AYSAM
Love,passion,romance,betrayals,and power of two different world's.
It's Fatoums Passion.
Chapter 20
(All night party)
Harqasa ya durqusa yana gaisheda Alh Aj,
tsayawa yayi yana kallonsa fuskarsa bayabo ba fallasa ya answer,dimple da atake alokacin annurin fuskarta yadawo,taqarasa kusa da sameer tana furta
" let me introduce you to my popsy,
Popsy ga sameer,sameer ga popsy na" sameer besan meyasa ba seya tsinci kansa dajin tsoron yajja mahaifin ayshan xedaukeshi har lokacin kansa aqasa saida yaji popsy yace
"dago mana sameer ko inqara ganin"
dagowa yayi yamiqe tsaye yakasa qara hada ido dashi don wani racing zuciyarsa keyi,
Allah yasa yaji ya masa fatan da yasoma yi azuciyarsa kenan,
Alh kamar yasan meyake cewa,cikin tsokana yake furta
"Mamana ashe wannan handsome face din nasa ke daukar hankalinki"
danzaro ido tai tana furta
"Popsy"
irin yaxe mata hakannan
Yace
"au tonayi shiru karna fada yajiko" yaqarasa yana dan murmushi,
yace
"sameer naji labarinka dayawa gurin daughter na wanda yasa ni personally nai sha'awar son saninka but banada lokacin yin haka,and sameer daman inason naganka because I wanna personally thank you for saving my child's life,I'll forever be indebted to you banada abunda xan biyaka sameer saidai naimaka adduar fatan nasara,"
sai alokacin ya iya dan dagowa yakalli popsy din cikin hankali da nutsuwa yake furta
"bakomai Alh ai Aysh din ta cancanci fiyeda hakama"
dasauri yarufe bakinsan jin yace mata Aysh agaban mahaifinta anya beyi bulkaba kuwa,ganin sameer yadan rikice yasa Aysha tace
"Popsy waifa kunyar ka yakeji yacemun Aysh gabanka,saikace niba SAM nake cemasa gaban kowaba,"
qasa dakai sameer yaqarayi yana mamakin rashin ta ido irin ta dimple din popsy murmushi yayi yana furta
"dimple kinyi inviting dinsa dai ko zuwa night party din dakikace xakuyi yau,"
zaro ido tai tana furta
"Yauwa popsy gara daka tinamin,nagayyaceka kaji SAM tareda all tiger house members xamuyi celebrating first success din mu,"
Alh yace
"yakamata kazo ko you guy's will have alot of fun,"
kasa masa musu yayi haka kawai yamasa kwarjini ya amsa gayyatar batareda yashiryaba.
dimple kamar tai tsalle dan murna suka juya suka fara barin gurin itada popsy,tajuyo tana nanata masa qarfe tara daidai zasu fara no african time kuma yataho da swimming suit dinshi,toh kawai yace mata shima yayi nashi gurin.
Back yard din flat dinta yadau haske gurin sai walwali yake yi Lilly ce taleqa ta bedroom dinta tana furta
"babe kinga yajja gurinnan yayi kyau,kai abin ba'amagana,aidanasan haka gunnan yake da anan xanyi celebrating sixteen birthday dina,"
Dimple smiling tai tana furta kedai bari kawaifa ina Netflix ina kallo naga wasu koreans na having outdoor party exactly awajen pool side kamar nawancan nima nace kam wannan karan anan zamuyi we will swim and have fun"
tafada tana qarasa shafe jikinta da hadaddun maya mayan datake amfani dasu,
Qarar motoci suka faraji aiko nandanan su Lilly tai waje,Samar ne tafe da tawagarsa,
sameer yakasa gasgata wannan gidane kokuma qaton hotel irin naqasashen waje domin betaba koda amafarki tinanin xeshiga qaton gida kamar wannan ba auno tafiyar dasukai daga bakin babban gate xuwa nan yayi hatta da qasan gidan kwaltace kwance domin estate ne guda cikin gidan Aj shiyasa masu buga magazines na metropolitan suke masa takeda AJ's VILLA the real definition of luxury.
