AYSAM
Its Fatoums Passion's
Love,passion,betrayal,romance,hatred and power between two different world's.
Quote of the day
If the sky is your starting point, you shouldn't start anything, anywhere, outside the sky.
Chapter 38
(The beginning of her misery)
Sameer ne yaqaraso qofar tent dinnasu aysha bayan yayi wanka cikin hanxari domin yana wankanma tinaninta kawai yake,
"Aysh,Aysh can I coming,kingama shiryawa,Aysh are you in there"
meenah ce data qaraso qofar tent din take fadin
"wace Aysh din aiko wankan ma bataiba naga tasaka hijab tadau wayar lilly I think tana neman network ne"
cikin gigicewa yake fadin
"meyasa why did you let her go all alone kuma kuka bata waya"
cikin hassala da tsawar da sameer din kemata tundaxun kan aysha take fadin
" ance maka gadin ta naxo yinan kokuma dimple din qaramar yarinya ce daxan riqe mata hannu intafi da ita duk inda xata kaxo kanamun ihu aka"
taqarasa xata shige cikin tent jiyake kmr yakwada mata mari datasan me yakeji acikin zuciyarsa gameda halin da ayshan xata tsinci kanta da bama xatai masa wannan maganar ba,
yace
"meenah ina kika ga tayi?"
harara tagalla masa tana shigewa ciki yanaji tana fadin
"ohon maka,"
Ciki ciki,
lilly ce taqaraso gurin tana fadin
" meke faruwa ne sameer hayaniyar mekuke kaida meenah,"
yace
"it's Aysh lilly meyasa kuka barta tadau waya"
tace
"waya kuma toh menene don tadau waya"
gashin kansa yadan barbaxa cikin qosawa yake fadin
"kinganta ina kika ga tayi,"
Samar ne yaqaraso yana fadin
"wai Aysha gatanan nahadu da ita ahanya yanxun xata qaraso wai taje kiran Alh AJ ne,"
qara rikicewa sameer yay dasauri hardama dan gudunsa yanufi hanya befi taku goma yay ba yahangeta tafe dasanda ahannunta tayi nisa cikin tinani taji yo muryarshi yana fadin
"Aysh"
dagowa tai tana kallonsa kafin tasakar masa murmushi yaqaraso yana fadin
"Love ina kikaje meyasa baki fadamun ba dawaye kikai waya meyene aka fada miki,"
cikin dan mamaki da xargi take kallon sameer tana fadin
"you've been acting weird since last night,meya faru ne,"
girgixa kai yay alamun bakomai kafin dasauri yafixge wayar lilly daga hannunta yaduba last call,
yaya muhsin yagani
tace
"sameer stalking dina kafarayi kuma you know I hate stalkers"
yace
"that's not the case inason kawai kiyi enjoying camping dinnan to the fullest kuma waya is it bit of distraction kinsani koh"
tace
"yah!banga nawa phone dinba shiyasaka nadau ta lilly,"
yace
"actually last night nine nadauke ta sbd irin haka"
dan xaro ido tai tana fadin
"for real,sameeeer tell me mekake shiryawa ne haka daharda boyemun phone,"
smiling yaqaqalo yana fadin
"kidnapping dinki xanyi xuwa wani gurin da bakowa,just you and me"
yafada in a seductive way yana qoqarin kawar da tuhumar dayake gani a idonta murmushi tai kafin tace
"indai dakaine xanje ko ina but inxakai kidnapping dina without any tension kahada da popsy because duk inda kakaini seya samoni,"
sosai tausayin ayshan ke sake shigarsa haka suka qarasa magana daya biyu setace popsy koh haka popsy yace ko popsy yayi kaxa ko kaxa,
sameer duk yafita hayyacinsa wuni daya wasannin camping suke amma wani irin xaxxabi yaji yana qoqarin rufeshi sbd tsananin damuwar da yasawa ransa gameda ayshan,
suna cikin fireworks after sallar azhar kawai aysha tasaki ranta cikin friends dinta se tsalle tsalle suke kmr qananan yara,
wata xafaffiyar BMW ce tashigo cikin spot din tana tafe ahankali da alama driver din cikin motar ma abocin nutsuwace da jin ixxa,
adaidai barin dasuke firework show motar tatsaya dimple ganin number gidansu yasanya tadan tsaya tana dada sake kallonta itaba ma'abociyar sanya idanuwanta a abin wani bace ba musamman ma wanin akace hudallah wacca ba shiga sabgarta takeba balle tagane kalar motar da take hawa.
anitse tabude murfin motar tafito tana kafa baqin no respect eye shades a idanuwanta farar fatar ta tayi jajir sbd kukan data gama rehearsal dinsa abakin hanya dimple gabanta yafadi yatsinke sbd tasan duk abinda hudallah taxo dashi bame dadi bane ganin yanayin fuskarta,
takowa tafara yi ahankali xuwa gun aysha wacca taqame kmr statue agurin tana kallon yanayin yar uwar tata,
taxo daf da ita kawai taga mutum yaratsa yashiga tsakaninsu,
cikin halin dana gaxa fassarawa afuskar hudallah take fadin
"biyaye kakauce kabani hanya nafada mata kartaxo tana dana sanin wannan rana tahar abada,"
cikin tashin hankali da mamakin furucin hudallah yake fadin
"baxata sani ba lokaci beyiba and don't you dare say anything agabanta,"
aysha cikin rasa gane inda xancen yake dosa tasoma takowa tana fadin
"menene baxa afadamun ba mekuma kika xoyi anan your not invited kinsan da haka koh,"
wani kallon tausayi hudallah tabita dashi kafin takalli sameer tana fadin
"biyaye kaimun rai dole tasani imba haka ba baxata sake samun damar yimasa bankwana da qarshe ba har............"
