A lokacin da Fido tabar d'akin Issam ta cewa su Kbad su aikatar da aikin data saka su d'aukan adda Kbad yayi yace
"Alhaji kayi bye-bye da jin dad'in duniya"
Wani yanka ya masa a hannun sa shineh dalilin dayasa yayi k'ara sosai dan yashige shi komai, Kbad ya b'arga boxers nasa ya d'aga gaban sa zai fara yankawa kenan Issam da k'yar ya iya furta
"Zan muku doubling kud'in data baku"
Kwashewa da dariya sukayi d'aya daga cikin su yace
"Kasan nawa aka bamu kuwa? Naira na dukan naira har dubu d'ari"
"Zan baku dubu d'ari biyu ku kunce ni"
Kbad koh sauraron sa baiyi ba ya aza adda akai yaja sai ga jini yana malala, dariya sukayi sukace
"Wanna soma tab'i neh, next kawai idan mun aza akai bazamu cire ba sai mun rabashi kashi biyu"
Suka k'ara rushewa da dariya, 'yan sanda neh suka shigo d'akin suka nuna musu bindiga. Ba k'aramin tsorata sukayi ba dan a rayuwar su sun tsana 'yan sanda koh sojoji. Da sauri d'aya daga cikin police d'in ya d'aura wa Issam wajen yana masa sannu. Haka 'yan sandan sukayi arresting 'yan daban kusan su goma suka saka su a motar su, Issam da k'yar ya iya furta yace wa inspector d'in yace
"Taya kuka san ina cikin wannan yanayin?"
Inspector Tukur yace
"Wannan baiwar Allah'n ita tazo ta sanar damu mu kuma mukazo cikin gaggawa"
D'aga idon da Issam zaiyi yaga yarinya kyakkyawa ajin farko wanda ak'alla bazata haura shekaru ashirin da biyar ba, fara sol ce ga idon ta dara-dara, hancin ta tsit kamar pencil sai bakin ta madai daici. With so much surprise Issam yace
"SALALA?"
Murmushi tayi tace "Ya Issam don't stress yourself muje asibiti"
"Tell me yakika sani?"
Ajiyar zuciya tayi tace
"Tun da rana nazo ni gidan na maka surprise visit naji tana waya, na kiraka a waya har na gaji baka d'aga ba a k'arshe nayiwa 'yan sanda waya bayan munzo gidan kuma mai gadi yace kun fita, haka muka ta neman ku a gari daga baya kuma muka dawo gidan""Nagode Salala"
"Anything for you broh"Suna haraban gidan gaba d'aya Fido ta kira Kbad a waya, har d'aya daga cikin police d'in zaiyi receiving Issam ya hana yace
"Ku barshi yayi picking and kayi pretending baka tareda 'yan sanda kuma kace mata na baka letter ka bata"
Haka Kbad yayi receiving call d'in
Yace "tun yaushe Hajiya ai aiki ya k'are" zai cigaba Issam yayi masa nuni da hannu akan yayi shuru itama already ta katse wayan. Haka sukayi plan akan su Kbad su shiga motar su sukai mata takardan saki idan yaso sun bata sai su wuce dasu police station. Police d'in sunyi suyi arresting nata amma yahana. Tun a mota ya rubuta mata saki d'aya wanda koh kad'an bawai dan yaso ba sabida kawai bata sonshi and bazaiso ya zauna yana cutar da ita batason shi ba and duk da yana sonta bazai iya cigaba zama da ita ba. Suna hanyan gidan su Fido ta k'ara kiran Kbad a lokacin Kbad yake sanar da ita Issam ya bata sako. A idon su Issam Kbad ya bata letter harta shiga cikin motar ta....Asibiti direct aka wuce dashi daga nan aka masa taimakon gaggawa aka d'inke wajen. Doctor daya d'inke ya kira Salala gefe lokacin kusan k'arfe biyu, bayan sun gaisa yace mata
"A gaskia an samu matsala dan yanzu possibility da zai haihu is 40% but akwai Allah In Shaa Allah zai iya producing egg"
Zuciyan Salala ba k'aramin bugawa yayi ba tace
"Yanzu Doctor idan na d'auke sa na kaisa India fa? Akwai wani friend nah likita neh sosai he's good in this field"
"Ohk ba komai zaki iya kaisa can"
Tun a dare take waya take neman flight na India, akace mata sai jibi zai tashi a Lagos, haka ta nema na Abuja da k'yar wajen wata friend nata da take aiki a Umaru Musa airport. Da asuba ta kira abokin sa Faruq sukaje su airport k'arfe bakwai cif jirgin su ya d'aga zuwa Abuja kuma a k'arfe goma jirgin da zai kaisu Lagos zai tashi.Mum har zub da hawaye tayi dataji abunda Fido ta shiryawa d'anta, a gaggauce suka shirya kayan su zuwa airport. A k'arfe goma dai-dai jirgin da zai kaisu Lagos ya d'aga.......
***************************
Fido haka ta ringa shafan pictures d'in tana kuka, a k'arshe zube kasa tayi bacci mai nauyi ya d'auke ta...
![](https://img.wattpad.com/cover/118818216-288-k129051.jpg)
YOU ARE READING
HAYAATEEY (Completed✔)
RomanceA story of twenty four young beautiful gurl name Fiddausi. Her Dad was killed by most hamdsomd guy in the country/ every girl's dream named ISSAM. All she ever pray is to avenge the death of her dear Father! Even though she's married but her fathe...