domin anyi ittifaqin bagidan dayakai gidan Aj girma tsaruwa dazuba kayan more rayuwa a Abuja kmr gidan nasa domin baqaramin tycoon baneba hatta da yan siyasa kama qafa sukeyi dashi sbd tarin dukiya da suna da Allah yabashi,sameer dagon numfashi yaja yana qara ganin nisa datazarar dake tsakaninsa da Aysha meyasa zuciyarsa zata yaudareshi gurin muradin abinda baxata taba iya mallaka ba har abada,
aransa yaji dole aysha take dagawa tana jijji dakai domin kuwa ko muhallin datake xaune yanuna itadin yar gata ce,
kuma yajima wai inda sukaxo sashenta ne ita kadai diya mace kwalli kwal sashenta yadame kusan filaye guda nawa domin ko iya part din nata da akace xai ninka gidansu sau 8 domin wasu mahaukatan manya manyan parlor's wanda sukasha tsadaddun interiors masu daukar hankali abin kallone,
hayaniyar su samar ce tadawo dashi daga tinanin wucin gadin dayatafi,lilly ce ta tare qofar apartment din,
tana furta
"kowa yazazzage jakarsa nagani,?"
Abbas ne yace
"what the fuck lils?what are you doing?'
tace
"rule ne waccan shekarar haka kuka shigo dakayan maye kuka ringa mixing a drinks din yayan mutane popsy yasamu labari bakusan fadan damuka shaba don haka bame shiga gurinnan banga jakarsa ba,"
jakar Samar tafixga aiko tana zazzagewa sega yar qarama kuma tsadajjiyar Italian wine dasuke xubama yan mata a drink sannan ga manya manyan smoking pips masu tsada,shikuma Abbas kayan shisha nekawai ajakarsa hakama sauran shishar kawai tabar musu amma duk wani abu me bugarwa seda ta kwaceshi sannan tabarsu suka shiga,itakuma takoma tasoma nata shirin,ababban parlorn dimple su Samar suka rashe kafin yan matan su fito,
Sameer da qala beceba tunshigo warsu yajisu suna planning yajja Samar xejanye Lilly da soyayya since kowa yasan Lilly liked him se sukuma suje sudebo kayan mayansu,Samar yace
" yaufa nashigo da xafina ba wata Lilly daxan kula,babe dina zanwa confessing how much I loved her,sbd we are no longer juniors nor sophomore ko mune seniors yanxun don haka ba mutunci nabane ace I'm still single,"
Meenah ce tafito cikin wata irin arniyar shiga ta pink bikinis masu walwali anmusu ado da gold ajiki sai dan qaramin waist dinta data dora wani wrapper meshegiyar kyau akai amma duk da haka cinyoyinta duk awaje suke asamanta kuwa bayan bra bawani abu daya suturta jikinta se wani dogon scarf data daure qarshen gashi dashi kallo daya sameer yamata yadauke kai hankalinsa na mugun tashi kardai Aysh ma haka xata fito gaban qartinnan sukalle ta dakwa yaja numfashinsa naqarshe alokacin domin wani azababban kishinta yakeji yana cinye masa zuciya da brain yarasa meyasa haka,
meyaasa yarannan basu san sudin yayan musulmi bane shin wayewa haukace dazasu ringa fidda jikinsu gaban wadanda ba maharramansu ba duk yajja za'ai he'll have to stop dimple from coming out like this,
Meenah taxauna tsakiyar Samar da Abbas tana furta yakuka ganni,
"Wow babe komai yaji ko ta ina cewar Abbas,"
Samar ne yake kashe mata ido daya yana furta
"Meenah kodai kodai"
pillow dake gefenta tadauka takwada masa yana karewa yana dariya,yace "babe your skin ko,"
yana dage gira
"fadamin meyene sirrin,"
Lilly ce tafito sanye danata kayan kalar na Meenah sak banbancin color ne kawai,ko kallon inda take sameer beba amman jin comments dinsu akanta yasan cewa tabbas itama da bikini din tafito,
meemee ce kefurta
"dimple wai dan Allah baki gamaba har yanxun nifa nagaji da jiranki kinaji anata having fun bamu shiyaya Arsal din baxe jiraba,"
