The swimming comp

3 2 1
                                    

AYSAM
Love,passion,betrayals,hatred,romance and power between two different worlds.
     It's fatoums passion
Chapter 19
            (Swimming comp)
Dalibai ne suka fara fitowa daya bayan daya daga auditorium din gurin se hayaniya wasu students nata faman clicking pictures saboda kasancewar yau taxamo ranar dasuka gama jarrabawarsu generally tashekarar bayan mid term's da mid year's dasuka yiyyi wanda gaba daya ake hadasu guri daya gurin fitarda sakamakon jarrabawar,
kowa kagani cikin farinciki wasu kuma tini sukai saman last floor na babban ginin makarantar domin kidane yake tashi tako ina alamun seniors suma sun kammala tasu jarrabawar zasuyi signing out,kowa yana cikin farincikin gama jarrabawar da yayi sai kuma dorawa da jarrabawar games dazasu yi cikin sati maizuwa haka takasance gurin qawayen guda hudu sune talk of IMPERIAL fitowarsu daga jarrabawar suka wuce hostel batareda kowa ya ankareba suka shiryo cikin wasu qananun kaya riga da wando na company din KC tsadaddu wanda guda hudun kacal akai shipping africa cikin shekarar saboda latest designer ne da american celebrities ke yayi, deep margenta kimono suka daura akai ba tareda sun daureba inda duk wani shape najikinsu yafita kamar susuka zana kansu,handbag's din channel kowacce tarataya iri daya seka rantse uwa daya tahaifesu daman meenah da meemee hakan take saidai mutane dayawa nawa dimple da lilly kallon siblings sbd fixge dasukeyi harta da bronze skin dinsu iri dayane lokacin dasuka qaraso theater din makarantar kusan kowa yashiga donjin orientation daza ayi na interhouse sport din domin IMPERIAL abuja bata fiya shiga interschool competition ba gani suke yi kaf naija bakalar makarantar datai sa'a datasu saidai makarantun south Africa dasu suke karawa inzasuyi.
      "Wow,hot babes,amazing,wonderful"
kakeji anafada shikansa qamshinsu nadaban ne wanda dimple tai tai kada sufesa turaren suka mata kunnan uwar shegu shikansa director sai murmushi yake yana yaba kyawu da ajin yarannasu sameer nacan qarshen corner din theater din daga baya,shishi kadai domin shidin ba mutum bane meson taran jama'a dayawa Musamman yanxun dayake general assembly ne na junior class sukenan da sophomore year sai yan manyan aji dasukai grad ayau duk da makaranta bata sallamesu ba amma za'ace yauce ranarsu taqarshe narubutu da biro datakarda a IMPERIAL,
dimple wurga ido kawai takeyi tanaso tahango sameer din amma takasa harseda Meenah talura taja tsaki tana furta
"malama kinfa isheni da waige waige"
harara tagalla mata domin tunda ranar datai befriending sameer meenah kebata wannan attitude din itakuma dede take da ita daya yakasa jan daya anagama orientation din head prefect yafito saitafi domin TA din mutum ne nakowa amatsayinshi na president din IMPERIAL gaba daya bayada girman kai ko jiji dakai kowa nasane bayanin bankwana yafarayi wanda jama'a dayawa saida sukai kwalla domin qila insun tafi ba lallaine asake ganin junaba,ciki kwa harda su dimple akwallar domin TA nadaya daga cikin sirrin nasarorin ta a IMPERIAL,shine personal tutor dinta wanda popsy dakansa yahadata dashi sbd yawan fashin school datakeyi duk abinda tai missing har gida yake biyota yakoya mata lallai zatai missing dinsa gashi daman shidin dan port Harcourt ne kuma yace mata can xe koma bayan grad dinnasu,
harbata ankareba director nafita seniors suka saki DJ aiko ansha rawa,su Samar inaga kida sune kan gaba miqewa tai su Lilly ma suka shiga aiko charaf tana musu video tahango sameer can ya lumshe ido tunsafe dasuka hadu before exam se yanxun take ganinsa tini takashe video tatako ahankali zuwa inda yake,tace
"hey SAM,"
dagowa yayi yana kallonta fuskarsa bayabo bafallasa yabi yakayan jikinta dakallo wani irin abune yatokare masa qirji ganin abunda yaci karo dashi yalumshe ido kansa nasara masa atake anan mehakan kenufi yatambayi kansa,qara matsowa daf dashitai zata kai hannunta jikin wuyansa wai taji temperature dinsa dasauri yadago yana watsa mata idanuwansa dasuka sanja color yace
"don't touch me"
yana miqewa yaraba gefenta yawuce binsa tai tana kiran sunansa bawanda yalura sbd kidan dake gurin se xahra wacca hankalinta kekan sameer din tundaxu domin itama taje tanai masa kanainayenta ya yarfata tadawo ganin za'a yarfa dimple itama yasa tai saurin binsu tana kunna wayarta daniyar video domin idan kana neman gulma a IMPERIAL xahra ce lamba daya a munafunci tana sunkuyi dakai bawanda besan halinta ba,
  Aqofar hall din dimple tai nasarar fizgo hannun sameer da iya qarfinta yatsaya domin baxa iyayin sauri tabishi inda yakeson zuwaba da takalmin qafarta me shegen tsini,juyowa yay zemata magana idonsa yaqara sauka kan zanan niyar qirar jikinta wacca tahargitsasa tun shigowarsu gurin,
"SAM what"
tafada cikin fada fada
"mekuma namaka dazaka min haka"
tafada tana kicin kicin da ido,hannunsa yajanye anata qala bece mata ba yafara matsowa daf da ita,
"SAM what are you......."
