki seqaran tashin motarsu taji,
waya tadauka tana dannawa sameer kira alokacin yana waya tareda mama yanajin kiran nashigowa amma bayajja xa ai yakatse kiran mahaifiyarsa,
wani irin mugun haushi yaturnuqeta wato user busy koh kashe wayartai tana jefarwa takalli mirror tana fadin
"popsy yauko yakirani yaji yanake natashi lpy ko yaxo yaganni"
fashewa tai dakuka tana fadin
"kowa yadena sonta tunda har suka manta tomorrow is her birthday"
ahaka takwanta har barci yakwasheta,
sameer bayan yagama wayar yaringa kiranta bayashiga don dole yajuya akalar kiransa kan lilly nan take sanarmasa suna makarantar Aysha tace baxata xoba,yace
"buh why"
tace
"sameer avoid her she's in....a kind of bad mood ,tomorrow is her birthday kuma this year ba ai including dinta cikin shirye shirye ba,it's a surprise party popsy ke shirya mata yayi requesting muyi haka so shine taketa cika tana batsewa,"
smiling yay yana fadin
"shine kukasa ta fishi koh nima gashi naqara laifin"
dariyatai tana fadin
"kayi ahankali kar ahuce akanka"
shima dariyan yay yana sallama suka katse wayar,
wayar yake jujjuyawa yana fadin
*its her birthday,mexan bata uh is a kind of late danai finding out,"
yadan hargitsa gashinsa yana fadin
"SAM metakeso kafin yay dariya ganin cinkan dayake shikadai dakansa dakansa.
YOU ARE READING
AYSAM
RomanceLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...