tace
"kinga karki dagan murya if you can't wait zaki iya fita banriqe kiba tafada tana nuna mata qofa,"
tace
"auhaka ma zakice ko bayan nagama jiranki ai shikenan kuma wallahi wannan after dress din dakika dakko zaki daura saina dauketa habawa sekace ba'a 21st century mukeba kwana biyunnan wani mugun ustazanci naji kina jidashi koshi S fulanin ke koyamiki"
tsayawa chak dimple tai tinawa da sameer xa'azo
tace
"ke thank you dakika tina mun"
tafada tana rungumeta,
"jeki jeki inaxuwa"
tafada tana komawa closet,
tace
"bafa inda xani harse nasaki agaba nasan xaki iya bata mana dress code,karki sake kicire kayannan pls dimple," taqarasa cikin marairaicewa banxa dimple tamata tacigaba daciro kaya tana duddubawa tsabar quluwa meenah tsaki taja tana ficewa tana tsinewa S Fulani acikin zuciyarta.
Su Lilly har sun qarasa backyard swimming pool din,malam ga bar tenders nan dayawa agurin dim light ne ke walwali agurin,
koya yakama abinda yafisheshi wasu narawa da sauran yanmatan tiger house din dasuka qaraso,wani irin cool music ketashi agurin yana ratsa ko ina da Ina najikin mutum ,wasu kuma naciye ciyen different varieties of food and drink's da aka ajje,soda ne kawai babu da alcoholic beverages,amma wine gatanan kala kala non alcoholic da champagne,sameer gurin yamatuqar burgeshi saidai shigar mutanen gurin ce kwata kwata takasa kwantamai inyatina da AYSHA zata fito da bikini itama,meemee ce taqaraso kowa natambayar ta dimple tamusu banza tana shiga tsakiyar filin rawa wata irin rough sexy dance takeyi su Lilly sukai joining dinta dasauran yan matan,mazan nazuga su,hankalin sameer qin kwanciya yayi yajuya yakoma ciki,dan qaramin glass door din dayaga Lilly tafito daga ciki wata zuciyar tace masa kashiga qila tana ciki nanne dakinta,wata kuma tana nuna masa rashin dacewar yin hakan,kasa riqe kansa yayi yatura qofar yana rufe ido yayi tinanin tsintar kansa cikin daki amma seyaga sabanin haka corridor me dauke da qofofi har gudu hudu kowanne arufe sai tahudun glass door irin wacca yatura yashigo wannan,nufar glass door din yayi yana turawa aiko ta sadashi dawani danqareren parlor wanda yafi waccan tsaruwa da kayan alatu saidai wancan yafi wannan din girma,
"meemee,meemee"
yaji ana kirada dan qarfi daga daya daga cikin rooms din dake parlor sarai yagane muryar waye,kawai wata zuciyar tai deciding yajuya qilama shiryawa takeyi,begama juyawa ba yaji alamun bude qofar,
"SAM is that you"
tafada tana kallonsa dason gasgata shidinne koko gizo yake mata,
juyowa yay yafara kallonta tundaga qasa harsama abinda betaba expecting ba yagani wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya yasaki ganinta sanye dawata A shape dubai Abaya purple color wacca tai mugun hawanta fuskarta fayau kamar yajja yalura itadin ba mutum bace me ra'ayin kwalliya na fuska wanda yay daidai danasa tsarin,se wani deep purple lip gloss data saka daya gama sumar dashi atsaye,tayi rolling kanta da mayafin abayan white color,itama kallon nasa take zata iya cewa wannan ne karo nafarko data fara ganinsa da qananan kaya ajikinsa yamatuqar masa kyau,dogon wandon totem's fari qal ne ajikinsa saiwata open chest long sleeves shirt white itama wacca tafito da zallar kyawu daqirar da Allah yamasa tunda wannan shekarun naquruciya masha Allah,aysha saurin dauke kai tai dabarin kallonsa domin wani saqe saqe nadaban tatafi yi azuciyarta,dogon numfashi duka suka sauke kafin tai qarfin halin qarasowa kusa dashi tanafurta