"hudallah"
sameer yafada cikin tsawar da bata taba ji yayi irinta ba kaf rayuwarsu,
"nace miki shut up inki ka qara fadar wata kalma xanbuge ki anan"
cikin dan raxana da baya tacire space din fuskarta take fadin
"ko xaka kasheni sena fada mata halinda mahaifinta ke ciki,"
takalleta tana fadin
"dimple popsy is dying he's very sick right now,dimple xamu rasa mahaifinmu,dimple kije kiganshi idan bahaka ba baxaki qara samun irin wannan damar ba"
bata taba yarda dawani furuci daya na hudallah ba se ayau tabbas jikinta yabata mafarkinta amma taringa ignoring she's such a bad child zuciyarta ke raya mata popsy nacan yana struggling ita tana nan tana enjoying party,
sameer takalla dakema hudallah wani kallon baxe taba yafe mata ba taqarasa takama hannunsa tana fadin
"qarya take koh,"
hawaye yafara bin fuskar ta
"kafadamun sameeeeeeéeer"
taqarasa muryarta narawa
"qarya take hudallah maqar yaciyane,she's lying,
sameer why,"
luuuu tatafi xata fadi dasauri hudallah takai hannu kafin sameer yay wani yunquri tatare ta tana furta
"dimple,"
kuka tasaka jikinta narawa take fadin "indai gaskiyane abinda kike fada kikaini gurinsa kikaini popsy ma"
su Lilly ma gaba daya jikinsu yayi sanyi da lamarin suma,
hudallah kefurta
"I'll take you to him dimple bawanda ya isa yahana ki kasancewa da mahaifinki awannan lokacin let's go"
tarungumeta ajikinta,sameer dasauri yatare bakin motar yana fadin
"ba inda xaki da ita get lost idan kexaki tafi bawanda yariqe miki qafa kinsan halin daxata shiga kika fada mata,kewace irin yar uwace don't act like a bitch or......"
cikin tsawa aysha kefadin
"how dare you call her a bitch I hate you sameer kaboye min wannan abun popsy na yana cikin wani hali kakawoni nan,kamun adalci kenan,just fuck the hell out of my side,!
kana tinanin hakan dakai xebani peace of mind,meyasa kayanke mun hukunci without even asking for once menake so,I'll go with her kuma stop me if you can"
taqarasa tana shigewa mota xuciyarta na wani tafarfasar xafi da qunci data tsinci kanta aciki lokaci daya,wai itace a camping popsy nacan cikin rashin lpy this is all sameers fault she won't him for that,
hudallah ganin dimple tashige mota tajuyo cikin sigar lallabi da kissa take fadin
"biyaye I'm so sorry,"
taqarasa xata dafashi duk da sigar lallashi,
wani mugun kallo yawatsa mata skyblue eye's dinsa najuye wa xuwa jajir tsabar tashin hankali da bacin rai yake fadin "don't touch me,kinaji idan har wani abun yasamu aysh akan tayarmata dahankali dakika xo kikai I'll never forgive you,"
yaqarasa yana juyawa turo baki tai kafin taja tsaki tashige mota tasoma driving,
it's such a long drive ahanya ba abinda hudallah keyi se bawa dimple haquri take tana dada sake kwantar mata dahankali tana nuna mata sameer ma bakinsu daya dasu muhsin sosuke aita boyemata bayan sunsan popsy seyafi buqatarta akan kowa ahalin dayake ciki ita kanta maganar hudallah qara tayar mata dahankali take domin koda kowa xe damu karta sani tasan banda muhsin lalllai abun babba ne ko qala batacewa hudallah ba kukan ta kawai take jikinta har yadau xafi se yamma suka qarasa imperial.
suna shiga ward din v.i.p ICU suka tararda gurin with tight security ga iyayen likotoci daketa kai kawo agurin wayar hudallah ce tasoma qarar shigowar saqo dasauri tabude tana karantawa the job is done sahara na qarasowa xe iyacikawa,
wani mugun smile tasaki aboye tana kare fuskarta,idanuwa aysha kmr su fado ganinsu ummi qofar ICU din suna ta kuka muhassin yarungumeta yana bata haquri shima idonsa yayi jajir kuma dukkansu kayan jinyane ajikinsu tsayawa tai chak tana kallonsu tsoro yacika ta tama kasa tambayar ina popsy yake hudallah ce ke rusa ihu tana fadin
"wayyo Allah nashiga uku nalalace narasa babban jigo narayuwa ta narasa popsy,
narasa shi wayyo nima mutuwa xanyi"
doctor sahara ce tafito daga dakin tana soma cire glove din hannunta ahankali take fadin,
"waye yace miki mutuwa yay he's still alive,"
Hadiye kukan munafuncin tatai tana sauraron sahara
"ina dimple take cewar sahara"
muhsin daya fita karbo magani dagudu yaqaraso ganin tashin hankalin dake faruwa ahankali yake fadin
"doctor sahara meyake faruwa ina popsy na,meyasa kika fito Arsal yamun alqawarin iwar haka yafarka bantasoki daga Egypt don kibani mummunan labari ba"
cikin kamewa da nutsuwa take fadin "he's internal wounds are saviour and....."
