*ZAMANIN MU AYAU*
Team ƴan tagwaye
016
NA
JIDDA ALIYU & NANA DISOWANNAN LITTAFIN NA ƘUDI BIYA 400 KACAL KI KARANTA CIK'IN SALAMA.
Anty ce tayi saurin fito daga shashin hajiya, da fadanta tayi ƙan maryama tana fad'in, " maryama wani ƙalar jahilci ne wannan akan an miki kishiya kike maganganun nan? To ko kishiyar bakuwarki ce? Nace gidanku babu kishiyar ne? Haka kikaga inayi idan ubanku zaiyi aure? Wannan ai jahilci ne? Ko ke kika raini hamida indai ba haihuwarta kikayi ba ai aure bai haramta da mijinki ba, ai yanzu andaina wannan haukan, kowacce takama kanta da mijinta, ai yanzu a magana da gado da abinci da kisisina ake kwace miji, amma kinfito ki kalli yadda ake ƙallonki." Abida ƙanwarta dake kusa da maryamace tace " Gaskiya anty Abah baiyi mata adalci ba wallahi bai kyauta ba, duk matan garin nan yarasa da wazaiyi mata kishiya sai da ƴar aikinta? Haba anty." " To sai Me abida? Kishiya dai kishiya sunanta koma da wa akayimaka." Mama ce tayi dariya tace " ashe maryama akwai abunda zai sakaki kuka?, ke da zaki rungumeta hannu bibbiyu kya fito kina haushi? . " " Anty ce tayi dariya tace " Ai tahirine ya maimaita ƙansa Hauwa u , tunda uban abah ma haka yayi ai babu mamaki dan shima yayi ko?." Mama ce tayi saurin barin gurin, maleek ne yafito yaja hannun babarsa zuwa part dinta.
Kutme, ke hamida ai sai kice gidan masifaffu kika shigo, yau naga hauka." Dariya hamida tayi tana ƙara kallon kayan gadon nata da ko amafarki bata taba tunanin zata mallakesu ba, hmmm hamida taja wani numfashin,danAllah ku tayani ganin wannan uban daular dana shigo? Daman zan samu gatan nan? Ku nifa dana zauna fadon nan tsabar laushi sai naji ƙamar na na burma" dariya suka saka dukkansu ai wallahi hamida kinyi dace, sai dai wannan kishiyar taki nake tsoro" Kanwar babar hamida ce tace " maganar gaskiya idan nice hamida sai na sauke miki haķora wallahi ƴar aikina ta aure mijina?"
kada kikaraso nan kazamar banza da wofi." Mamaki ne yakamata ta waiwaya bayanta taga ko dawata yake." Dake nake rahee doyi banza mai bin maza ai innar shatu tasanar dani komai akanki munafuka, wallahi ko ahanya kika kara nunawa kinsanni to tabbas sai na sauƙemiki haƙora wallahi he kazanta kamar kaza." Bata ƙarasa jin maganganunsa ba tayi gida aguje zuciyarta tana yimata wani ƙalar zafi mai tururi. Ko Lok'acin da taisa gidansu magariba har taķai tana zuwa taji wai har an binne babanta
INA MASOYAN WANNAN LITTAFIN INA FATAN KUNA SANE DA FREE PAGE YAƘUSA ƘAREWA... BAMU FARA ƘOMAI BA BAMU SHIGA ƘOMAI BA INA MAI MUKU ALBISHIR DA LABARIN NAN NAMU LABARI NE DA BAKI TABA ƘARANTA MAƘAMANCINSA BA LABARINE DA ZAKI AMFANA ZAKI ILIMANTA TA BANGARORI DA DAMA...
WANNAN LITTAFI NAIRA 400 NE KACAL.
DOMIN SIYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salisSAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
09079274454
+234 705 124 4211
+234 704 040 2435
YOU ARE READING
ZAMANIN MU A YAU
Romancewannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa...