*Assalamu Alaikum Warahmatullah.*
_Haliman ku ce ke magana🥰...Na ce Makaranta, Masoya ƙasaitattun littafan Hausa, da masu zaman jiran a hattama da waɗanda ma ba su san ana yi ba, to albishir me daɗin gaske a gareku, ƙayataccen littafin ƘAYAR RUWA ya kammala Book 1-3🤞🏻labarin kun nan na Nazifin Me Kalwa da Hajiya Sa'ida Likita😅,Da Madam Jummai Cogal😅, da sojanku late comer inyamurin Anambra😍da SJ ɗin ku da ya kutso cikin labari ya gudu🤣...Anyway kar na cika ku da zance, ku yi hanzarin tururuwan mallakar naku tunda zafinsa😁yanda za ku sha shagalin karatu da kora pepsi me sanyi🤌🏻Complete document ₦1k ne, sai dai ga masu siya daga yanzu zuwa 1-january-2024 zaku mallake shi akan ₦800...Duk wanda ya san alƙalamin Halimahz ya san ba ya rubuta shirme😇ina da tabbacin babu nadamar siya balle danasanin karantawa😌Siyan na gari mai da kuɗi gida🥳_'''Ku tura da kuɗin ku ta👇🏻'''
*6418454319*
*HZ ENTERPRISES*
*Moniepoint MFB**Sai Ayi magana akan lamba 07018098175 tare da tura shaidar biya*
*Halimahz✍🏻*
YOU ARE READING
ƘAYAR RUWA Book 1 Complete
FanfictionThe story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan...