Karb'a'n key d'in tayi tana jujjuyawa tace
"Wace iri?"
"Idan kin fita zaki gani Hayateey!" Yayi pecking nata yace
"Later Mss Contour"
Murmushi ta masa tace
"Later"Bayan ta gama shiri ta d'auka makullin motar ta fita haraban gida, wata mota Ferrari bak'a tagani k'irar M140i bud'e baki tayi tana kallon motar dan bata tab'a tsammanin Issam zai siya mata mota mai tsada haka ba. Addu'a tayi ta shiga motar, jin kanta take a sama tana shafa motar, daga nan ta fisga motar. Tafiya take amma ta kasa cire Issam a ranta, ita kanta tasan tayi missing nashi so badly, kwana biyun nan har ta saba tana driving yana zaune a gefen ta yana neman tsokanan ta. Batasan lokacin data d'aga wayarta ta latsa number shi ba, yana picking yace
"Mss Contour hope lafiya? Motar ta tashi koh nadawo gida na d'auke ki?"
Batasan lokacin da hawaye suka fara sauk'a kan kuncin taba, bud'e bakin ta tace
"Ya tashi yanzu ma ina hanyan zuwa wajen aiki"
Yayi ajiyar zuciya yace "Thank you Allah! So what's the problem anh?"
"Bazan iya kiranka ba sai da matsala?"
Murmushi yayi mai sauti yace
"You don't have to say it Hayateey, I'm missing you more, in fact more than more"
Tsaki taja tace
"Allah sawwak'a"
"Dad'i na dake yawan tsa...." Bai k'arasa ta tare numfashin sa tace
"Tsaki kama 'yar tasha koh? Sau nawa zan fad'a maka muguwar cikakkiyar tasha neh ni" ta kuma jan dogon tsaki ta kashe wayar tace "koh da bana sonka Issam but I really care for you! And when I care I don't let go! I am really scared, yakamata nayi wani abu a yau d'in nan before it will be too late, Ya Allah I don't wanna fall for him"
Reverse tayi da motarta ta latsa number'n Dr Kemi itama lecturer ce a department d'in, ringing d'aya Dr Kemi tayi picking tace
"Hello Fiddausi"
Fido tayi ajiyan zuciya tace
"Hi Mrs Omolowo are you in your office?"
"Yes any problem?"
"Not at all, can you please help me inform part four students that the test has been cancelled"
"Ohk I'll"
"Thank You" ta katse wayan.Gida direct ta wuce, tana zuwa tayi parking motar ta tashiga, side na Issam ta bud'e wani k'amshi neh ya dosa hancin ta, shiga tayi tana kallon d'akin mai kyau, cire kayan jikin ta tayi ta d'aura towel ta shiga toilet nashi tafara wanke wa duk da ba datti, tunda tazo gidan bata tab'a d'aukan tsintsiya da sunan zatayi shara ba saidai tayi wanka ta fita idan ta dawo taga gidan a share fes kuma da ikon Allah bata tab'a tambayan wa yake share gidan ba, akwai ranar da Issam yace zai kawo mai aiki tace ita sam bata yarda ba dan kawai tana son ya gaji da halinta amma bai tab'a gajiya da itaba. Bayan ta wanke toilet ta fesa masa turare ta kunna turaren wuta, haka ta share d'aki da parlour'n sa tas ta saka masa turaren wuta. Daga nan tashiga kitchen nata wanda yake a share tas anyi moping, bud'e fridge d'in tayi taga akwai duk abunda take buk'ata. Had'a girki tafara yi cikin awa uku ta girka pounded yam with egusi soup, tayi pepper soup na kifi, tayi roasting na chicken, tayi blending na juice. Daga nan ta fad'a toilet tayi wanka, bayan ta fito ta saka doguwar riga armless bayan ta duk a bud'e wanda rabin k'irjin ta a bud'e ya baiyanar da fulanin ta, zama tayi tana kwalliya wanda rabuwar ta dayin kwalliya tun ranar auren Eesha. Murmushi tayi da tana contouring fuskan ta tace "Issam yau zakaga asalin Mss Contour". Ba k'aramin kyau tayi data gama kwalliyar ba, kallon kanta take a mirror tana murmushi, zuwa kitchen tayi ta kwashe abincin da already ta zuba a foodflakes takai kan dining. Bayan ta ajiye su tace
"Bari na ma gidan kallon k'arshe" wasu zafafan hawayen neh suke sauk'a kan kuncin ta tana zagaya gidan tana hawaye. Jin horn ta motar sa nan take ta lek'a ta window taga Issam, duba agogon hannun ta tayi taga 2:30, d'akinta ta wuce da gudu ta k'ara shafa powder ta fito.
Da sallama ya shigo gidan, ganin ta yayi a bakin kofa tana masa murmushi, ba k'aramin mamaki yayi ba shidai kawai ya tsaya yana kallon ta, matsowa kusa dashi tayi tace
"Yau ka dawo da wuri fa"
Sosa suman kansa yayi yace
"Wallahi na tsince kaina da fad'uwar gaba, zuciya nah yana tsinkewa bansan dalili ba"
"Oshh ayyah! Kata addu'a"
Murmushi yayi yace "Ke kuma fa"
Ba tsammani kawai yaji ta rungume sa sosai, shi abun ma mamaki yake basa da tsoro tace
"Your food is ready kayi wanka ka fito"
Bud'e baki yayi yana kallon ta he was surprise and at the same time zuciyan sa yana tsinkewa, yana doubting tun ba yau ba kamar Fido tasan shine d'in yashiga gidan su, yana tunanin anya ba trap ta had'a masa ba? Murmushi yayi yace
"Ohk Hayateey"
KAMU SEDANG MEMBACA
HAYAATEEY (Completed✔)
RomansaA story of twenty four young beautiful gurl name Fiddausi. Her Dad was killed by most hamdsomd guy in the country/ every girl's dream named ISSAM. All she ever pray is to avenge the death of her dear Father! Even though she's married but her fathe...