cikin fada muhsin kefadin
"qarya kikeyi sahara,lafiyar Allah mahaifinmu yake kafin xuwanki aikinsa is successful idan har kekimasa wani abu bisa rashin qwarewar ki wllh sekinyi nadama,"
cikin rashin fahimtar xancen na muhsin take fadin
"nidince ban qware ba shekarun AJ a duniya sune shekaruna shekarun haihuwarka sune shekarun dana dauka inayin aikin likitanci baka tuhumi likitan dayamasa aiki ba senii........."
jif kakeji faduwar mutum wanwar agurin,
cikin tashin hankali muhsin kefurta
" dimple,dimple,mekike yi anan waya kawoki"
sukansu su ummi seyanxun suka lura da ita.
yaqarasa yana dagota jikinshi bata motsi ko kadan cikin sauri sahara tadurqusa xata tabata yace
"don't you dare touch her,naharamta miki tabamun yar uwa daga yau,itama karki kasheta,"
ummi kefadin
"kukira Arsal nidaman ba qaunar saharan nan nake yiba,"
cikin sauri hudallah ta temakawa arsal yadaga ta suka kaita office din Arsal yana kwance saman gadon marasa lpy yayi wani rama dare daya ahankali muhsin yakwantar da ita yana fadin
"take care of her"
yafita,
yana fita hudallah takalleshi tana duba pulse dinta tace
"ba attack bane suma tai out of shock idan har batai witnessing mutuwarsa ba burina baxe cikaba gara ni nawa bantaba ganinsa ba itakuma nata uban ahannunta nakeso yaqarasa"
tafada tana bude fridge ruwan sanyi wanda yafara qanqara tadauko Arsal ahankali yake furta
"hudallah don't don't"
ina ko takansa bata biba tabude tasheqa mata ajikinta firgigit tafarka tana jan numfashi,
tafara kallon su ganin dimple ba tadawo hayyacinta ba kotama manta inda sukee yasa hudallah fasa sabon kuka tana fadin
"popsy dimple yana ICU wayyo munshiga uku xetafi yabarmu"
qaramin gelen jikinta tafixge tana miqewa dagudu koh takalmi babu aqafarta tafice,
tana fita hudallah taleqa tatabbatar tayi hanyar ICU kmr xararriya tadawo tasoma sheqa uwar dariya kmr ranta xefita harda hawaye Arsal yakasa gane metake nufi dahakan xama tai akusa dashi tana kamo hannunsa tasoma smiling kafin tace
"komai yaqare yanxun AJ baxe kai magrib din yauba,"
cikin xare ido yake fadin
"AJ will live long idan har yafarka,"
tace
"kaxata ni sakarya ce after last night baxan qara yarda dakaiba arsal,kaidin ha imine ba abinda banjiba nawayar dakukai kaida prof kace masa kai dole kasa AJ yarayu koh maci amana kawai kasani duk irin plans din da mukeyi babu wanda bana recording nafahimci qila son dimple kafara yi dagaskiya shiyasaka kake neman juyan baya kuma kasani xansa ka aureta and I'll make you make her miserable shine hukuncin yaudarata dakai,kuma kai qoqarin outsmarting dina xankaiwa muhsin AJ duk evidence din danake dashi akanka kuma naxare kaina kasan xan iya hakan koh"
wata allura taciro a aljihunta tana fadin "wannan abar kaboye dana baka kaqiyimasa a theatre room,aini ba jaka bace koh mahaukaciya daxan barka haka nashiga dakaina asubahin yau namasa"
Araxane arsal ke kallonta ko ajikinta tacigaba
" sannan nasaka sahara tsaka me wiya the moment tataba AJ allurar tasoma aiki kasani allurar xata warware duk wani dinki da kaimasa akwakwalwarsa muhsin xecigaba da blaming sahara for his father's death tahakan xaka samu damar shiga rayuwar dimple matsayin sabon likintanta bint tadade datsanar sahara sbd kishinta datake matsayinta natsohuwar budurwar AJ, don haka xaka samu dama mekyau gurin samun gurbi axuciyar ahalin gidannan sbd karma kace xaka nemi soyayya tagun dimple sameer yashanyeta kaikuma ragone amaxa baxaka iya karawa da irin soyayyar datai tasiri cikin xuciyarta ba tarasa popsy kaxama majinginar ta nixan maka jagora ka aureta,"
xaro ido yay waje yana fadin
"kefa hudallah mufa meye makamar tamu soyayyar"
tace
"soyayya kai din dani hhhhhh atinaninka sonka nake Arsal toh ko kayi kuskure bantaba ji inasonka ba balle nai rayuwar aure tare dakai ni gaba dayama rayuwar aure bata burgeni ballanta har na aureka har yanxun kai baka ganeba I'm just using my fool,"
cikin xafi da takaici yake fadin
"meyasa seyanxun kike fadamun duka wadannan abubuwan bansan haka kikeba hudallah,"
kumatunsa taja tana fadin
"I'm more than that baby idan ka auri dimple inason kakwace mana duk wata dukiya data mallaka honey we'll live freely without marriage itakuma we will slowly get rid of her,"
miqewa yay afusace yana banko qofa yafice a office din shewa tai,tana fadin "baby karfa kaji ciwo".