"you look so handsome tonight"
Yace
"and you,your more than the moon itself,"
besan sanda kalaman suka subuto daga bakinsa ba don Allah nagani inya cigaba da kallonta haka susucewa xeyi,
tace
"thank you"
tanawani basarwa nankwa jinkanta take a cloud eleven ma ba seven ba domin danshi tai kwalliyarnan kuma ya yaba kwalliya tabiya kudin sabulu kenan zamucema malama dimple,
"meyasa baki fito ba,everyone is looking for you,"
tace
"kaifa are you also looking for me,"
yace
"of cause danwa naxo party din"
Kasa boye murmushin nata tai mai narkar da zuciyarsa
tace
"shiyasa ka kasa haquri kabiyoni"
tana dage masa gira daya,murmushi yayi yana furta
"your impossible"yana dan shafa qeyarsa takamoshi yaji kunya cikin son kawarda maganar yace
"by the way you have such a big beautiful house,naji tsoro kar asaceni aciki"
yafada yana nufar qofa bin bayansa tabi tana furta,
"xansace ka amma ba yanxuba se bawanda yasa dazuwanka"
dan gefe yajuyo yana kallonta ya lumshe ido yana furta
"saidai muyi kidnapping each other ko," yadan turo jajayen lips dinsa gaba yana dage mata gira,
"his damned handsome and hot"
abinda tafurta aranta kenan wanda batasan yafito filiba dariyar gefen baki yayi irin ta miskilayannan
yace
"and who's hot and handsome,"
Zaro ido tai don batai tinanin xe jitaba dasauri tace
"muje kaga Lilly nakirana"
tai sauri taraba ta gefensa tawuce back yard din yabita da kallo dawani irin smile dashi kansa besan yana yiba,kafin shima yashige,woooooooooo,woooooooo,guy's din gurin suka fara furtawa,
"dimple what's up,"
Meye wannan kayan dakika sa hunh,"
It's too bad,"
kije kicanxa kisa irin na yan uwanki"
abinda Samar yake fada kenan lokacin data qaraso,kallonsa tai tana furta
" sedai kazo ka kwabeni kayimin dole nasa bikini gabanka,anqi asa bikini kuma kar wanda yasake mun magana akan dress dina sbd nima banwa kowa akan nasaba kuma wannan party din ince nawane ko,so I'll wear duk abinda nakeso avoid me"
tafada tana qarasa wa gurin dj tace yabasu sauti.
Sameer kuwa gefe daya yasamu yaxauna don har yanxun ko cikin maxan indai ba Samar ba bewani saba dakowa ba,
shidin ba mutum bane me gayyar tara abokai duk wanda kika ga yana wa magana toshine yafara masa domin yanada gudun wulaqanci da tura kai inda be daceba,rabin yan party suna ruwa sunata wasanni ruwa irin wanda suka saba,qarfe 12;00 daidai sameer yamiqe domin dama can shibexo dashirin yai pulling all night party ba baya jura sukan lokacin suka fara having fun ko tsoron dare basayi garin yayi tsit se kidan dake tashi awurin,dasauri Aysha wacca tundaxun tana cikinsu Lilly suna rawa amma hankalinta nakansa tafurta
"SAM "
da sauri taqarasa gunsa tana furta
"ina zakaje"
Yace
"Hostel xanwuce,"
tace
"what at this hour,"
yace
"yah"
tace
"amma SAM kazo da abinhawa ne dazaka fita yanxunnema"
Yace
" nop driver din Samar sunce yadawo yakaini su sai zuwa gobe,"
raurau taida ido sai kwalla cikin dan rudewa yana tambayar
"aysh lafiya meyasameki"
"bakaine ba,"
tafada tana qara bata fuska,
"kullun kaita nunamun kmr we are not friends bayan kasan we are,nandin wani baqo gurine gidanmu nefa kuma duk friends dinane anan bama family member balle kace you're not comfortable SAM,are you enjoying it in kana bani attitudes haka kana showing nidin bakowa bace atareda dakai"
