AYSAM
Its Fatoums Passion's
Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.
Chapter 52
(Her mother's daughter)
Dakyar tasamu ta iya tattara nutsuwarta tadago suka sake hada ido gyara xaman gelenta tai tana fadin
"barka da xuwa Mr muhd,"
tasakar mishi murmushi dauke kai yay can ciki yake bata answer da
"barka dai"
myrah tadago tana fadin
"look momma kinga carbon copy ko,
look at us"
tana nuna mata fuskarta data sameer dayake wa yarinyar murmushi jitai kmr tagaggaura mata mari agurin she never wanted to meet sameer like this tasan ita kanta batai masa adalci ba ba tawannan hanyar taso yasan da xaman myrah ba.
she should have told him tai explaining things amma shigar arsal cikin wannan abun betaso ba tasan idan arsal yagane waye sameer tabbas daga ita harshi baxa suji dadin abinda xe biyo bayaba,
kallon myrah tai da still tana jikin sameer tana masa hira,
"myrah"
tafada tana kallonta
"get up from there kinje kina damunsa da surutu koh,
go back to your sit"
maqe kafada tai tana fadin
"I'll eat here together with uncle Sam in one plate,like father and dau.. ...... "
Aibata qarasa ba aysha tadaka mata tsawa tana fadin
"will you get up kose na mareki go back to your sit nace,"
sosai yarinyar ta tsorata datsawar tafara qoqarin miqewa sameer yariqeta yanajin haushin yajja tadakama yarinyar tsawa da bataji ba bata gani ba,
wato tsabar tsanarsa ma datakeyi yarsa danta xauna kusa dashi take mata haka.
Arsal kallonta yay yana fadin
"honey kibari mana taxauna agurinshi tana qaunarsa sosai what's the big deal,
Mr muhd aibata takura maka ba ko?
smiling yay yakalli arsal yana fadin
" kataba ganin inda diya ta takurama babanta,"
Aysha kallon arsal tai tanason ganin reaction dinsa setaga sakaran yasheqe da dariya yana fadin
"exactly myrah is like your own daughter kingani honey come serve us kada abincin yahuce."
Warmer din abincin tasoma budewa wainar masa ce tayi kyau tayi manya manya se dayan miyar taji naman qaramar dabba,
Peri Peri Chicken tai
sekuma Asun Spicy Roast Goat
sekuma couscous roasted with vegetable chick peas,drink's kuma hibiscus drink tai yasha sanyi she chilled chocolate smoothie,
"Wow!
cewar myrah
"so many dishes lallai momma kinajida wannan visitor din namu I'll make sure I eat everything idan ba a irin hakaba uncle Sam she never cooked African dishes for us,"
smiling yay yana fadin
"you can have as much as you want now,"
arsal cikin girmamawa yake fadin
KAMU SEDANG MEMBACA
AYSAM
RomansaLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...