Aysha lakar jikinta ce tamutu lokacin data shigo cikin ICU din,
sahara dakanta tabude mata qofa tana riqe da ita har suka qarasa gaban AJ rufe bakinta tai dasauri hawaye nasake ambaliya akan fuskarta,
"popsy"
tafurta cikin muryarta data qarasa dashewa ahankali hannunsa yamotsa yana dan qoqarin bude ido,
cikin fahimtar yanason ayshan akusa dashi yasanya sahara fadin
"go,jeki kusa dashi kixauna don't let him out of your site,"
dagudu taqarasa tana riqo hannunsa da yake sanye da carnular tana rungunewa,
"meyasa meka?,meya faru dakai popsy who did this to you tell me?"
bude idanuwansa yay wannan lokacin fuskarta yake kallo cikeda tausayawa ba tausayin halin daya ke ciki yake,
se tausayin barinta daxeyi cikin wannan cruel world din,
bakinsa yakasa furta abinda xuciyarsa ke qoqarin furtawa dasauri ganin yafara motsa bakinsa yasanya tasaurin kai kunnanta wajen kawai taji yace "HUD....dallah...."
cikin raxani da firgicin me popsy din yake nufi da hakan yasanya tai saurin fadin "popsy kana son kaga hudallah ne popsy mexaka cemata,"
sahara ce takalleta tana fadin
"meyace?"
tace
"sunan hudallah"
yakira tace
"dimple kira
masa ita qila yanason yakasance tare da ita itama,"
cikin karyar xuciya dimple takalleshi so yake yagirgixa mata kai yanuna mata yafi buqatar kasancewarta kusa dashi fiyeda kowa amma yakasa,
kansa yamasa nauyi bakinsa yarufe ruf,
dasauri dimple tasaki hannunsa tana fita domin cika muradin nasa atinaninsa naganin hudallah sahara kallonsa tai itama hawaye naxuwar mata dasauri tafita daga dakin domin a iya binciken ilimin datai tasan AJ baxetaba surviving ba.
hudallah tahango can qasan stair tana tahowa dasauri taqarasa tana riqo hannunta cikin mamaki take fadin "dimple lpy,?"
muryar ta narawa jikinta nabari take fadin
"popsy yana kiran sunanki,"
cikin dan rudewa take fadin
"nikuma meyasa xekira sunana yafarka ne yafara magana daman,"
tasan effect din allurar data masa amma kuma tsoro yasata jefawa dimple wadannan tambayoyin,tace
" I don't know ba abinda yake cewa se sunanki qila yanason yagankine hudallah please kixo muje,"
sameer dasu lilly tahango suna hawowa benen duk yajja xa'ai tanason itama taga AJ amma ba tareda dimple ba sbd matsawar suka tsaya guri daya da ita dashi da dimple dole xata fahimci wani abu,
dimple cikin sigar roqo take fadin
"pls kije yaganki"
" toh"
tace kawai kafin tace
"amma kekijirani gasu sameer nanma sunxo,"
tace
"but hudallah inaso nima naxauna tareda......."