tafada tana tsugunnawa akan gwiwarta tana kuka,shima tsugunnawa yayi yarasa yajja xeyi lallai daze iya fallasa mata asirin xuciyarsa ayau daya iya hutawa da tuhumarsa da wofantar da ita dayake itadin tamusamman ce agareshi,wacca betaba bawa wata diya mace gurbin daya bataba azuciyarshi,amma yasan idan yace ze biyewa zuciyarsa toh lallai zata kaisa tabaroshi gurin kwallafa rai da qawa zucin mallakar abinda yafi qarfinsa,itadin da shi basuda zabin dayawuce rarrashin zuqatansu domin impossible ne wanda bazaitaba zama possible ba acewar zuciyar sameer,
Amma afili kama hannunta yay batareda kowa yaluraba suka zauna agefen ruwa hannunsu sarqafe jikin najuna,ajiyar zuciya taringa saukewa kan tadago taqurawa gefen fuskarsa kallo,magana zatai taji ana kwalla mata kira itada sameer Lilly ce wai suxo angaji dashiga ruwa har sunje suncanxo kayan jikinsu xuwa abayu kalar nata truth and dare zasuyi,hannunsa yazare anata yana furta "shall we"
parlor suka koma akajere musu kayan cidasha agurin,suna shewa ana hira aysha tasamu guri gefen Meenah tazauna suna facing each other itada sameer,wani kallon qasan ido suke aikama dajuna wanda se mugun dan sa ido ne xema fahimci abinda sukeyi,Samar ne yafara da
"yauwa kunga wannan kwalbar champagne din,zamu juyata akan table kamardai yajja aka sabayi duk wanda tatsaya kansa za'atambayeshi truth or dare idan yazaba kuma yayi violating rule Lilly ina drink dinmu yake?"
tashi tai tadakko qananan kwalaban bitter lemon tatacce wanda babu sirkin komai sai ingantacce tsami nagaske na lemon tsamin ciki,Samar ya dorada
" aqa'ida we usually use vodka but popsy yaharamta shigo dashi gidansa and most of us here are Muslims right we don't drink,"
"yah duk suka answer,"
Lilly ce takatseshi
dacewar
"amma hakan behana ka xuwa dashiba kadurawa yaran mutaneba"
se dariya,
Yace
"Lilly Lilly kifita asabgata fa"
yana kwafa aka kwashe da dariya,kwalbar aka jujjuya tafara zagaya wa kowa nafatan karta sauka agareshi,aiko kamar ance taqame tatsaya daidai gaban Meenah cikin mamaki take furta
"amma kwalabar nan anyi munafuka shine xaki nunoni"
ke kyace kwalbar najinta Samar yace "malama zaba true or dare,"
tace I'd refer truth,shu'umin murmushi yay yana radawa Lilly wani abu tadago tana zare ido,yakashe mata ido daya,
tace
"uhmm uhmm Meenah daman tambaya zamuyi miki wai Samar ne yace who's the first guy you kissed,"
bata fuska tai kafin tace
"shihar yayi wannan tambayar aikasan answer dinta you of cause sbd almost every lady dake gurinnan kataba dating accept for dimpy,"
sai ihu,
Yace
"but,you kissed me first dai naga lokacin she's just 14 but tana flirting dani,"
pillow tawatsa masa tana furta
"fuck you yuck,you did it first,"
guys ya isa haka cewar Abbas
"don't spoil the fun mana,next please"
yafada yana murza kwalbar kowa yasan yajja Abbas ke crushing meenah so obviously yaji haushin Samar kan tambayarsa,chak kwalbar tatsaya akan Lilly,dariya Meenah tai tana furta
"truth or dare gurl turn dinki,"
tace
"kai Abbas daman kayi planning ramawa meenah ne kawai"
yace
"nibance kwalba yatsaya kanki ba karkimun sharri,"
tace
"naji i choose dare,"
murmushi yayi yana furta
"confess your love to samar if you dare,"
"nooooooo"
tafada da dan qarfi yace
'"OK then drink dinmu yafara kasuwa kenan dimple dahanzari tazuba bitter lemon din cikin mug ta miqawa Lilly tana Dari ya yafara tagalla mata haka tadauke numfashi tana sha badon dadi ba akasa dariya,