kasa qarasa tambayar data dakko tai sakamakon jin yariqo waist dinta zuwa jikinsa hannunsa nayawo abayanta igiyar dataiwa tufkar ribom abaya ta kimono dinta yakeson kwancewa,numfashinsa nasama daqasa awiyanta sakamakon bugun zuciyarsa dake wani tsere kamar zata faso qirjinsa tafito itakuwa qamewa tai tama kasa katabus zuciyarta nahar bawa amma ba irin harbawan ciwo data saba jiba wannan yana tafene dawani shauqi da kadaicin irin wannan kusancin da aduk rayuwarta bata tabayi dawani wanda yayi affecting dinta kamarsa,
ahankali taji yajanyo igiyar xuwa gaba yarufe mata qirjinta darigar ciki tadame tabayyana harshatin bra dinta ana gani yadaure mata tayajja ba inda yafito ajikin ta p cap dindake kansayacire sakamakon ko dankwali babu akanta sewata tsadaddiyar baby bandana dasuka saka su duka gashinta dake baje awayanta yadaure yatura cikin hular yadago yana kallonta ido cikin ido kafin
yace
" the beauty of Moon does not change when covered by clouds,just as the beauty of woman remains covered,
muslimah check list before leaving home
No perfume
No make up
No tight clothing
No high heels
No ornaments
Proper hijab Aysh fadamin shiganki dame yayi kama,kinyi kama da abunda sunnah ta lissafo gameda diya mace yafada yana dage mata gira,girgixa kai tai
yace
"kisani Aysh duk wani abu maitsada da daraja boyeshi akeyi amma kekina revealing wa kowama yaga sirrin kyawu wanda aka umarci kikallace kowama yakalla bakiji memaxa kecewaba akanki,hot,sexy,and......"
kasa qarasawa yay yana juyawa yana dan yarfar da hannunsa,yaqara facing dinta yana furta
"this is not right bawayewa baceba abinda kuka aykata suma friends dinnaki ki sanardasu imbasu saniba,"
juyawa yayi xetafi ahankali tafurta
" SAM"
yajuyo yana kallonta
tace
"thanks for telling me the truth,kuma in sha Allah zangyara nidasu Lilly gaba daya,"
smiling yay yana furta
"you're most welcome,"
sannan
yace
"xanje garden nasha iska banason kidan wanna join me?",
ta daga kaida sauri tana qarasawa inda yake suka fara jerawa zahra datai suman tsaye agurin kasa motsi tai tana zazzare ido sameer nakishin Aysha mehakan kenufi duk abinda takeso arayuwar ta dimple ce kesamu lallai yanxun taqara gasgata abinda hudallah kefada mata koyaushe akan dimple din cewwar itadin threat ce mafi girma arayuwar duk wanda kekusa da ita xatai duk yajja tai tamallake duk abinda taga kanaso itadin snatcher ce thief na farincikinsu,
kwafa tai tanafurta
"ya kuma isa haka inkin kwace kowa a family nabarki sbd babanki nada kudi banda sameer"
takalli video din data dauka dayay looking like dimple da SAM na having romantic moments tace
"bari muga inna nunama ubannaki me goyamiki baya wannan abin inxe cigaba da biye maki kiqarasa lalacewa"
tawuce abinta tana murmushi.
