AYSAM
Love,passion,betrayals,romance,hatred and power between two different worlds.
It's Fatoums Passion's
Chapter 29
(Betrayals)
17 Lodge Road, Kano 700282 Nigeria Gusto restaurant kano,private dining suka zaba domin basu fiyason zama a public place's suci abinci ba sunyi order almost everything da idonsu yakai kai a menu,Lilly ce talura da Aysha kwata kwata bata da walwala kawai tashitai takama hannunta suka wuce restroom,kallon ta aysha tai tana fadin lpy kika taso dani do you need something,tace no I don't need anything fadamun meyake damunki,kuma karkicemun sameer again nafara regretting supporting din kiso guy dinnan ke kullum cikin damuwa sbd shi menene again tell me,fashe wa tai dakuka tafara zayyano mata duk abinda yafaru tundaga haduwar su da hudallah wanda already tasani da haduwar popsy da sameer da kuma sharrin da hudallah taiwa sameer dayau kuma sabon salon S fulanim daqin daga wayarta tun safe alhalin ba abinda tamasa,
rungumeta Lilly tai tana bata haquri tace dimple bahaka ake soyayya ba,dimple kashe kanki zakiyi da damuwa dimple kinsan wannan damuwar xata iya xama illa ga lafiyarki,karki damu natabbata popsy baxe taba yarda daqaryar hudallah ba xegane gaskiyar wacece ita lokaci yakusa da kowa xegane true color dinta dimple yakamata kisanar dakowa duk abinda kika sani game da itan,tace a ah baxan iya ba baxan iya breaking hrt din kowa for the second time ba bazasu yarda dani ba Lilly sunmakance bazasu fahimta ba nazaba nai shiru donnai saving alaqar mu da hudallah ummi baxata jure sanin gaskiyar manufar hudallah akan family dinmu,sannan ko sameer baxan iya fada masa ba yafi kowa yarda da ita he'll never trust me sbd ita yafara sani,dagota tai daga jikinta tana fadin dimple you have to fight back this time karki bari taraba ki da sameer kamar yajja taraba ki da umminki dimple you most tell sameer who she really is,gurgixakai tai tana fadin I'm scared shima xecemun maqar yaciya mesonkai,i can't expose our secret nida hudallah to him banason wani yashiga tsakanin mu,zaro ido Lilly tai tana fadin someone who tried to kill you kike kira da sister har yanxun dimple have you lost it bayan duk azabtarwar data miki abaya kar kicemun har yanxun kinaso kushirya dimple kewace irin mara wayo ce,wanke fuska tajuya tasomayi tana fadin baso nake mushirya ba amma kisani matsawar wnn karon banbi hudallah ahankali ba xata rabani da sameer and I can't take that nitaxo tacewa popsy yana drug's shikuma qila tace masa im seta fashe dakuka Lilly kardai nima wani abum taje tace nayi shiyasa yaqi daukr wayata Lilly i have to go and explain myself,tajuya dasauri,Lilly tariqeta gam tana fadin ba inda xaki mace intacika mace tasan kanta sedai namiji yabita badai tabishiba kinajina kikoma ciki kibani wayarki yanxun xansa sameer yaxonan indai har soyayyar dayake miki na gaskiyane he'll definitely come,tace but Lilly what if yaqi xuwa tace dolema yaxo indai yanason ki qara wanke fuskar ki muje,
Private dining dinsu takoma,takasa cin komai tana kallon qofa lokaci xuwa lokaci tana kuma kallon meemee da meenah daketa santin abinci sunaci,Lilly ce tashigo tana xama sofa din gurin dimple dasauri tataso tana tambayar ta yaqi dagawa koh tace shiyama isa tana haska mata screen din wayar yanxun haka kira yake,dimple tasaki murmushi tana fadin toh kawo nadaga karya tsinke,harara Lilly tagalla mata tana fadin ke wllh kina bada mata wani lokacin kinga duk san danakema Samar bana bari yataka ni har haka kisani ba asakarwa namiji haka balle kuma sameer bakisan sanda yake miki ba hala shiyasa kika bari nakisan yafi fitowa just one text message yahaukacemun se kira yake kalli abunda nace masa,
Hey dude it's Lilly,you're babe is not well tanata kuka taqi cin abinci har gusto muka kawota yanxun sbd tasamu taci wani abu takasa,bansan mekuma take soba,idan tacigaba da kukannan kanta xeyi ciwo sosai.
shikenan yake ta kira yaji yakike naqi dagawa,sekuma yafara text,
Lily pls lemme talk to her kuntambayeta meke damunta pls
YOU ARE READING
AYSAM
RomanceLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...