kwallar aka qara jujjuyawa aiko chak tatsaya akan dimple sai ihu,Lilly dariyar muguntar take mata dimple ko sameer takalla tana karkata kai alamun yana kallo ko,smiling yayi yana dage mata gira daya,Abbas ne yayiwa Lilly rada aiko charaf tace dimple zaba true or dare,rintse ido tai tana furta truth,
"Ohhhhh,"
duk suka fada cikin jin haushi,Lilly
tace
"shikenan,fada mana who's your first love"
dagokai tai dasauri sbd she never expect such easy question,
"nibantaba soyayya ba kinfi kowa sani"
tafada tana kallon Lilly,dariya akasa ana furta
"dimple don't pretend to be innocent ko baki taba soyayya ba but kintaba san wani ko bahaka ba,"
dago ido tai tana kallon sameer wanda hankalinsa yatattara gareta yanason yaji answer din da zata bayar,
tace
"I'm confused"
tana miqewa dagudu tashige daki,
"cheating,cheating,"
dimple tagudu suka fada suna mata gorin tayi cheating,miqewa sameer yayi yana furta
"guys nagaji,I'm not familiar with such games,"
Lilly qunshe dariyar tai tana furta
" OK SAM mungane,mungane so you guys bazakuyi sharing sabon alaqarku ba da friends dinku ai shikenan run as much as possible duk daren dadewa xamu sani,"
Cikin dan mamakim kalaman Lilly din yake furta
"Aysha ko,i don't understand what you are saying "
yayi gaba,backyard din yakoma gurin pool din shikadai yana jiyo hayaniyar su,Aysha kam tana shiga daki tabude closet dinta domin tanason tacanza kayan jikinta sun dameta sosai,labulen dakin ne yafara dagawa tahango sameer a pool side yana xaune shi shikadai da alama shi mutum ne Mai admiring nature tafada tana smiling,fararen pajamas dinta dogaye tasaka,taje gurin mirror dinta harta dau golden delicious xata fesa seta fasa tadau turarenta maisanyi qamshi na possess taqara feshe jikinta dashi tabiyo ta qofar baya batareda wani acikinsu yaganta ba tawuce xuwa backyard.
Tabaya tarufe masa idanuwansa da lallausan tafin hannunta koda batai magana yasan itace don tun atakunta nafarko cikin backyard din yaji bugun zuciyarsa ya canza,
"aysh"
yafurta,yana me dafe hannuwanta dake kan idanuwansa,dariya takyalkyala me yar qara tana janye hannunta tazagayo tazauna gefenshi tana turo baki gaba alamar taji haushi daya ganeta,
"nidai ya'akai kaganeni bayan ko mgn banyiba?"
tajefa masa tambayar tana kallonsa,smiling yay yana furta
"It's my own little secret"
danqarawa idanuwanta girma tai tahanyar zarosu tana furta
"I wanna know this secret sameer pls kafada min,"
taqarasa tana dawowa tagabansa,
Qasa yay da idanuwansa sbd wani irin abu dake bugawa axuciyarsa,menene yakeji gameda wannan yarinyar ya tambayi kansa,cikin son chanza magana yakalli sama yana furta
"wow,the cloud is so beautiful ko,"
yana juyo da kallonsa gare ya,
itama saman takalla tana furta
"yah,it's great,look at that full moon,"
taqarasa tanamasa nuni da watan dayacika sararim samaniya,tadorada
"kasanme lokacinda inaqarama,i always thought someday I could fly like a bird,sbd naje naga ya sama take,"
murmushi yayi yana lumshe ido because magana kadai da ita na samarwa da zuciyarsa wani irin mafaka da kwanciyar hankalinda shi kadai yasanshi,
Ahaaka suka raba dare suna hira mostly akan appreciating nature sukai firan me ratsa zuciya dazuqatan su duka biyun qarfe 2:30 suka dawo ciki but ga mamakinsu su lilly nanan anata game's kala kala Angaji wasu sunyi bacci anan gurin,wasu kuma nanan yanxun suka fara enjoying kansu.