         Kwanciya sameer yayi qasan tsaftataccen grass carpet din dake garden din yasha gyara kansa asama yanajin dadin iskar yammacin dake kadawa,dimple ma kwantawa tai adannesa dashi gefensa tana kallon sararin samaniyar kafin tadan juyo gefensa tana kallonsa shima gefen yajja xeringa kallonta yajuyi ba abinda suke yi sai sauke Zazzafan numfashi suna aikama dajuna murmushi,ahankali taji yace
"I'm sorry"
dan far tai da ido abinda yasashi lumshe ido kenan wanda ita har ga Allah bada wata manufa tai ba illa hakan yaxamo kamar dabi arta in akabata mamaki,
tace
"sorry for what?"
yace
" i was a little bit harsh on you earlier,"
smiling tai kafin ta kalli p cap dinsa dake kanta ayanxu tace
"shikenan sena riqe wannan"
tana nuna hular
"amatsayin token of apology "
dariya yayi for the first time dataga qerarrun fararan haqoransa awaje har wata qaramar wushirya gareshi asaman haqoransa wanda bata taba lurada itaba sai yau din,yace
"shikenan inna baki p cap din kin haqura",
"Uhm"
tabashi answer tana smiling
yace
"you own it now."
     Dimple taji anfurta kamar daga sama wazata gani leo ne atsaye shida gang dinsu kowanne sanye da wasu tsaddaddun qananan kaya sunyi wata shegiyar aski daman ba yayan musulmai ba,
dasauri tatashi zaune tana kallonsa adan firgice shima kallonnata yayi cikeda takaici yake furta
"daman abinda akefadamin akanki gaskiyane keda wannan matsiyacin wanda tsiya tamai katutu,"
zabura tai tana furta
"how dare you?are you stalking me"
yace
" I'm doing more than that sbd kedin tawace Miss Aj,i own you kaikuma"
yafada yana juyawa ga sameer bakaji dukan dana makaba wancan lokacin kaqara shiga gonata ko,
"toh yau zankasheka inga ubanka waye dazai tsayamaka inkasheka inkashe banxa bame taba ni banza mara tinani kawai kekuma zanhada dake don yaxama gargadi ga duk me sha'awar hada inuwa dake amatsayin sa nada namiji bawai zanbar IMPERIAL Kiyi tinanin kinsamu yancin kankiba,zankoyamaki hankali"
gadan gadan yayi kanta aiko sameer yashiga tsakani yana furta
" karka soma,"
Cikin gadara yake furta
"kaika isa kahanani abinda nai niyya matsa a way dina kona illata ka,"
"what's going on here ?"
suka tsinkayi muryar TA dinsu wanda yasa leo shiga hayyacinsa domin bawanda baya ganin mutunci da girman TA din sbd shidin mutum ne mekame wa dasanin yakamata,kallon dimple yay yana furta
"Miss AJ meke faruwa inatambaya?" dasauri tafurta
"Its leo senior, he's harassing me and SAM"
kallon leo yay yana furta
" kai har abada bazaka ringa riqe girmanka ba ko dimple kuje kunji I'll take care of this,"
tace
"TA pls make sure beqara xuwa inda nakeba inba haka ba I'll tell everything to popsy kuma kasan abinda zebiyo baya ko,"
yace
"nasani dimple xe Iya affecting duka IMPERIAL gaba daya,"
tace
"good"
tanajan hannun sameer leo naji yana gani suka bar gurin aqofar hall suka tarar dasu Lilly senemanta suke yi kuma wayanta najaka,Lilly kefada
"kinga dimple popsy yata kirana yana tambayar ina kike yana kiranki bakiyi picking up ba se qarya kikasa ka namasa"
yace
"kije gida dawuri imba hakaba xezo dakansa "
tace
"what inje gida kuma is everything OK"
Meenah ce cikin bacin rai take furta "wakike tambaya sanda kika tafi wani kikafadawa,"
wani kallon banza da Aysha tawatsa mata yasatai saurin furta
"Miss Gabby fa najiranki kitafi gida karya sake kira,"
xuwa tai gabanta tace
" meenah avoid me the next time kika ganni sbd I'll be harsh on you."
Juyawa tai tanawa sameer bye tatafi.

AYSAMWhere stories live. Discover now