wani mugun kallo tawatsa mata kafin tadan matse hannunta cikin nata tana fadin
"kinsanda dahakan kikaxo kika kirani"
dasauri dimple tagirgixa kai tana fadin
" go inside xanjiraki anan,"
cikin sassarfa hudallah tahaye benan,
Ahankali tatura qofar dakin tashiga kanta aqasa tana hawaye kmr marainiya ganin bakowa adakin yasa tatsaida wiyanta dade tana qarasawa gurin gadon AJ kafin tace masa
"yadai mene kuma xakamun kake nemana AJ"
hawaye ketahowa ta idonsa bakinsa yamotsa amma tagaxa gane me yake cewa seda takai kunnanta saitin bakin bayan tadan sauke abun shaqar oxygen din da akasa masa,
"the secret"
taji yafurta cikin wata raunanniyar murya dariya hudallah tai tana fadin
"wait AJ kana cikin wannan halinma you still want to know sirrin dake tsakanina da dimple wannan wana irin baqin nacine,amma tunda kai kaso ji xancika maka last wish dinka wanda natabbatar you will never survive bayan kajishi"
Lumshe mata ido yay alamar yanason yaji still,gyara xama tai tana fadin
"Kai kasiyama kanka inwannan yaqarasaka baruwana"
"Five year's ago bayan kundawo daga US kaida dimple dawowa nadindin din alokacin ne abun yafara abaya lokacin dakake kaimu NYC muna ganin dimple nadauka daya daga cikin marayun dakake temakawa ne kake daukar nauyinsa although tana kiranka dasuna popsy ummi bata taba sanarmun dacewa inada wata yar uwa aduniya ba natashi cikin gata wanda both kaida ummi kuka bani inkaxo gari kullum kana tare dani duk abinda kasamu agurina yake qarewa bantaba dauka cewar kaidin ba mahaifina bane ba seda kakawo dimple cikin rayuwarmu taruguxamin duk wani farinciki na takassaramun burina nakasance diya daya tilo agurinka,taxama komai agurinka wanda ada din wnn gurbi nikake bawa shi alokacin da kakawota nayiwa ummi bore kan nidai atemaka mata daga nesa banasonta agidanmu banason naringa ganinta kusa dakai ummi tadakeni,taxageni takirani da sunan mara hankali kuma butulu itama alokacin soyayyar dimple daxumudin kasancewa tareda diyarta tsawan shekaru da dama yahanata goyom bayana xuciyata takarye tsanar yarinyar yashiga raina,sannan akace wai ba agama shirya mata dakinta ba,ummi tace xata dauketa taringa kwana adakinta bayan nini kadai nakeda wnn right nakwana dakin ummi ko su hassan bata taba bari sukwanar mata adaki duk da qarancin shekarunsu dimple tayi snatching kaida ummi alokaci daya naji qinta yamameye min xuciya,nagaji daji da itan dakowa yakeyi agidan nace xanje gombe hutu gurin dada se popsy yace a ah kano xamuje gurin yaya hauwa taga dimple,kaidinnan taqarasa tana goge kwallar dataxo mata kaine kajawowa diyarka tsana mafi muni agurina na lokacin danaje kano nayi danasanin binku danai arayuwata ananne yaya hauwa takirani da agola tacemun mara asali tamun gori tasanar dani cewar saidai baqincikin yakasheni sbd nace mata inason teddy din data bawa dimple niba taban irinsa taxageni tas tace mun inden comparing kaina da dimple niba yarka bace kara kakemun shiya saka kake nuna kanasona sbd bint amma yanxun dame guri yaxo seme tabarma yanade,natafi waje ina kuka dimple tabiyoni alokacin burinta kawai tashigemun tana kirana da big sis hudah,idan tacemun yar uwarta jinake kmr nakasheta tadau teddy tabani tanunamin indena kuka duk abinda nakeso nadena tambayar yaya hauwa inta bata xata bani ananne nafahimci tsantsan xuciya mekyau da dimple take dashi ba irin tawa ba amemakon hakan yasanya yamun rai seya dada harxuqa ni naji cewar kenan tafini tako ina,wata xuciyar tarayamun inyi amfani da innocence dinta nasata taxama irina semuxama daya amma hakan yaci tura bayan mundawo daga kano yarinyar nasata taje tace maka xata ringa kwana adakina sbd qaunar datakemun batasan raina yabaci,tunda tadawo dakina bata taba kwana akan gado ba blanket nake bata tashimfida aqasa nace mata aime daki shike kwana agado duk da king size bed gareni kyashi baxe barni nabarta takwanta tare dani ba itakuma kullum sedai taita fama daciwan jiki aita bata magani amma tana dawowa xansake sata kwantawa aqasa baxatace dani komaiba kuma nagargadeta kan indai munayin abu tana fada maka kai koh ummi bani ba ita adaidai gabar qawayenta su meenah suka samu transfer xuwa niger,kai suggesting sakasu a imperial alhalin ni Nigerian Turkish nake yi kuma nayi browsing nagane imperial is a first class high school data xarce makarantar danake nice naxuga aysha nacemata karta sake tabisu meenah imperial inkuma tabari akasata makarantar da lilly keyi donnatsani yarinyar tsana metsanani toh bani ba ita,taje taimaka bore kafasa sanyata a imperial kasata Turkish kmr yajja nasanyata,dimple bata iyacin abincin mu nanan ba sosai before gabby taxo kasiyo mata different kinda of milk da yoghurt shine abincinta se fruits hakanma naqonamin rai itawai tafi kowa sena bude fridge nace mata tadakko tacewa ummi xatasha muna fita najuye arobar abincin precious karena kenan all of her milk yaxamanto cewar rabi precious ke shanyewa sedai taita kuka nikuma nace mata if she tells on me baxan qara kulata ba,ummi started disliking dimple sbd inaxuwa dakinta dagayya nadakko takardu masu mahimmanci nayaga na qona mata kudi kasan itakuma ummi duk abinda