kiran sallar farkone yasaka stop wa taron party dasukai gaba daya matan suka koma ciki,sukuma mazan dimple tabasu makullin guest room suka bude suka shiga suka yo alwala suka wuce xuwa masallaci tunda sameer yake betaba attending irin wannan party dinba domin yasa aransa baze qara zuwa bama domin bayan tsantsan rashin dacewar hakan dayake gani matakin wayewarsa dasu baze taba zama dayaba shidin yatashine a society na hausa fulani,society irin na kano state kowa yasan halin mutanen mu nakano although shidin ba mazauni bane ajihar sosai sbd yawan makaranta amma still wannan society din na affecting mentality dinsa.
Aqofar masjid suka hadu da Alh Aj cikin girmamawa duka suka gaisheshi ya amsa yana me tambayarsu dafatan sunyi enjoying party din,sosai abin ya daurewa sameer kai shidai wannan wayewar tasu naqara bashi mamaki,Samar ne ya amsa Alh cewar "they really enjoyed themselves suna godiya,"
yace
"bakomai dasafe karsu wuce yana gayyatarsu breakfast tareda whole family dinsa duka squad dinnasu" sukace suna godiya suka shiga masallaci sameer kam yaqudirci ba inda ze koma daga mosque hostel xe gudu dangaba dayansa atakure yake acikinsu,ga uban bacci dayake cinsa idonsa harwani lumshewa yake yi.
Haka kwa akai ana fitowa masallaci yafice dake mosque din tazararsa kadanne da bakin gate.
Jin motsin dawowar mazan yasa Aysha tafito tana tambayar
"Ina sameer?"
Abbas yace
*Yaware kinsan mutumin naki fa Dan...."
beqarasa ba tadakatar dashi tahanyar furta
" ya isa kuma ai safiya tayi meya dawo daku,"
Samar yace
"Toh goruba uwar gori,Alh yagaiyacemu kuma kinsan dole mu amsa gayyata,"
tace
" what?"
"gayyata kuma,becemin komai kan hakan ba,"
Samar ne yakefurta
"kodai baqincikin yar sallamar daxa'a mana kikeyi,"
tsaki taja tana furta kanka akeji tai shigewarta.
Qarfe tara daidai breakfast is ready agidan Aj,duk suna zazzaune a kan babban dining table din mecin mutun talatin usually Alh ke amfani da gurin idan yayi baqi haka nagirma wanda baze iya kaisu guest house dinsaba anansuke taruwa ai dinner,
Samar in kaganshi karantse shidin baxaka saka masa hannu abaki yacizaba sewani sunkuyar dakai sukeyi wata iriyar nutsuwace take shigar squad din dimple din duk lokacin dasuke gaban Alh shikuwa baruwansa murmushi kawai yake yanajin hirarrakin da matan suke tareda dimple muhsin da hayaniyar tasuta isheshi miqewa yay yaja tsaki meqara yafice,
Mr bunyamin ne yashigo dawani kwali yana furta
"I'm sorry alh,I'm let kayanne basu qarasoba sai yanxu".
Toh nikuma nace dahaka nakawo qarshen chapter dinnan kubiyomu tagaba.don't forget to
Comment
Like
&
Vote.
https://www.wattpad.com/user/FatimaRufai5?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriendsShare
YOU ARE READING
AYSAM
RomanceLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...