Yau tun safe momi da yan aikinta suka shiga girkawa abbah abinci dan tasan duk zai zo karfe 3 zuwa 4 na rana yake zuwa
Koda 2 tayi sun kammala komai saida momi ta shirya masa duk wani abu da tasan zai bukata a part dinsa sannan ta dawo part dinta ta shiga wanka.
Dinah da zara tun dazu suka shirya suka tare garden tare da Zainab dan nafisa ta tafi makaranta.
Dinah shiru2 take kamar marar lafiya sai kalle2 take kamar mai tunani
Zara da Zainab ne kawai keta fira suna dare2
Suna haka sukaji anyi horn da gudu gudu zainab da zara suka tashi suka nufi gate cike da far ah.
Driver bansa nayin parking suka bude masa mota suna ” welcome daddy ” ya fito yana dariya yace ” da fatar na same ku lafiya “? Zara ta rumgume shi tana fadin ” lafiya kalau abbah “
malik dake tsaye jikin mota ya kallesu yace ” dan kunga abbah kuka manta dani ko shiyasa nake son dinah ta wlh ina take “?
Zara tace ” tana garden ” abbah yace ” bataji na dawo banw “? Zainab tace ” kila Maryam tace ” ni zanyo wannan sayayya dinah kina dai boye musu kawai ” dinah tace ” wlh kinji na rantse wani yaro ne yazo ya kawo min yace injiki kuma kince komai nagani naci ” maryam tayi murmushi tace ” wasa kikeyi dai “?
” wlh maryam da gaske nake bakiji na ran rantse ba ai bazanyi rantsuwa kan karya ba ” ? Maryam ta taso da sauri ta shiga duba kayan cike da mamaki ta kalli dinah tace ” wlh ba ni banice ni fa daman awara zan siyo shine kikaji nace miki bari na karbo abu “! Dinah tace ” wlh na dauka saurayinki ne ya siyo miki kika aiko min kamin kizo “? Aliyu yace ” wai wai da gaske kike nufi maryam ba naki bane kuma ke dinah ba naki bane “? Faruk yace ” lailaikan ku fada mana karku rikita mana hankali inma wani salon rowane ”
Maryam tace ” ba wasa bane ban aiko da komai ba ni wlh ” dinah ta tashi tsaye tana fadin ” inna’lillahi wa’inna ilaihi’raji ” hindatu tace ” to waya aiko “? Abdul-rashid ya daga kafadu ” maybe wani ne kuma ma ko wanene ai ji zakiyi “? Faruk yace ” lailai kan ki kwantarda hankalinki sweetie abdul ”
Koma wa tayi ta zauna jikinta sai bari yake.
Duk suka sa mata dariya hindatu tace ” ashe dina tsoro ne dake duk da iskancinki ” maryam zatayi magana wayarta tayi kara alamar sako ya shigo saida takai awara bakinta
Sannan ta shiga bude text din ganin tayi an rubuta
” MARYAM
INA SON KI FADAWA MY HRT DINAH NI NA AIKO MANTA DA WANNAN KAYAN CIYE2 DAN NAGA TUNDA TA FITO DAGA GIDA BATA CI KOMAI BA NI KUMA BANA JIMIRIN GANINTA HAKA
KUMA KI FADA MATA TA TASHI CIKIN MAZAN NAN BANA SO RAINA YANA BACI IN KUMA BA HAKA TASAN KOMAI
KUMA TA KULAMIN DA KANTA “
Cike da mamaki maryam ta kalli dinah tace ” waye wannan “? duk suka tambayeta minene
A fili ta karanta musu wasikar.!!
Abdul-rashid ya fashe da dariya yace ” koma wanene tasan shi kuma ya san ku ” maryam tace ” wlh bansan shiba saidai ko ita inta sannan shi kuma ya akayi ya samu numb na “? Faruk yace ” muga numb ban “? Ta mika masa wayar tana fadin ” kwara biyarce fa ” hindatu ta kalli dinah tace ” wanene wannan dinah saurayinki ne ko “? Dinah batace da ita komaiba ta tashi da sauri tana hada ta kardunta ta rataya jikarta jikinta sai bari yake.
Da sauri maryam ta rikota tace ” dinah fada min wanene kuma ke kika bashi numb na “?
Kai ta girgixa mata tace” aljanine maryam bani na bashi numb kiba ” duk suka sa mata dariya banda maryam da itama jikinta a mace nake dinah bata kula suba. Ta nufi hanyar da zata fitar da ita parking space.

YOU ARE READING
DEENAH
Любовные романыThe beginning of another life. suspicious, terrified, remorseful. DEENAH...! ®2015 NOT EDITED ⚠️