xetaba mata dukiyarta baqaunarsa takeyi ba duk abinda nabata senace mata dimple ce poor kid ko hausar arxiqi batadashi awannan lokacin har xagin malamai nake sakawa tayi dahausa batareda tasan xaginsu take ba during break itakemun note taimun assignment bawanda yasani,inajin dadin rayuwa awannan gabar sbd nayi tinanin haka xamu daure har abada nasamu new servant ankawomin ummi tafarama dimple tsawa kan barnar datakeyi mata alhali tasan ba ita takeyiba nikuma sena xagaya naita xuga dimple kancewar ummi batasonta intai mata tsawa itama tarama hakance kuwa tafaru,awata rana dabaxan taba mantawa ba,haj salma da dada suka xo gidan mu nida dimple muna garden tanamun assignment,suka fito batareda sunsan muna jinsu ba haj salma tai suggesting ayi poisoning dinka tunda dai malaminsu yabasu tabbacin cewar wata rana xaka iya rabuwa da bint batareda tasamu komai cikin dukiyarka ba,bint batason ta aikata hakan cewar ta duk tsanar dataima AJ he's still her children's father kuma ita bata qaunar yayanta su tsaneta dada brain washed her akan gara suyi suyi tunkan xugar yaya hauwa tafara aiki akanka kace xaka qara aure,we are speechless both me and dimple musamman dimple taji tsoro sosai nace mata inta sake tafada maka xaka saki ummi sannan xaka auro wicked step mother daxata ringa dukanta,taishiru sewata idea taxomin nacemata aishi maganin ai iya manya yake kashewa kawai to get rid of her nace idan akaxubawa popsy abinci tadauke tace shitakeso taci baxaka hana taba,shikenan ita ba abinda xemata kuma xatai saving dinka,foolish girl dadare anaxuba maka abinci tadauke plate tanai maka canje da nata as I expected you didn't scold her sema murmushi dakai kana fadin yau rigimar kuma abincina akesonci she nods as she wanted to eat ummi ba irin wayon dabatai mata ba kantaci nata taqi tasoma cinnaka
,like after some minutes abin yafara showing inxaka tina tafara aman jini kadauketa xuwa hospital akatabbatar maka she's poisoned naso tamutu awannan lokacin naje nacewa ummi dimpl knows about her secret kuma tace seta fada bayan kundawo tayi surviving kasaka strict schedule kan abincinta kasanya akai arresting masu aikin ummi,ummi hated dimple for eavesdropping on her conversation,kmr yajja nace mata labe take mata tafara hanatarar ta tadena shiga harkarta sannan taimata mugun gargadi kan idan tafada maka barin musu gidansu xatai dimple bata taba fada maka komai cikin wadannan abubuwan,after watanni daxuwan dimple kullum ciwanta qaruwa yakeyi idan qawayenta sunxo nakoresu na dakesu,sesuka janye jikinsu daga xuwa duk kayan wasan daka siya mata sena kwace nabata,munje ruga gombe visiting dada that is when the incident happen kasiyama dimple qatuwar iPad new design Baka siyamun ba kishi ya isheni munje bakin rijiya nace mata tabani iPad nagani ina karba najefa,dimple is obsessed with technology things abinda nafahimta kenan nasanya iPad cikin rijiyar she cries and shouted at me for the first time,naji cewar lallai inta cigaba dakasancewa arayuwata xata iya bijiremun tunda har ta iya yimin ihu kan laptop,wayo naimata nace tashiga cikin rijiyar tadakko xan temaka mata tafito is just like a swimming pool,taqi shiga dukda she's too naive tacemun it's a well barata iya fitowaba nace mata taleqa taga xurfinshi,tana leqawa natura ta ciki,inajin tafada tana ihu tana kiran sunana,nagudu nabar gurin,natafi naboye adaki i was scared but still bold da ummi takasa fahimtar menake ciki,sheik ubaydullah yaje dibar ruwa yasamota seda dimple tai sati akwance a hospital batasan inda kanta yakeba nayi baqincikin kasancewar bata mutuba sema sabuwar kulawar dakake bata,rnr danaje visiting dinta she call out my name big sis why did you push me?did you hate me that much,i answered with yes,i wish you died da duk matsolina sunqare,she cries tacemun she love's me I should apologise for my behaviour nace i won't tacemun tana roqona alfarma daya i should make her hate me too,i was touched da abinda tace nayi niyan nayafemata seda ummi taxo tafada mata cewar nice naturata rijiya ummi har kusan dukanta ta sbd asanin dataimun tasan baran iya aikata hakanba,ummi tatambayeni agaban aysha dasu muhsin nayi denying har xuwa qarshen mgnr bawanda yayarda da ita alokacinne tasoma fahimtar dagaske natsaneta banasonta,itama tafara maidamun da qiyayyar da nake mata tareda barazanar xata gaya ma,duk abinda nake mata mukai baram baram nace mata duk rnr data sanar dakai kotaqara taso damaganar fadawanta rijiya nice naturata nima sena fadamaka abinda ummi tai kasaketa kakaita prison she's so naive tayarda da threat dina daganan nasamu muka samu matsaya kan kowa yariqe nasa makamin yaqin sirrin dake tsakanina da dimple kenan tayi amfani daduk wani abunda take dashi harqarshe gurin qoqarin kare mahaifiyarta a idon duniya dimple bata damu da uwarta ba amma nikadai nasan tsananin qaunar datakema doc bint cikin xuciyarta nikuma kullum ina qara farraqa tsakaninsu sbd inason qunci yaywa dimple yawa taqarasa kowama ya huta.tana kai wnn gabar AJ najan wani mugun numfashi,
daga daya bangaren
Sameer ne yakama hannunta bayan yaqaraso yana fadin
"are you okay?"
