Fido kallon ta take with so much surprise on her face, sai can ta fashe da dariya tace
"You must be kidding me right?"
Eesha ta b'ata rai tace
"I'm freaking serious Fiddausi, wallahi Issam yana mutuwar sonki. Mu bamu sani bama, Mum nasa ce tak'ira Faruk tace Issam ba lafiya, so har Abj yaje dan duba lafiyan sa. A time d'in Mum nasa take tambayar sa wacece Fido. Faruq ma was shocked lokacin data tambaye sa, shine ya mata bayani akan k'awata ce ke. So a time d'in mukasan dalilin ki Issam bashida lafiya, dalilin ki yashiga wani irin yanayi"Fido zuciyan tane ya buga, zuwa kusa tayi da Eesha tace
"Tell me this is not true, tell me you're kidding me"
"Wallahi Allah da gaske nake""Tun yaushe yake so nah?"
"I don't know so I can't tell"Ji tayi ta rikice gaba d'aya, tama kasa tunani. Jin sallaman da ake a k'ofa yasa Eesha ta d'au hijabin ta tace
"Bara na duba wake sallama"
D'aga kai Fido tayi ba tareda da ta amsa mata ba. She was so confused ta rasa me zatayi. Cusa hannu tayi cikin sumar kanta tace "Ya Allah help me"
Da sauri Eesha ta shigo cikin d'akin tace"Guess wanda yake sallama"
"Banson dogon surutu just tell me who?""Masoyin ki"
"What!"
"Issam neh, yazo neman Faruq nace masa baya nan kinsan abunda yace?""I don't wanna know please kibar zancen yaron nan"
"Cewa yayi yaga motar ki na miki magana ku gaisa"
"What? Kice bazan fito ba"
"Haba dan Allah sai kace k'aramar yarinya, please"
Da k'yar Eesha tayi convincing nata akan ta fita su gaisa. Hijabi dogo ta saka na Eesha ta fita.
Zaune yake a parlour yana karanta Magazine, jin motsin ta ya ajiye magazine d'in. Sallama tayi da hankali wanda bata tab'a tsammanin zaiji ba balle ya amsa
"Wa'alaykis Salaam"Neman waje tayi ta zauna tana facing nasa tareda crossing leg. Kusan minti goma ba wanda yace k'ala a zuciyan ta cewa take anya wannan yana so na kamar yadda Eesha ta fad'a mini kuwa? Koh dai wani abun daman yake nema?
Tana cikin tunanin nan Issam yace
"Naji labarin abunda yafaru, so sorry for your lost ya hak'uri"A hankali ta furta
"Mun gode Allah"Daga nan kuma shuru ba wanda yace wani abu, wani dogon tsaki taja tace
"Please if you don't have anything to say can you please excuse me"Kallon ta yake with so much tenderness in his eyes, kallon ba k'aramin kashe mata jiki yayi ba ya d'an yi murmushi ta gefe wanda ya k'ara fidda asalin kyawun sa duk da ya rame, yayi duhu yace
"Were you expecting me to say something? Akwai maganar da kike so kiji koh kin d'auka zan fad'a miki wani abu neh bayan wannan?"
Ranta neh yayi mugun b'aci tace
"No! Yaro irin ka ma what will I expect ka fad'a mini? N-o-t-h-i-n-g" tayi emphasizing word d'in.Shuru yayi yana kallon k'aramin bakin ta, bai san ta yadda zai fara furta mata sirrin dake ransa ba. Wucewa tayi ta koma ciki ranta a b'ace, ta rasa yadda akayi Issam yake looking down on her.
Shigan ta d'akin ta cire hijabin tayi wulle dashi, Eesha ta kashe mata ido tace
" 'Yan mata ya akayi?"
Dogon tsaki taja tace
"Ki mantar da d'an iskan nan"
"Shhh dan Allah kiyi shuru karki bari yajiki"
"Allah sa ya jini, tsoran sa nake?""Shikenan magana ya wuce"
Fitan ta a d'akin yayi murmushi tareda tab'a k'irjin sa, ji yake yadda zuciyan sa ke bugawa fast
"Ina sonki ki Fido bansan ta yadda zan b'ullo miki ba, kece komai nah, kece rayuwata"
YOU ARE READING
HAYAATEEY (Completed✔)
RomanceA story of twenty four young beautiful gurl name Fiddausi. Her Dad was killed by most hamdsomd guy in the country/ every girl's dream named ISSAM. All she ever pray is to avenge the death of her dear Father! Even though she's married but her fathe...