juyowa tai afusace tana fixge hannunta anashi,
yasan daman dole tai fishi dashi kan hakan amma dole nangaba xata sakko sbd bayayi hakan bane sbd san ransa sedan kare lafiyarta,
"aysh please karkiyi fishi mana ya jikinnasa"
harara tagalla masa kafin takoma qofar ICU din taxauna takifa kanta akan gwuiwoyunta doc bint na facing dinta tunda suka shigo waya take yi,
lilly ce taje tarungume aysha tana fadin
"he'll be fine in sha Allah is an accident,"
quncin da xuciyarta keciki yasanya duk wanda tajima yana mata mgn haushinsa takeji awannan gabar hudallah ce tafito daga dakin tana fadin
"dimple kije yana neman ki"
dasauri dimple tamiqe tana shiga dakin tanufi gadonsa mamakine yakamata ganin idon popsy arufe fuskarsa tayi wani mugun haske ahankali ta taba hannunsa tana fadin
"popsy,popsy katashi naxo ga princess dinka,mamanka your dimple,"
ganin dagaske baya motsi ga na'urorin da aka saka masa duk suntsaya chak yasanya takwalla qara tana fadin
"doctor popsy,popsy doctor"
likitocin ne suka qaraso dasauri,
Arsal ne yasoma janye dimple daga gaban gawar yana riqota gam tana fixge fixge cikin tashin hankali yanason yafitar da ita sbd tadena musu ihu ina ta tirje ganin sahara ta rufe popsy har fuska tana riqe kanta yasa ta gartsawa arsal cixo ahannu taqarasa tana budeshi kmr xararriya ihun yatsaya se hawaye ahankali take furta
"popsy doesn't like it in yana barci arufe masa fuska ko bakisan da haka ba doctor,he usually scold me innai masa hakan,"
sahara ce tadafa kafadar ta tana fadin "dimple I'm so sorry,popsy yatafi yabarmu ubangijin daya bamu Alh AJ yakarbi abinsa he's no more,"
miqewa tai tana girgixa kai tana jaaa dabaya tana kallon gawar data bude "qarya kikeyi sahara,kedin meyasa kikemun hakane I thought you love me,natsaneki for all this things sahara,banason abubuwannan dakike cewa,"
tatoshe kunnuwanta muryar sahara na amsa kuwwa acikinta,
janyeta Arsal yay xuwa wajen duk suna xaxxaune ,ummi kefadin
"yajikin Alh"
ihun me take yi kallonta arsal yay kafin ya girgixa kai gurin yadau kuka su lilly kmr ransu xefita tadago tana fadin "kudena kukafa, popsy is still alive qarya duka sukeyi this is just all a dream idan nai waking up baxan sake kula arsal da doctor sahara ba,I hate them,"
hudallah ce yaqaraso cikin kuka ta rungumeta tana fadin
"kidawo cikin hayyacinki dimple this is the reality he's gone kiyi masa addua"
raba kanta daga hug dintai tana fadin "damancan ke bakyason shi I know your happy now abinda suke cewa amma ni nasani I'm gonna wake up from this nightmare kuma duk sena gayawa popsy bakwa sonshi kuna cewa yamutu"
tafiya tasoma yi tana magana ita kadai zuciyarta kewani mahaukacin bugu kmr xata fito aqirjinta numfashi takasa shaqa tafara kakari tana riqe sautin xuciyarta yif tafadi agurin tana kiran sunan popsy,
anwar ne yay namijin qoqarin daukarta xuwa emergency ward sameer dake wajen gurin ganin dimple asume yasanya yay saurin binsa,
sahara ce tabisu xata dubata muhsin yariqe hannunta yana fadin
"karki sake kitabamun yar uwa service dinki yaqare acikin ahalinnan wanda yagayyace ki yakoma ga mahaliccin shi sahara just get lost"
cikin fishi tai office dinta tasoma tattara kayanta tana sharar kwalla tasan dole watan watarana muhsin xegane kuskurensa akan abunnan dayay mata kuma dolene tayi bincike kan sanadin mutuwar AJ she need a post mortem report sbd gaba daya xuciyarta bata taba yarda da arsal ba,
a asibitin basudau lokaci ba suka gama cike cike suka dauko gawar AJ xuwa gida se alokacin labarin accident dinnasa ma yabaxu aqasa kowa natofa albarkacin bakinsa duk wanda yaji mutuwar AJ seyayi mamaki sudden death kenan daba wanda ya isa yatsaida ita muna rayuwane batareda munsan lokacin tafiyarmu yayi ba hakance kusan tafaru ajiya yawal haka suna tare da mahaifinsu cikin aminci da yardar ubangiji ayau din yaxama tarihi ita mutuwa takanxowa mutum alokacin dabe shirya ba.
Dakyar anwar ya lallaba sameer yakoma hostel bayan likitoci sun tabbatar musu aysha tasamu attack me tsanani wanda daba aisaurin kawota gurinsu ba she'll definitely die,
abin yaqara tsorata sameer yace
"shixe xauna da ita,"
dakyar anwar yalallabashi yakoma tareda alqawarin tana farkawa xe kirashi,
kafin subar asibitin muhsin yanemi sallamar dimple tareda nurse guda akahada sa da ita yace sumata allurar barci daxatai 24 hour's tana barci karta tashi tasake tayar musu dahankali wanda yamutu yariga da yatafi,
gidan maqil suka tarar dashi kota ina da jama'ar AJ sbd shidin mutum ne na mutane me qaunar temakon al umma ganin dare yayi yasanya akace segobe da safe xa'akai gawar duk bayan awa gidan qara cika yake anata ta'axiyya,
jigum jigum kowa kaganshi dimple nacan sashenta batasan me akeba har washegarin rnr akashirya AJ xuwa gidansa nagaskiya,
jana ixar tasamu halartar manyan mutane daga bangarori daban daban,
ga reporter's tako ina suna daukar abinda yake wakana muhsin yajigata yafita hayyacinsa shine kan duk wani abu dake wakana agurin rasuwar,yanemi bunyamin awaya yaji labarin hadarinsa betsaya saurarin iyalinshiba yamusu allah yasawwaqe yakashe wayar,
tunda suka dawo daga asibiti bawanda yaqara ganin kyallin arsal acikinsu sesukai la akari da ko aikinsane yatareshi tare da sameer akai jana ixar,
bayan sundawo yake tambayar anwar don shikadai yakeda sakin fuskar daxe kula kaf cikin yan uwan dimple din harta da qannanta tagwaye yaga kallon kallon banxa suke masa,
dontini ummi tayi brain washing dinsu akansa,gidansu sameer sunji labarin rasuwar hakan yasanya Alh Dikko da baban sameer shiryowa sutaho abuja don yima surukan nasu gaisuwa,kowa yaqaraso yaya hauwa hardasu shidewa tana kuka wai tarasa bangon rayuwarta,
cimako order akeyi from different restaurants ba agirki agida abinci sewanda kaxaba ga drinks nan kala kala instead of aragu kullum qaruwa akeyi .
Ahankali dimple tabude idanuwanta tana qarewa dakin nata datake ciki kallo,
kanta da xuciyarta namata wani mugun radadi data rasa gane nameye ne,
idanuwanta sun mugun kumbura,ahankali takalli nurse din dake qasan gadonta tana karanta abu awaya,can gefe kuma miss gabby ce kwance kan sofa tana barci.
rufe idonta tai muryar sahara na amsa kuwa akunnanta
"popsy is no more she knew it already mafarki takeyi,toh amma wacece wnn adakinta tare da ita,"
kallon matar tai tana fadin
"excuse me"
tajuyo tana sakar mata murmushi budurwace baxata wuce kimanin shekaru 25 xuwa shida ba,tace
"haj dimple kinfarka kenan,"
bata ansa mata tambayar ta ba secewa tai
"on the television please"
dadan mamaki yarinyar take kallonta kafin taqara maimaitawa I said
"on the television,"
dasauri jikin nurse din nabari takunna TV,dimple tace
"the remote control,"
dasauri tamiqo mata tana tinanin anya rasuwar nan bata taba qwaqwalwar dimple ba,
TVC NEWS takai tana qurawa newsfeed din ido batason idanuwanta sugasgata mata abinda take gani ko tinanin mafarkine yaxama gaskiya bayan tagama karantawa miqewa tai dasauri tana jefar da remote din tafice adakin a main parlour tasamu su lilly sunyi jigum jigum dukkansu sanye suke da dogwayen hijabai kmr matan liman fuskarnan tayi luhu luhu kmr danyan garwashi alamun ansha kuka har angaji,
lilly ce tataso tana yunqurin tare dimple daga fita qafarta ba takalmi kanta ba dankwali gashi pajamas din da aka sauya matane jiya kawai ajikinta,
wata wawiyar hankada taiw lilly tafadi aqasa ita kuma tafice tana me kallon tarin mutanen datake hangowa acan farkon gidan dagudu take tafiya xuwa sashen ummi bakowa sbd tace baxa ashiga abata mata sabon sashenta ba ayi ta axiyyar atsohon,
kallon parlour take tana tina lokacin da hudallah kefadamata daga benan ummi yafado,kallon tsayin benen take kafin tafara hawa dagudu,lilly cikin tashin hankali taqarasa inda maxan suke karbar gaisuwa ganinta arude yasanya muhsin da muhassin tasowa suna fadin
"lpy meya faru"
ahankali take nuna musu cikin gida tana fadin
"it's dimple"
kansuyi wani motsi sameer yabi hanyar datake nunawa aguje aqofar sashen suka samu su meenah takulle taciki shida anwar suka hada qarfi suka balla qofar dadai tana fadowa daga benen gaba dayanta noooooooo sameer yakwalla qara jif tafadi jini yasoma kwaranya da kanta dasauri yay kanta yana fadin aysh,aysh,aysh yana saka wani irin kuka.
Don't forget to
Comment
share
&
Vote.
YOU ARE READING
AYSAM
RomanceLabari akan wasu masoya biyu masa mabambamta rayuwa Aysha takasance diya daya tilo ga shahararran attijiri kuma dan boko Alh Alhassan abu jandal(AJ),tana rayuwa yajja takeso tataka uban wanda takeso sameer yakasance dan talakawa wanda yasamu scholar...